NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Baba bello ne yayi gyaran murya cikin girma yace
Yusuf dama kai muke jira kayiwa yaro huduba da bakinka
Dan wannan shine fatan Ahmad
Kai ya jinjina cikin sanyin jikin ya daqo kanshi yace baba wanne suna za,a samai?
Sunanka zaka samai!

A hankali yace baba nikuwa da sunan biyaye Na zan mayar mai,
A a
Shi Ahmad dama yace matuqar
Dai Allah ya bashi d’a namiji toh sunanka zai sanya mai
Kai ya sunkuyar gamida karbar yaron ya mai huduba
Da sunan Sa
Aysha kuma sai sharar qollah take A hankali ya zaron hankicif dinshi mai laushi da taushi sai qamshi mai dadin shaqa yake fitarwa ya miqa mata
Karba tayi ta share qollar
*
A haka sukai ta hiran yaushe gamo
Har zuwa 11 Na dare Yusuf yasa su
Usman da Rabi,u suka dauko akwatunan da ya ciko da kayan jaririn ba wani abin da bai yiwa wannan yaro ba yaro kam yasha gata
Sai 12 sannan suka waste Adam ya dauke matarsa suka tafi
Shi kuwa Yusuf
Dama an gyara mai part dinsu
Can ya tare
Su Usman kuma suka koma dakin
Adam
Aysha kuwa ta dage ita dai tare zasu kwana
Da yaron ta da yar uwarta
Qanne babansu ma Dr umar sunzo daga Yola

          *****
    Kashe gari 

Ran Sartudey
Akasha biking sunan Yusuf qarami
Ba wani shagali da akayi sosai sai walina da aka gudanar
Yaro da mahaifi yarshi sunsha gata a gun yan uwa da abo kan arxuqi
Anty Sadiya ma ta taka rawar gani
Hatta su Rabi,u sun yiwa yaro kaya sosai
Bare aje ga lodin kayan da tokwaranshi ya mishi wasuma sai ya kai shekara 9
Yana sawa
Anyi suna lfy an waste lfy

       "-"-"-"-"-"-"-

Yusuf ne kwance kan gado gaba daya yarasa abinda ke mai dadi a rayuwarsa
Da ya rumtse idanshi ba abin da yake gani sai fuskar Aysha
Sam ya rasa meke damunshi
Ya rasa bacci mai dadi ya rasa sukuni
Ba abin da yakeso gani daji kamar ita
Yayi kewar tattausar fatanta
So yake ya kori tunanin
Amman ya kasa
A fili yake cewa yaufa kwana
8 kenan da zuwanmu tsaki ya Dan ja
cikin takaici
Yace toh wai me hadina da ita
Zuciyarshi ke cemai salon ta raina ka kake nema
Gaba daya kuma ya kasa samun nitsuba yasha magungu nansa har ya gaji Amman Sam ya kasa nitsuba
Tsaki yaja gamida miqewa
Jallabi ya zura a jikinshi
Cikin hada fuska ya nufi.
Cikin gida
Kai tsaye parlon
Nenne ya wuce tun daga baqin qofa yaji hayani yarsu sunata dry
Yana shiga ya samu hardasu Adam da Amira sun zo ga Anuty Sadiya ma tazo
Sai dai tana shirin komawa Dan dare ya farayi
Hannu Adam ya miqa mai cikin fara,a yace kai INA ka shigane haka
Ga sakaliyarka ta buwa yemu da fitina wai ita yunwa takeji kuma bazata ci ko mai ba sai inabi da tufa ko dabino da kwakwa
A deren nan fisabilililahi a Ina za,a samo matashi
Abu sai kace mai ciki kodai da cikinne? bamu saniba!
Shi kan Yusuf baki ya tabe gamida bata fuska
Ita kuwa tana ganinshi
Ta gyara goyon da tayiwa Yusuf qarami
Ta matso kusa dashi cikin tura baki tace
Hamma Yusuf
Yunwa nakeji
Bai kulata ba bai kuma kalleta ba
Sai Adam da ya kwashe da dry yana tab lallai Aysha abin naki azimun ne
Sadiya ce tai dry tace wlh ko a can haka take takura Yusuf gsky Aysha lamarinki da gyara
Ita dai qara matsoshi tayi tare da kamo hannu shi
Ta matse a qirjinta
Ta manna kanta kan damtsen hannushi
Cikin muryar maijin yunwar dan da gske yunwar takeji
Tace Hamma Yusuf
Wlh yunwa nakeji.
Kai ya
Dan sunkuyar cikin tsura mata ido
Yace toh ya kikeso nai miki?
Ko zaman ma bazaki barni nayi bane?
Ita dai cewa take ni yunwa nakeji
Juyawa yayi ya nufi kan dinning table
ita kuma ta maqale dashi
Kulolin ya bubbude
Cikin Dan daga murya yace ba ga abinciba ki zauna kici
Mana
A a nidai ba tuwo Zan ciba

!Adam kam dasu Nenne dasu Usman
Mmk ne ya cikasu sosai
Yusuf ne ke ta faman sunqullah da Aysha fada da masifar nan duk ya qare

Adam kan sosai ya rinqa binsu da ido
Cikin mmk
Shi kuwa Yusuf parlorn
Ya dawo
itama tana biye dashi goye da Yusuf qarami da yake ta baccin sa
Maryam kan sai sake baki tayi tana kallon su
Amira CE ta Dan matso kusa da Adam a hankali tace ya Adam mu tafi gida bacci nakeji
Cikin kula
ya shafa fuskarta yace toh
My mirah mu tafi ko
Hannu ya miqawa Yusuf cikin dry yace to babban Yaya mukam xamu wuce inda mukafi wayo.
Shi kuwa sai tabe baki yayi ya cilla mai harara cikin qasa qasa da murya yace wlh ka dai ji jikin ko kunya babu ka wani maqale a jikin mace yar qarama
Shi kam Adam dry sosai yayi cikin jinjina kai yace
Toh wlh ba wahalelle kamar ka kuma Allah ina gayama Kaine kake dab dajin kunyar
Dan wlh ko yanzu kai abin tausayi ne ji yadda qanwata ke juya ka kamar masa a cikin kasko
Wlh tausayi kake bani
Ya rigada ka gama macewa a kan qanwata
Saura qiris girman kannan naka yaje qasa warwas

Sake hannushi yayi cikin kufala yace wlh kai banzane
Wlh ni ba wata mace da zata kai a gareni bare Na wahala a kanta
Kaima ka sani sarai
Ina bata kulawa ne Dan ita amanar Ahmad ce kuma wlh ni tausayi ma take ban
Dry Adam ya kumayi tare da daga mai gira daya
Yace ai da Zara kaji wani Abu wai shi tausayi
To ka gama narkewa cikin wutan so yaro baka game bane

Duk mgnar da sukeyi ba Wanda yaji ko ita Aysha da take gefensu bata jiba.
Dan sai faman diri take cikin son yin kuka a ankali
Ta kuma cewa yunwa fa nakeji.
Da qarfi cikin fushi da tsawa
Yusuf ya juyo gunta
Kamar mai kwada mata Mari sai
Kuma ya bige da cewa
Kai naa shiga uku yanzu Dan Allah munxo gidan ma bazaki barni nasha iskaba
Dan Allah kar ki cinyeni
Aikin banxa sai shegen fitinar tsiya
Ki biyoni part dinmu kizo ki karbi
Inabin akwai guntun da Na ajiye Dan
dama Na sanki kin iya naci mayya kawai
Yana kaiwa nan ya fita
Adam ne ya bishi a baya cikin
tsokana yace ai wlh ka hadu da raini kenan tunda ka kasa
Nuna mata cewar kaifa namiji ne
Yoh ba dole ta rainaka ba
Tunda zata ke zaton kai mata mazane
Tunda bazaka iya mata wani Abu ba ai ka ciyar da ita Don dole
A haka sukayi sllm suka tafi Sadiya ma ta fito ta tafi tare da mijinta

Yusuf kan yana shiga toilet ya fada wonka yaje yayi cikin jin zafin maganganun Adam a ranshi yake cewa mayya zatasa yara su rainani a banza
A hankali ya tabbayi kanshi
wai shinma da gaske ne zata iya rainani
Wai tamin kallon mata maza kai INA
A haka ya fito bai Sa komai ba ajikinshi
Sai wondo
3qtr sai turare da ya feshe jikinshi dashi
A haka ya fito parlon ya fito keban ita kuma ta shigo
Cikin Dan murguda mai baki tace gani ka bani
Ni kam Zan tafi
Kallonta yayi a fakaice cikin jinjina kai lallei kuwa
Yarinya kin rinqa
Bai kulata ba ya wuce ta gefenta bakin qofar yaje ya tura qofar garam ya murda key din ya zaroshi
Cikin mmk da tsiwa tace nifa ka bani in zaka bani ka wani rufe qofa
Danni bacci zanje inyi ehe????

Kai ya jinjina cikin cije lips dinshi a ranshi yace zaki shiga taitayinki.

By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI. page 9⃣6⃣ Na Ayasha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

A hankali ya tako yazo gabanta
Ya tsaya cikin murtuqe
Fuska

Itama kai ta dago
Sai kuma tayi saurin rumtse idanunta gam
Lkci daya jikin ta
Ya fara rawa
Tsoro ya kamata
Dan tunda suke da
Hamma Yusuf bata taba ganin shi ba rigaba
Qirjinshi da hannushi sun bata wani irin tsoro
Qirjin cike
Yake da gashi baqiqqirin
Mai taushi da laushi yana konce lib a ajikinshi sai shewi yakeyi hannushi
Da sharaban qafafunshi
A ranta take cewa
Na shiga uku
Anya kuma
Hamma Yusuf ne wannan
Ido ta bude da sauri jin
Ya qara matsota
Ido ya tsura mata cikin
Yin piki piki da idan nashi
Hannushi yasa kan qirjinta
Ya kwance abin goyon
Da ta goya
Yusuf qarami
Da sauri
Ta buge hannun nashi Dan jin yana tabo albarkatunta
Cikin tsiwa tace
Me haka ya za,ayi ka kwance mai zanin
Goyonmu in ya fadifa
Me zaka cewa uwarsa
Dan kai baka San wahalar yaro ba
Ni ka bani in zaka
Zaka bani ehe????
Duk mgnar da takeyi kanta a gefe Dan tsoron ganinshi take
Shi kuma shiru yayi ya tsura mata ido yadda take zuba mai tsiwa harda
Murguda mai baki
A ranshi yake cewa lallai yarinya kin gayamin mgn
Bansan wahalar daba!
Da kyau
Cikin ajiyar zuciya ya qara
Sa hannushi
Ya kunce abin goyon ya juya bayanta
Ya ciro yaron a bayanta
Cikin bedroom ya nufa
Ita kuwa da sauri ta sake
Qaton lufayan jikin ta!
Ta bishi a baya
Tana ni kabani yarona wlh ni banson haka
Bai kulataba har sai da ya kontar dashi can gefen gaqon
Ya juyo
Cikin qatsaita
Gabanta
Ya tsaya
Ita kam taki.kallonshi sai wani kauda kai takeyi tana ja da baya
Shi kuwa yana binta a baya
Har ta isa jikin gini
Hannushi yasa daga qasa ya jawo hijabin ya cire mata ya wurgar dashi can gefe
Ido ta zazzaro???????????? da sauri ta kaleshi gamida Sa hannu bibbiyu ta tare qirjinta Dan dama zanin goyonne ya rufe mata qirjin
Da garfi tace
Me hakan
Cikin tsura mata ida
Ya daga mata qirarsa daya????
Murya a daqile yace
Fitsara
Ba kin iya yarashin kunyaba
Baki ta kuma murgudawa
Gami da kaucewa zata
Wuce ta gefenshi
Tare da cewa ????ni baba son iskanci
Aikin banza kawai!
Da qarfi yasa hannushi ya kamo damtsen hanbayenta duk
2 ya budesu daga kan qirjin nata
Ya turata zuwa jikin gini
Ya ware hannayen nata ya dannesu a jikin ginin
Qirjinta ya fito ras a gabanshi
Albarkatunta suka wani
Taso kamar zasu stone mai ido
A take bugun zuciyarsa ta tsananta
Numfashinsa ya fara carkewa
Ita kuwa
Sai kuka ta saki
Cikin mutsu mutsu kuma ta kasa qwatar kanta
Kai ya Dan sunkuyar
Cikin rawar murya
Yace
Ehh Na yarda ni Dan iskane
Kuma yanzu iskancin
Zan nuna miki
Ba daikince ke fitsa rerriya bace
Zanyi mgnin wanban bakin da kike murgudamin
Gobe ko kudi aka baki kimin tsiwa bazakiyi ba.
Cikin kuka tace
Wlh bana so mugu kawai azzalumi
Da sauri yace qarya kikeyi kina so kam
In byake so me ya kawoki dakina ?
In bakya so meyasa zaki zomin ba ko Riga?
Ba dai so kike
A miki ba shine kiketa maqalemin toh zaki samu
Baki ta kuma murgu dawa
Tace wlh Allah ya isa mugu azza lumi ba kai kace nazo zaka ban inabi ????
Ba
Sai kuma tai shiru cikin zaro ido
Da firgici da bugawar zuciya
Jin yadda
Hamma Yusuf ya
Hade bakinshi da NATA
Cikin wani irin salo
Ya cabko harsheta
Tamkar mayunwacin zaki
Tsoronta ya qara tsananta gaba daya jikin ta sai rawa yakeyi
Ihu take sonyi Amman INA ya riqe harshen ta sai wani irin sarrafashi yakeyi yana tsotsa tamkar maye
Sai numshi yaketa fixga
Jikinshi kuwa tuni ya fara rawan sanyin
Hannuta ya saki Dan ya tabbata yanzu kam ya gama mata illa Dan tsoro da firgici sun tafi da qarfinta
Kan qirjinta ya daura hannushi har rawa suke tamkar mazari
Bakinshi Na cikin nata
Ya kuma rinqa
Murza dukiyar fulaninta tamkar ba qobe
Ina gaba dayan su tsayuwa ta gagaresu
Dole suka zame kan carpet
Cikin azam ya qara matsota jikinshi
Gaba daya jikinshi sai rawa yakeyi
Ita kam Aysha
Hamma Yusuf yau ya zame mata dodo
Sai zazzare ido takiyi tana tsurawa fuskarsa ido
Shiki baima San tanayi ba
Da qarfi ta samu ta sabulo harshen ta daga kan nashi
Wayyo Yusuf qara matseta tayi tare da sakin wani marayan qara tamkar Dan da uwarsa ta qwace mai nono
Da sauri ya kuma cabko
Pink lips dinta

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button