NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kubiyoni kusha labari yanzu aka fara

By garkuwar fullani
Nagaisheki kawar arziki aysha s bayero
(Maman shukrah)
[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣0⃣4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Su Abba da su baba bello
Duk gidan suna cike
Anata hira
Har kaka
Da Anuty sadiya
Suna cikin cikar
Farin ciki
Ahmad ne
Da Yusuf
Suka shigo a tare riqe
Da hannun
Juna
Adam Na biye dasu
A baya
Suka shigo
Kan carpet suka zauna
Nenne tai murmushi cikin jin dadi tace
Yusuf sai yau naga
Yelwarka ta dawo
Kai ya sunkuyar
Cikin furta
Alhamdulillah.

Baba bello ya Dan kallesu cikin
Bada umurni
Yace
Ahmad Sai
Ka shirya
Gobe
Kuje Yola
Dan
Goggonku tace Sai dai
Tazo nace ta bari
Zakuje
Dan dama Maryam tunda ta aihu
Batajeba
Gashi
Adam ma zai
Kai takwaranka su ganshi
Dan haka Ku shirya gobe kuyi sammako
Kuyi Yola.
Cikin Farin ciki
Maryam ta miqe tana
Yauwa
Baba ni barima naje Na shirya
Amira ma miqewa tai
Gamida miqewa
Aysha.
Ahmad
Qarami tana
Aysha karbeshi
Nima naje Na shirya mana
Ture
Dan pilet din gabanta tayi Wanda take cin
Inabi da tupa
A ciki
Ta kalli Amira cikin
Harara tace
Toh ai nima zanje
Nai shirin.
Ki bawa Ummi shi
Cikin,
dry Amira tace
Toh fa ai banji
Ance dake za ajeba da kike wani cewa zakije kiyi shirin,
Cikin harara
tace toh ai Sai ki hanani
Sai kuma ta juya
Gun baba cikin
Sanyi tace
Baba INA nima zanje?
Naje Na shirya ko?
Ido ya Dan zuba mata Sai kuma ya juya ya kalli Yusuf da ya hade fuska
Cikin Dan murmushi yace
In mijinki ya barki zakije
Mana
Ki tabbaya
in ya barki Sai ki shirya.
Baki ta tura cikin
Takaici
Tace toh
Baba ai in kace naje dai shi kenan
Ko ?Hamma Yusuf, ta fada tana
Kallon fuskar Yusuf
Din,
Rai a hade ya qara yamutsa fuska yace
Bazaki jeba,
Ido ta zaro cikin
Hatsala
Tace
Ni da gidanmu kace bazanje ba ?
Bai kulata ba
Sai ta kuma hararanshi tace
Wlh zanje
Haka kawai
Kowa zaije saini
Kace ba zanje ba
Ko kallonta bai kumayi ba.

Sadiya CE ta jawo hannuta
Tauzanar da ita cikin rada
Tace ke
Ki nitsufa a gabansu Abba kike
Kinga zai daureki da jijiyoyinki
Kimai rashin kunya a gabansu
Waya CE miki haka ake tabbayar miji Abu bare uwa uba
Namiji irin Yusuf
Basa son izzah
Ki kula
Kiyi lup ki nema a tsanake cikin faran ta mai Sai ya barki
Tura baki ta kumayi
Cikin sanyi tace
Ayyah Hamma Yusuf Dan Allah ka barni naje kaji ko
? Miqewa yayi cikin
Isa
Yace
Bada yawuna ba.

Hannu Ahmad yaja suka fita
Adam ko karbar Ahmad qarami yayi ya nufi gun matarsa
Itako Aysha
Gun Ummi ta matsota cikin
Shirin zubda qollah tace
Ayyah Ummi Dan Allah Ku barni muje da yan uwana
A hankali Ummi tace
Aysha
Bani da ja da abinda
Babanku yace
Ki nemi yardar
Hamman naku.
Miqewa tayi
Cikin zubda qollah
Tace
Shi kenan kuma Sai ace Sai Hamma Yusuf ya yarda zanje wani wurin
Bayan kuma ansan
Dama kullum zagina yake Na fiye yawo Sadiya ce ta bita dakin Ummi
Kan gado ta sameta tana kuka tsaka ninta da Allah
Dan Aysha in taji
Tafiya gaba daya jikinta rawa yake
Bare wannan tafi yar da za ayita cikin farinciki

Cikin sanyi
Sadiya tace
Aysha tashi
Tashi kiji
Kinji ko?
A hankali ta tashi
Hannuta ta riqe cikin sanyi
Tace
Tashi ki ji INA kina son
Zuwa yolo?
Ehh ta bata amsa da sauri
Murmushi tayi cikin dabara tace
Jekiyi wonka
Kizo
Insha Allah zakije.
Cikin murna tace
Dgske Anuty
Ehh ke dai jekiyi wonka
To tace cikin
Jin qarfi quiwa ta fada toilet
Wonka tayi mai rai da lfy
Tai buros
Tana fita
Anuty Sadiya da kanta
Ta rinqa
Murjeta da mayuka da turaruka
Cikin
Hikima ta gyara ta tsaf
Da kanta ta zabo
Mata kayan
Bacci
Ita kuwa Sai dry take tana ke dai
Anuty kina son gashin nan nawa kuma kema kina dashi
Dry ta danyi lkcin
Da ta miqa mata wasu riqan
Bacci
Farare masu ratsin ja ja
Masu taushi da laushi
Sai qamshi suke fiddawa mai dadin shaqa
Rigar yar yelo yelo bata da kauri ko kadan
Daga gefen Hanna yenta kuma ragane
Hannu kuma mai Dan guntune
Dan wondon kuma iya karsa cinyarta.
Karba tayi ta saka cikin
Lumshe ido
Tace Kai suna da kyau banma taba sasuba
Ya Hydar nane ya kawo minsu
Ga yadda suka min kyau
Anuty
Dry tai cikin
Kada kai tace
Aysha ai dama ke kekkyawa ce
Qara dauko
Turaren
lailatu sahra tai ta fesheta
Dashi
Cikin
Fahimtarwa
Ta
Miqa mata
Hijabin da ta jiqeshi da qamshi
Tace sakashi
Kije
Gun
Yusuf
Ki qasqantar da kanki
Karkiyi mgn cikin izza
Ko fushi
Kiyi mai mgn
Cikin Neman
Alfarma
Ki tausasa laffuzanki
Na tabbata zai barki kije
Da sauri
Ta koma kan gado ta konta
Cikin tura baki
Tace wannan mugunne zai yarda cikin sauqi
Ni bazanjeba!
Cikin sauqe ajiyar hrt taja
Hannuta tace
Kije
Insha Allah zai barki
In kuwa bai barkiba Na miki alqawarin
Zan nace Sai ya barki Amman dai kije din.
Miqewa tai cikin
Cewa shi kenan tunda kince zaki tayani…
Tana fita
itama Sadiya ta fita ta nufi part din nennenta
????????????????
Tana fita
Ta nufi part dinsu
Cikin jin dadin iskar dake
Busawa
Da alamun hadari
Ga walqiya dake haskawa daga qasa alamun gagarumin hadarin

Sukuwa dama su Yusuf
Suna fita

Maryam ta biyosu
Cikin Dan sauri sauri
Tana ya Ahmad
Yana jin muryan ta
Ya tsaya cikin
Jaye hannushi daga cikin Na Yusuf
Din tana zuwa
Ta matsoshi cikin
Sanyi ta kamo hannushi
Tace ya Ahmad Na shirya kaya da yawa ko in munje zan dade ai?

Matsota yayi cikin
Shafa fuskarta yace
Bazan iyaba maryama INA buqatar ki
Ni wlh tafiyarba da za,a barta Sai
Next week
A barni da iyalaina naji duminku kuji dumina.
Shi kam Yusuf ganin
Sai shirin shafe juna suke ya sashi
Wucewa cikin
Cewa
Shi dai biyaye bazai canzaba

Yana shiga part
Dinsu
Dakinshi ya wuce
Tartare dakin yayi
Ya gyareshi tsaf ya
Kuna A,C
Ya feshe dakin da
Turarukan daki.
Dakin yayi ras
Komai Na dakin
Farine da ratsin
Ja ja
Hatta bedsheet din da blanket
Din da carpet din tsakiyar dakin da labulayen
Ya bude widdunan da labulayen
Iskar daminan
Mai qamshi Na ratsa dakin
Ga qamshin furannin
Cikin garden dinsu
Sai kukan tsuntsaye ke tashi,
Lkci
Daya yanayin
Ya canxa tunanin shi
Da gabban jikinsa
Gaba daya ba abin da yake muradi
Sai Ya jishi cikin jikin A,ish
Dinshi
Surar jikinta kawai ke rudasa
Cikin tasowar
Wata muguwar Sha,awa
Ya rege kaya
Jikinshi
Ya fada toilet
Wonka yakeyi
Yana tunanin
Ya zaiyi ya samu ganinta
Da gyer ya fito
Yana fita
Daure da towel a qugunshi
Ya rinqa
Bin jikinshi
Da turaruka
Shi dama Yusuf ma abocin son qamshi ne
Gashin kanshi ya rinqa gyarawa
Yana zaune kan
Dressing stool
Ya Na shaqar qamshi
Sai lumshe ido
Yakeyi

A hankali ta tura qofar cikin yin slm
Idanshi a lumshe ya sauqe wata sassanyar ajiyar hrt
Qarasowa tayi
Cikin
Dan daure
Fuska
Shiko
Ta jikin madubi ya
Xuba mata ido
Farin cikene damqan cikin ransa
Ji yake tamkar ya rinqa buga tsalle ya ruqqumota
Amman bai son ta rainashi
Gwara ya tsare gudun kar ta ganoshi
Ya Dan harareta
Cikin isa
Ya miqe
Ya koma bakin gado
Ita kuma
Matsoshi tayi gunshi
Cikin jin haushin yadda ya wani
Share ta
Murya kamar zatayi
Kuka
Tace.
Ayyah Hamma Yusuf
Dan Allah kayi haquri ka barni inje
Yolannan
Baki ya tabe
Cikin mugunta yace
Ban aminceba.
Sai dai in satar hanyan zakiyi yadda kika saba
Sai kije keda mahaliccinmu
Qara kontar da murya tai cikin
Kauda kanta
Dan Sam bata son ganin qirjinshi
A hankali
Tace Ayyah Dan Allah fa Hamma am
Ido
Ya tsurawa bakinta
Da yake sheqi
Cikin fara canxawa
Yace
Nace bazaki jeba ko.
Ita kuwa Zuwa
Yanxu ta gama qulewa
Cikin
sanyi ta miqe
Baki a tuntsure
Tace
Kada ka barni din mana
Dan kaga amsa nazo Na tabbata yeka shine kake min wulaqanci
Ai ni dama Na sani bazaka barni ba
Juyawa tayi cikin
Takaici
Tace
Ni wlh in Dan tanine
Baka isa
Na nemi ixininka ba,
Ta juya zata fita
Ya miqe cikin zafin nama
Bakin qofa yaje ya rufe qofar ya
Juyo
Gunta
Rai a bace
Dan har cikin ransa yaji zafin furucinta
Fizgota
Yayi cikin
Zafi
Ya turata jikin
Gini
Cikin fada
Yace
Ni kike cewa ban isaba?
Ni dinne ban isanba?
Jin yadda ya matsota
Yasa ta rinqa
Juya kai cikin
Zare ido alamar a a
Zare hijabin
Jikinta
Yayi
Cikin
Hada fuska
Yace a yau dai zan isan zaki tabbata ni isheshene
Yana cire
Hijabin
Ya tsura mata ido
Cikin
Daukewar
Numfashi
Ya jawota
Cikin qirjinshi
Ya rinqa shaqar qamshi jikinta Dana iskar damina
Ita kuwa
Tureshi takeyi
Cikin
Cemai
Ni ka sakeni
Baki a mace
Yace
A,ish
Bata kulashiba
Sake Hanna yenta yayi
Cikin
Rawan jiki
Ya daura hannushi kan qirjinta
Boturan rigar
Ya fara ballewa
Da sauri
Cikin fushi
Ta huge hannushi
Tana me hakan
Ni banson
Jawota yayi
Cikin rawan murya
Yace
Ni kam INA so
Dan Allah Aysha
Kar ki cutar dani a wannan Daren jumma an
Ki barni Farin cikina ya cika
Jawota yayi
Bakin
Gado
Ita kuwa
Tirjewa tayi
Ganin
Haka
Yasa
Cikin
Garfi ya
Fizge rigar
Hannushi ya daura kan
Qirjinta
Bres Dinta
Ya cabe
Cikin wani irin yanayi
Ya rinqa matsarsu
Ita kuwa hannu tasa zata tureshi
Ganin haka yasa cikin
Sanyi ya kamo hannuta
Cikin
Fita hayyacinsa
Ya konto towel din jikinsa
Hannuta ya jawo zai daura
Kan mararshi
Jin haka yasa ta tureshi da sauri
Taja da baya ta fada kan gadon
Ido a juye ya
Haye gadon Jawota jikinshi
Yayi cikin rawan
Murya yace
Dan Allah kiyi haquri ki tausaya min

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button