
Aiko a Daren ranar daga shi har ita ba Wanda yayi bacci
Shi ba abinda yake mai yawo a idanshi sai surarta
Sha,warta sosai take cinsa
Ya kuma rasa dalili
Jinshi yake in bai malla ketaba zai iya resa ransa
Kwana yayi a zaune
Ita kam ta konta kam Amman da ta Dan motsa bres
Dinta ke tuna mata Hamma Yusuf
Dan sunyi tsami
Mmk fal zuciyart ase dama maza basu da kunya
Ase haka Hamma Yusuf yake kamar maye
Lallai kuwa
Zai gane itama tana da NATA salon muguntan
A haka dai suka kwana
Kaka kuwa ase gidan Adam taje Dan Amira Na naquda
Aiko washe gari da azahar ta haifi danta namiji
Bayan sun dawo gidane
Suka sheidawa su Nenne
Maryam da Aysha kam sunaji
Suka shirya
Suka tafi tare da ya Rabi,u
Basu Dade da isaba Hydar ma ya iso daga Yola
Murna kam ba,a mgn
Adam ya hada yan qanneshi
Ga Hydar ga Aysha ga Maryam ga matarsa kuma yar uwarsa ga kuma danshi
Cike suke a parlon sai hira da nisha di suke Sha
A haka har akayi maggariba bayan sun dawo ne Aysha da Hydar suna
Zaune suna cin abinci a pilet daya
Haqiqa dama can shi Hydar yana jin Aysha fiye da ranshi a jikinshi
Ase qaunar ta dolece uwa daya uba
daya
Suna cikin hakane Yusuf kuma ya iso
Tunda ya shiga ya ganta
Yaji wani irin baqin ciki ya tokare mai maqoshi
Sosai
Yaji zafi ya za,ayi
Ta rinqa fita anquwa ba tare da ta nemi ixininshiba
Bayan ya karbi Dan ya mishi addu,oiCikin hikima ya tsura mata ido yako ci sa,a sukayi ido 2 cikin murtuqe fuska ya watsa mata harara
Ita kuwa baki ta murguda mai cikin tsiwa
Lips dinshi ya cije
Cikin isa yace
Ke Amrita taso mu tafi
A tsiwace tace tare muka zone ni a gidan Dan uwana zan kwana ehe
Ganin zata jamai raini
yasa ya fita
A cikin Mota yana son ya kira
Kuma bai da phone number finta
A karo Na forko a rayuwarsa da yaji baqin cikin rashin number wata a woyarshi
Can dai ya tuna ya kira Hydar
Cikin fada fada yace Hydar wai bakuji nace ta fito mu tafi bane
Kun wani ajiyeni cikin mota sai kace yaron gidan Ku
Cikin girmamawa Hydar yace Hamma Yusuf wlh taqi tun dazu muke gama da ita harda kaka sai kuka tasa
Rai a bace ya fito
Ya dawo cikin gidan cikin fada yace
Ke ki fito mu tafi
Cikin tsiwa tace bazan koma bazan tafi da kaiba tafiyarka da ban tawa da ban
Kaka ce tace
Dan Allah Dudabe am ka barta ta kwana cikin yan uwanta
Cikin fushi yace ban amince ba bada yawuna ba
Adam ne ya kalleshi cikin mmk yace toh
Biyaye kaje zan dawo da ita anjima
A kufuli yace ke wato ban isa da ke bako yayi
Kyu
Cikin Fushun ya juya ya fita
Sosai yakejin zafin fitan da take ba tare da izinishi ba
Kai tsaye gida ya koma
A babban parlon ya samesu a tare suna ta hira
Cikin halin miskilancin ya wuce kitchen
Goran FARO ya dauko mai sanyi wai ko zaiji sanyin a ransa
A can kuma yana fita ganin yadda ya fita a hatsala
Yasa Adam ya ingiza keyarsu
A bakin gate ya sauqe su ya juya ya koma su kuma suka nufi jikin gate din
Suna isa bakin gate din…..
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
_MI WASMITI_page9⃣9⃣
Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
Amadadin sauran ma rubuta nake miqa saqon Gaisuwarmu ga yar uwarmu Anuty Ruky ma rubuciyar d'alibina da mariya Muna miqa saqon taziyarmu gareki Na rashin yar Uwarki Rashida Allah ya jiqanta da Rahama ya kai haske makoncinta
????Suna zuwa bakin gate
Mati mai gadi ya kafa ya tsare ya hanasu shiga
Cikin mmk Maryam ta ke tabbaya yarshi akan wani dalili zakace ance kar mu shiga
Waya yasa ka hanamu shiga gidan?
Cikin bin doka da umurni yace
Babana ne yace kar Na kuskura Na bar
Aysha ta shigo
Gidan
Cikin takaici da hatsala
Aysha tace
Hamma Yusuf ne yace kar kabarni Na shiga
Gidan ?
Ehh shine ya bata
Amsa
Cikin takaici tace aiko
Baimin hakaba nasan nan ba gidan ubana bane
Basai ya tozartani
Ba basai yamin koran
Kareba dadin
Abin muma muna da gidan uba
Hannun Maryam ta kamo cikin zubda qollah tace Maryam zomu koma gidan ya Adam ni gobe da sassafe zanyi sammako na koma Yola gidan ubana
A hankali Maryam ta bude baki cikin jin zafin abinda
Hamma Yusuf ya musu
Tace
Aysha ai shima Hamma Yusuf nan ba gidan shi bane
Kai kuma mati
Wlh ka bude mana qofa ko kuwa Na kira ya Abubakar Na gaya mai kuma ka sanshi sarai wlh horon sojoji zaimaka
Cikin sanyin yace
Toh ni ya zanyi
Umurni
Babana ya bani kar Na barta tashiga inko Na barta a bakin aikina
Jin haka ya hatsala su
Cikin fushi suka tura shi suka shige
Suna shiga harabar gidan
Aysha ta fara kiran Hamma Yusuf
Da qarfi
Yana sama gun Abba ya jiyo kiran nata Tate suka sauqo da su Usman
Su Ummi da Nenne da suke parlon duk suka zubawa qofar shigan ido
Anuty Sadiya da ta iso ba jimawa itako sai kallon
Yusuf take cikin
Tuhuma
Shiko cikin
Isa da
Qasaita da murtuqe
Fuska ya rinqa tako
Sitep din yana sauqowa
Suna shiga
Hawaye shar
A fuska ta isa
Gabanshi
Cikin muryar kuka
Ido ta zuba mai
Murya Na rawa
Tace
Na gaji wlh nagaji
Hamma Yusuf nagaji da tozartani
Da takeyi
Dan wulaqanci dacin
Fuska shine zaka saka mai gadi ya hanani
Shigowa gidan
Ai ko bakamin
Hakaba ni nasan nan ba gidan ubana bane
Ai dama Na sani a tsawon shekarunnan Dan bakasan cewa ni ba yar gidan nan bace da kasani Na tabbata da ka Dade da korata
Amman Alhamdulillah
Muma muna da gidan
Uba
Yanzu ka dates
Igiyoyin aurenka a kaina ka gani
Ko awa daya bazan, garab!
Tunda ta fara
Mgn da kukan
Ya tsura mata ido
Cikin murtuqe fuska
Sai yanzu
Ya daga mata hannu
Cikin tsawa yace
Ya isa
Haka
Ehh ni nace ya hanaki
Shiga ko kina da abin yi akayi
Ki rufe min baki
Banson
Rashin tarbiya
Da kika fitan
Wa kika tabbaya?
Da izinin
Wa kika fita?
Waya baki daman fita?
Ko zaman kanki kikeyi?
Cikin Fushun ya qara matsota
Yadda baki tabbaya yeniba dole
Haka sai ki koma inda kika
Fito
Haka jiyama kika tafi gidan kaka ba tare da Neman izinina ba
Ko gani kike kinfi qarfi nane
Kamo hannuta yayi
Cikin Fushun sosai yace bacemin da gani
Ya tureta!
Jikin Ummi
Ta fada cikin
Kuka mai tsuma rai
Cikin
tafasan zuciya da baqin ciki
Ummi ta Dan tureta
Ta nufi gaban Yusuf
Tana zuwa
Ta zuba mai mari
Mai bala,in
Zafi cikin
Fushi da zubda qollah
Tace
Subahanallahi
Yusuf
Kasheni kake sonyi
So kake ka fasamin zuciya
Shi kam cikin mmk
Da rudu ya tallabe kuncisa
Yau Ummi harda
mari Idanunsa suka kada sukayi jazazur
Gaba daya jijiyoyin kanshi suka tashi
Lips enshi sai rawa suke
Kai ya kawar cikin tsurawa qofar fita woje ido
Yana jin zantukan mahaifiyarshi Na ratsashi
Sautin Kukanta Na soya mai zuciya
Cikin ifirgicin jin kala manta ya zame
Ya zauna kan sitep
Din
Kuka take tana
Kaitona da kai
Yusuf Na haifeka nasha wahalarka
Amman a karo Na forko
Ka kasa yimana biyeyyah ka kasa son abin da muke so
Cikin zubda qollah
Tace
Allah sarki duniya Allah bai barin wani Dan wani yaji
Dadi
Da ya bar rayuwar Ahmad kusa damu yaro mai biyeyya da sanin darajan
Iyaye Amman sai Allah ya nesantashi damu ya kusantoka damu
Wlh da kai muka rasa yafi da rashin Ahmad
Cikin sauri
Nenne tazo ta rufe bakin Ummi
Tana girgiza kai tace
Haba Ummi
Ya za,ayi bacin rai yasa kike furtawa danki
Irin kalamannan
Ita dai Ummi
Sai qollah
A hankali
Ta matso
Kusa da Aysha
Ta ruqqumota
Cikin NADAMA tace
Aysha kiyi
Haquri
Duk abinda Yusuf
Ya miki Nina Jamiki. ki gafatceni
Insha Allah tunda bakya sonsa dole ya sakeni
Kuma saidai shi ya bar gidannan
Cikin quna ta juyo ta kalleshi
Tace wlh kaji kunya ka kasa son yar matar da tasoka fiye dani Dana haifeka
Tasoka kamar ta mutu kai kuma kaqi jininta yarta da ta yi alqawarin baka tun kan ta haifeta
Maryam kam da Aysha sai kuka