NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Shiko Yusuf ya rasa a duniyar da yake
Yau an tono mai rashin Dan uwanshi
Ya tabbata da duk za,a taru a qishi toh Ahmad zai zame mai Garkuwa
Cikin fushi yaji Ummi nacemai tashi ka ficemin daga nan bana buqatar sake ganin ka
Har sai.ka rubuto min takaddar sakinta
ido ya bita dashi Dan ya kasa tashi
Sai da ta kuma watsamai tsawa sannan ya miqe ya fita da gyer

Dakin
Ahmad ya bude ya shiga
Zama yake sonyi Amman zaman ya gagareshi
So yake yayi kuka kukan yaqi zuwa
Sai zirga zirga yake tayi
Sai yaje gabanta photo su su 3 ya rinqa mgn
Shi kadai
A wahalce yake cewa
Ahmad meyasa ka tafi ka barni bayan kasan ba mai sona sai kai kadai
Ba mai fahimtata sai kai
Ba maimin uxuri sai kai
Sai ya kuma dawowa bakin gado
Ya rinqa tura kanshi cikin pillows
Lkci daya ciwon kai mai tsanani ya rabkeshi
Ga zazzabi mai zafi
Sanyi ya rinqa ratsashi
Dumi yake buqata Dumin jikin Aysha ya tabbata in yajita cikin jikinshi zaiji Dan dama dama
A haka ya kwana cikin azaba da tunani da tsoron Fushun iyayenshi
Gashi baba bello bayanan bare yaje gunsa ya samu sauqi

Ita kam Aysha ta gommace bata furta kalamanda da ta furtaba Dan
Ummi kwana tayi kuka
Sai tai taneman gafararta tana Aysha ban karbeki Dan nacutar dakeba Aysha Yusuf Na Haifa Amman ke nakeji fiye dashi
Sai da tarinqa kuka tana Ummi ni kam bakimin komaiba sannan tace toh karki sake cewa nan ba gidan Ku bane
Meyayi Yusuf me yayi ki
Karfa ki manta mahaifiyarki da mahaifin Yusuf uwa daya uba dayene
Cikin kuka tace bazan qaraba Ummi.

A haka ita kam Aysha ta Dan samu sakat da matsalan Yusuf
Ta sake sai shanawarta take yau tana nan gobe tana can
Sam ta mance dashi sai dai wani lkci yakan fado mata a rai sai taji tsanarsa ta diranmata a rai

Yau kusan kwana biyar da faruwan abin
Ba Wanda ya kuma ganin Yusuf
In banda sallah ba abinda yake fita yayi
Sai Adam da yake zuwa ya Dan je cikin gidan yazo mai da abinci dukda baicin ko mai sai Dan ruwan tea da yake Dan sha
Maryam tamai bayanin komai Amman shi Yusuf shiru yayi bai gaya maiba
Sai yanxu da suke zaune
Sunata mgnar batun yadda suna zai kaya
Sannan Adam ya Dan gyara zama yace
Biyaye
Na,am ya amsa kanshi a qasa
Cikin sanyin yace
Yusuf meyasa kake barni so yake qoqarin yi maka illah a zuciyarka
Yusuf har sai yaushe zaka cire girman kai da miskilanci ka ruqqumi abin da kakeso
Kana son matarka meyasa ba zaka iya furtawa ba
Cikin yamutsa fuska da tabe baki yace
Ai sai kuma kai tayi banza kawai ka dauka kowa maye ne irinka
Cikin tsura mai ido
Yace ai wlh kai taka maitar tamafi ta kowa Yusuf
Zafa ka kashe kanka
Qwayoyin da kake Sha zasu maka illah
Tsaki yaja cikin tashi zaune
Yace kai biyaye ni banda matsala komai
Da sauri yace qaryane duk Wanda ya ganka yaga mai matsala sai dai zurfin cikin ka kawai
Son Aysha ke dawayni da kai da begenta
Sai tunanin Fushun da Ummi keyi da kai,
Wadin?
yace cikin tabe baki yace
Wlh bata kai nasota ba bare sonta yayi dawayni da ni ba me zanso a jikinta kawai dai ni INA tausayinta ne kuma kasan ita Amrita amana tace kuma a gabanka Ahmad ya ban amanarta
Miqewa yayi cikin dry yace ehh lallai da da saura baka gasuba Yusuf Amman dai shawarata kaje kaba Ummi haquri zaifi
Sauran kuma basai Na baka shawaraba da kanka zaka nemi mafita

Yau suna yaro yaci sunan Ahmad
Anyi biki sosai yaro yasha gata

Yusuf kuwa zuwa yanzu ya gama gala baita
Shiyasa yau ana idar da sallan insha dakin ummin shi ya nufa
Zaune ya sameta a bakin gafo
Cikin sanyin ya qarisa gunta cikin sanyin sanyi ya zauna gefenta a hankali ya daura kanshi kan jinyarta
Cikin rawan murya yace
Dan Allah ummina ki gafarceni ki daina fushi dani
Na tuba kimin afuwa
Cikin fushi ta ture kansa ta miqe gamida cewa fitanmi a daki banson ganin ka!
Cikin mmk ya tsura mata ido
Ita kuwa a fusace ta buga mai tsawa ficemin a daki bana qaunar ganin ka
Miqewa yayi cikin qoqarin riqi hannuta
Yana mai Karya wuya yace
Ummi Fushunki masifa nefa a kaina ki gafar ceni
Da sauri tace fita nace ko
Haka ya fita jikin a sanyaye
Yazo dai dai qofar fita part din Ummi sukaci
Kari da Aysha da take gudu da zare ido Dan ganin hadarin da ya taso sai iska da walqiya da ake zubawa
Cikin tsoro ta fada jikinshi
Da sauri ta kuma janye jikinta zata wuce ciki ya damqi hannuta
Yana ja tana tirjewa ya nufi part dinsu da ita….

Bye garkuwan Fulani
[4/9, 2:25 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI WASMITI page 1⃣0⃣0⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Janta yake tana tirjewa har suka isa Dan farfajiyar part din
Nasu ganin yana qoqarin
Janta ciki
Yasa ta sunkuyo da kanta ta kama damsen hannushi ta ciza
Zafin ya ratsashi
Cikin takaici
Ya yarfar da hannuta
Yace tafi
Nace ki tafi
Lkci daya kuma ruwa ya keto kamar da bakin qorya
Ga isaka mai sanyi dake busawa
Sai walqiya sake ratsa garin taraba baki
Daya
Tallabe hannushi yayi cikin
Kunan rai ya duqa a gun
Ya rumtse idanshi ruwa Na sauqa kansu hasken fitulun wurin suka ratsasu
A hankali yace
A,ish
Ki tafi ki koma inda kike son zuwa ki barni
Ki tafi ki barni Allah zai zama ga tana
Kuma shi yasan taimakon da zaimin
Inma mutuwa tace hutu a gareni toh
Allah ya dauki raina da gaggawa nabi
Biyayena Na huta da quncin rayuwa tunda Ahmad ya rasu ban sake farin cikiba
Na kasa samun madadinsa
A,isha ke baki da burin da ya wuce ki gasamin zuciya
Tafi ki barni ko nace
Ki tafi
A dai dai lkcin kuma aka saki tsawa mai firgitarwa
Cikin tsoro da razani ta fada
Jikinshi
Cikin rawar murya
Tace Hamma Yusuf tashi
Tashi ka rakani
Ni tsoro
Nakeji
Da qarfi ya miqe cikin
Fizgar numfashi
Ya angizata
Ya juya ya hau kan baranda jikin windo yaje ya tsaya jikin fada yace
Duk inda kike zuwa yawon naki
Nike rakaki ne?
Ko kina Neman izini nane
Gani walqiya yasa ta qara matsoshi
Cikin sanyin murya yace
A,ish
Kiji tsoron Allah fa kina sane da duk matar da ta fita ba tare da izin mijintaba har taje ta dawo Mala,iku Na tsine mata
Ido ya tsura mata cikin takaici yace
Kalli irin shigar da kike fita da ita
Ko wanne jakin da doki ya qaremiki kallo
Gaba daya ya fita hayya cinsa
Cikin sanyin yace
Kinmin laifi
Sannan Dan nayi mgn kika hadani da Ummi
Sannan kika qaura cemin
A hankali ya matsota
Murya Na rawa
Yace
A,ish
Ke bakiyi kewar mijin ki bane?
Bakya jin kewata da rashina a kusa dake?
Cikin tabe baki da jin qarfi quiwar ganin tsawan ya Dan lafa
Tace waye mijin nawa?
Wayeshi da zanji kewarsa?
Ni ban da miji sai Wanda zan aura kwananan
Yanxu ma sakina nake jira gashi kuma Daba banda iddar mutum a kaina

Kalamanta sun kasance
Tamkar wuta a zuciyarshi a take bugun zuciyarshi ta tsananta
Numfashi Sa ya fara daukewa
Da qarfi cikin dimuwa zai juya kenan hannushi ya bugi gilas din window
Aiko lkci daya taimar mugun yanka
A tafin hannushi
Sai jini
Yake tsiyaya gashi dama rai ya baci jinin ya tsinke
Jinin ne yake zuba tsosai
Sai kuma ya maida hannu ya matse gilas
Din jikinsa kab sai rawa
Yakeyi ya kasa mgn sai tsura mata idon da yayi
Cikin tsoro ta matsoshi
Ganin jinin Na zuba har
Qasa hannun ta kamo
Cikin rawar murya tace
Hamma Yusuf
(Laru iyayam no rufata ha judema fa)
Kaga yadda jini yake zuba a jikinka fa
Ka sake glass din
Kaji sai qara matsewa yayi
Cikin maida numfashi
Yace ki bacemin daga nan ki barni mana
Badai ni ba mijinki
Babe INA saki kikazo nema
Ki fita harkata
Qara matsoshi tayi ganin gaba daya baya cikin hayyacinsa
Yana fadin tunda ba mai sona da tausaya mi ai gwara Na mutu Ku huta da ganina
Dama haka kuke fata har kuna cewa da ni Na mutu Allah ya barmuku Ahmad
Toh zan bashi Ku huta
Dama nafi kowa buqatarshi sai Na bishi
Bakya sona
Da sauri tace
Hamma Yusuf ka sake
Muna sonka mana
Da sauri
yace qara kikeyi Aysha
Ba sona a qwayar idanki
Qara kamo hannushi tayi
Cikin kuka tace
Hamma Yusuf
Ya za,ayi kace ban sonka
Kaifa Dan uwanane Na jini
Jikin yarfe hannu
Yace Waya CE miki irin wannan son nake so kiyi min
A a bashi nake keso ba
Aysha nifa mijinki ne ki dena ganina a matsayin Hammanki Na wuce wannan matsayin
Cikin tsura mai ido tace
Ni kai ba mijina bane!
Kai ya kada gamida qara matse glass din
Yana fadin toh ni mijinki ne ki yadda da cewa ni mijinki ne
Gaba daya ya rude ya rudata lkci guda kuma ruwa ya qara kecewa
Gashi duk sun jiqe
Cikin tsoro tace
Toh ka sake hannu ka
Na yarda!
Jin haka yasa shi janye hannushi da sauri
Ya tallabo
Fuskarta bakinshi
Ya hade da NATA cikin rawan jiki
Ya lalubo harshen ta
Ya rinqa tsotsa gaba daya fuskarta kuma ya shafeta da jininshi
Duk jikinsa sai rawa yakeyi
Da gyer ta zame bakinta daga nashi
Zata juya ya kamata
Bai tsaya ko INA da itaba sai dakin Ahmad
Suna shiga
Ya matsota jikinshi
Cikin rawan jiki ya rinqa balle boturan
Gaban rigar tata bayan ya zaremata After dress Dinta
Duk ya rude ita kam sai ido take binshi dasu
Haka kawai itama takejin wani Abu Na mata yawo
shiyasa batayi yunqurin hanashiba
Yana cire rigar
Ya balle bel din ququnta
Cikin sanyin murya yace
Cire
Wondon nan ya jiqe
Yana fadin haka yana
Zare riqar jikinsa da wondon
Da sauri ta rumtse idanta
Gudun yin mummunan gani
Jinshi ya sunkuyo yana Jan Jens din jikinta yasa ta bude ido
Daga shi sai towel a ququ girjinnan duk a woje
Tsoro ne ya rufe ta sosai lkcin da taji yana zare pant Dinta
Da qarfi tace
Hamma Yusuf
Me haka
Bai kulata ba saida ya zare
Ya ciccibota
Ya haye kan gado da ita
Cikin blanket
Ya shige da ita
Wore towel din jikinshi yayi gamida matsota jikinshi cikin
Kidima ya dire hannushi kan bres
Dinta gamida furta
I miss you A,ish
Yamutsata yake kamar ba gobe
Ita kam Aysha in nace tsoroma Na rege
Dan jin jikin Hamma ta a fili ya qona mata ruwan kai
baki daya
Shiko zuwa yancu ya manta menene kunya bare nauyi bare wani gudun kar ta rainashi
Cikin wani irin kuka kamar yaro ya manna bakinshi kan bres Dinta ya rinqa sarrafa fatan kuma da hannu mai yankan Sam baijin zafin
Shafata yake daga kan lips Dinta yabi da yatsu 2
Har zuwa kan bres
Dinta a hankali yazo kan cibiyarta
Ita kam Aysha sai miqa takeyi
Duk gabban jikinta suna budewa suna karbar saqonnin
Hamma Yusuf Dinta
A hankali ta daqo hannuta ta daura ka qirjinsa
Tana shafawa
Da sauqe ajiyar zuciya
dan ta Dade tana Sha,a rawar taji ya kallan laushin gashin qirjinshi nashi yake
Sautin Ku kanshi ne ya dawo da ita hayya cinta
Kissing Dinta yake daga fuska har qirjinta har kan cikita har zuwa cibiyarta har ya gangara inda bazai faduba
Duk ya kidime ya rude ba abinda yake yi sai qurnani da nishi da wasu zantukan da baza,a gane ba
Bata gama tsinkewa ba sai da taji shi yana qoqarin yi mata rumfa da qirjinshi
Yana mai cewa
Ihshat
Kin amince dani ?
kin yarda da baqoncina? kin amince
Mu zama ma,aurata?
Cikin tsoro da rawar murya tace
Hamma Yusuf kayi haquri wlh inajin tsoro
Bazan iyaba zakajimin ciwo
Hamma Yusuf
Kafi qarfina !
Cikin
Gigita ya zame ya konta rubda ciki
Ba abinda yake
Sai nishi
Yana
Wayyo Allah
Aysha marana zai balle
Zan mutu
Ki taima kamin
Cikin tsoron ta taso ta zauna
Cikin murya kuka
Tace
Hamma Yusuf karbar mgn kayi shiru zai bari
A hankali ya mirgino
Jikinta kanshi ya daura kan cinyarta
Gamida Dan jawota ta sunkuya ta yadda
Ya samu bakinshi ya iso bres
Dinta
Cabkewa yayi yayi luf a jikinta
Yana sarrafa ta cikin sauqi da jin dadin yanayin garin da iskar dake busowa
ji yake ba wani mahaluqin da ya kaishi jin dadi a yanxu
itama shiru tayi
Gamida qara sunku yowa
Dan itama yana tsumata da salonshi
Qirjinshi take shafa,wa
Tana tura hannuta cikin sumar kanshi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button