NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tana shiga ta samu su baba bello dasu Nenne da Ummi da ya Adam suna zaune
Daga dukkan alamu
Mgna CE mai girma da ma himmanci sukeyi
Shi yasa sai kuma ta juya a hankali
Ta nufi
Cikin
Kitchen
Tana zuwa sukaci karo
Da Lami mai aiki
Riqe da cup
Din tea
Hannu tasa ta karba cikin cewa youwa tawa nagode
Da sauri Lami tace
Ke Aysha Na
Yusufa ne fa
Karki Sha.
Cikin tsiwa tace
To sai me in nashi ne wlh shanyewa zanyi muga ta iko da mulki
Wai ke mama in dai Hamma Yusuf ya saki aiki
Toh sai ki wani ajiye aikin kowa sai nashi
Shi kuma sai wani mulki yake shinfidawa
Fada take tana tafe
Kanta a kasa
Tana yau sai dai ya kwan da yunwar
Da sauri ta daqo
Kanta jin taci
Karo
Da mutum
Cikin zaro
Ido ta miqa mai
Cup din tare da cewa
Ni kam ga tea dinka ba ruwana.
Dry ta bashi sosai
Da ta zage tana mai iyayi
Amman daga ganinshi ta daburce
Sosai dryar taso kubce mai
Amman sai ya kuma murtuqe
Fuska yace
Wa zaisha sauranki
Duk kin zuba yawunki
A ciki qazama kawai
Ni zaki bawa jogolgolonki
Allah ya kiyaye
Ya tabe baki gamida yamutsa
fuska ya kalli Lami yace a karo min wani kar a samun a wannan cup Din
toh tace cikin mutun tawa
Shi kuwa juyawa
Yayi ya fita yana ai sai ki shanye yawunki

lol su Yusuf to wanne yawun kuma ya rege da bakashaba kai jin kai dai zai wahal da kai ka gama tsotse bakin year mutane sannan ka fito kace wai baka sha yawunta ba????????

A parlor kuma
Cikin hikima da qirma baba bello da Abba ke yiwa su Ummi da Adam nasiha
Cikin sanyin Abba yace
Na tabbata kun sheida Allah shike rayawa kuma shi ke kashewa nakwo San kun yarda macecce bai dawowa sai dai idan dama suna yayi
Ko?
Nenne da zuciyarta ke ta bugawa tace
Wannan haka ne mun yadda da haka
Dan Allah a gaya maba meke faruwa
Cikin ajiyar zuciya
Abba yace
Shekara 1 da ta gabanta
Munyi kuka munyi jimami mun shiga tashin hankali Na rashin Ahmad
Cikin rashin sanin Ahmad suna yayi ba mutuwa ba.
???????? cikin rashin fahimta Ummi da Nenne da Adam suka firfiti da ido woje cikin kidima d firgicin zancen da suke jin.
Kai Abba ya Jinjina musu
Cikin gsky da gsky
Ya fara basu lbrin yadda abin ya kasance

   Randa Ahmad ya rasu

Mun dauko gawar da niyar zamuje muyi mata wonka da sutura
Ni da hydar da Dr Umar ardo
A wurin wonkanne
Hydar ya kalli yatsar Ahmad Na harbawa cikin tsoro da firgici
Ya ke sheida mana da fari mun dauko gizone kawai Dan firgicin rashinshi ya samu hakan Amman daga baya sai mukaga
Jijiyar kanshi da ta dunduniyar qafanshi suna harbawa
A take Dr Umar ya goggo dashi anan take muka gano doguwar suma yayi kuma tabbas zai iya rasa ran nashi ko yaushi
Toh ganin haka yasa a Daren Dr Umar ya fita yaje ya shirya mana komawa India Amman sai ta Yola
Ganin bamu da tabbas din rayuwar Ahmad yasa mukaqi sheidawa kowa hydar ma muka hanashi fada
tun cikin Daren muka fita da Ahmad zuwa kamanni hospital
Sannan muka dauko wota qawar da aka rasa yan uwanta mukazo ni da Hydar muka mata wonka muka mata sutura
Koda gari ya wayyi ita aka sallah ta
Kuma ita aka binne
In Baku mantaba a ranan
Ni da hydar muka tafi India
Tare da cemuku
Nine ban da lfy hawan jinjina ya yau
Shi kuwa Dr Umar zaku
Iya tunawa sai dare ya dawo gun gaisuwar makokin
Bayan yaga mu jirginmu ya tashi zuwa Abuja canma muna zuwa muka kuma miqewa India

        India

Qoqarrun likitocin zuciya
Suka dugufa sosai
Wurin cetoh
Rayuwar Ahmad
Babban matsalan a samu ya farfado sannan ai matsa aikin tiyatar zuciya
Mun zauna tsawon wata 7 Ahmad bai San inda yakeba sai numshin da yake fitarwa da taimakon Na ura
A haka wata tana ya farfado
Farin ciki a gunmu ba a mgn
A take Na kira Dr Umar Na sheida mai toh ase lkcin Dana kira suna tare da yaya bello
Toh shima anan Dr Umar din ya mai bayanin komai
Dama kuma yana zuwa duvani a tunaninshi ni dinner ba lfyan da gske
A cikin week din akayiwa Ahmad aiki
Daga nan kuma ya sake komawa rayuwar bacci har tsawon wata 4
Sukuwa doctors sun bamu tabbacin insha Allah zai tashi cikin lfy
Toh yau kimanin wata daya kenan da farfadowar Ahmad kuma ya miqe garau sai dai an dorashi kan magunguna
Sannan
Mun mishi bayanin komai
Tun daga ranar da Hydar ya dawo
Duk motsin da akayi a gida sai ya tura mai ko hira akeyi sai ya kira ya ajiye phone shima yayi ta jinku
Ahmad ya shiga rudani sosai
Shi ko yaushe Nenne Na biyaye Na Adam a wanne halin suke ya maryama take kullum sai ya sani a gaba da kuka kamar yaro shi dai
Biyayen shi
Ya matsa min sosai.

Cikin zumudi da tsantsar farin ciki su Nenne suka rinqa sharar qollah Adam miqewa yayi cikin kaduwa yana

Yusuf INA kake
Da sauri Abba ya riqo hannushi
Cikin hada fuska yace ai matsalar Ku kenan Ku 3 nan muddin kaji Abu sai Yusuf da Ahmad sunji suma kuma haka suke shima kanshi Ahmad
Walahi sai da yamin alqawarin bazai kirakuma Amman za ake hadaku yanajin muryarku
Kai ya kada cikin sanyin jikin yace Abba wazai tayani farin cikin rayuwar Ahmad in ban gayawa Yusuf ba?
Mu zamu tayaka
Ya bashi amsa gamida jawo shi ya zaunar
Cikin sanyin Abba yace
Mu har yanzu bamu gamsu da zaman Yusuf da Aysha bazamu bar Ahmad ya dawo ba har sai mun tabbatar duk sun ruggumi juna da tausayawa juna da kula da juna kuma ba abin da zai sasu hakan sai rashin Ahmad a kusa
Bazan bar Ahmad ya dawo ba har sai randa muka gamsu da zamansu
Har sai naga Yusuf ya yarda da ita amatsayin matar aurensa tukun

Dan shi kam Ahmad tuni ya dauki Maryam a matarsa sannan ya cire batun Aysha a ransa
Cikin sanyi
Baba bello yace wannan shine yanzu abin da ya rege mu ga yanayin zaman Aysha da Yusuf
Din
Cikin zumidi
Nenne tace wlh yanzu Yusuf da Aysha sun daidaita Kansu
Kawai Ku barni naje Na Duba Ahmad
A hankali baba bello yace
Ba komai dama Ahmad mun dawo dashi yana cikin Abuja
Kuma dama nima a kawai wata sheriyar da zamuyi
A satinnan kuma a abujan ne za muyi dukda dai mutanen nan Taraba ne
Jukunawa ne sai Ku tayani da addu,a Dan zasu iya yin komai a kaina
In zanje xamu tafi tare
Toh Allah ya kaimu suka amsa baki dayansu rabbi kuma ya kareka daga sherrinsu
Amin ya amsa tare da rufe musu yaron da addu,a

Wata ranar Jumma,a
Da yamma liqis Yusuf ne tafe cikin qorewa yake dravin
Cikin nitsuba yayi parking a harabar gidan kaka
Cikin takun miskilanci
ya nufi cikin gidan
A parlor ya sameta riqe da mayafinta
Tana ganinshi tace yauwa
Aysha kiyi sauri ki fito mu tafi ga Dudabe yazo zai regemana hannya mu huta tafiya da qafa
Ko Dudabe ? ta fada tana kallon idanshi

Fuska ya kara murtuqewa ya kalleta a yatsine yace da yake ni bawanku ne ko ?
Da banxo bafa
Kawai daga ganina sai ki wani CE ni zan kaiku
Ehh din sai ka kaimu
Kam sarkin baqin hali kawai.
Toh zan gani ai!
Yace cikin yatsine.

Daki ta shiga da sauri sai gata kuma ta fito
Tana mita
Mutum ya shiga wonka kamar mai canza fata Dan jaraba har yanzu fa ko wonkan bata fitiba
Bai kulata taba
Kuma baiyi mgn ba
Tsaki ya Dan ja
cikin.
Ranshi kuwa wani sanyin yaji dama fitowan Na dolene Dan ya rasa yadda zaiyi ne
Da abinda ke damunsa
Cikin sauqe ajiyar zuciya ya miqe cikin dakin ya nufa
Da sauri kaka tace kai Dudabe INA zakaje?
Ban sani ba ya bata amsa a kufule
Toh me zakayi a dakin?
ta kuma tabbayarsa?
Gun mata ta zanje! ko zaki hanani ne?
Ya bata amsa
Cikin mmk tace toh su mata ta manya juyawa yayi lkcin da yake dab da shiga dakin ya harareta yace ko ban kaibane
In shiga gun Amanata
Kai ta jijjiga cikin sake baki tace a a banceba Allah ya kiyaye hanya a fito lfy nima nayi gaba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button