NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kashe gari da sassafe Yusuf yxo
A parlon ya samu Ummi
Bayan ya gaidata ya miqe ya nufi cikin
Dakin.
Da sauri
Cikin hada fuska
Ummi ta dakatar dashi
Cikin cewa
Kai dawo nan
Ina zakaje
Wai shin kai bakada tausayi ne
Nacema tana bacci
tada ita zakayi kenan?
Kai ya jinjina a Lamar a,a
Fuska a hade tace
Toh wlh ka kiyayeni
Kar Na qara ganin qafarka a nan
Kabarta taji dacutarta.
Kana jiko?
A Dan tsorice
Yace humm
Ummi dama mgnin
Zan bata
Kuma wai zan dubatane.
Tabe baki tayi cikin yatsine tace gashi
Ni ban iya bada mgnin ba ko?
A a yace
Cikin sanyi yace ayyah
Ummi Dan Allah bari Na Duba jikin nata.
Bazaka Duba ba wlh ka fice kawai
Ta bashi amsa a fusashe
Shiko gaba daya ya gama cika
Haka ya juya a dole
Ya fita
Yana fita
Ya kirata har
Kusan sau 8
Bata daga ba
A parlon su
Ya zauna
Cikin damuwa ya rubuta mata text
Kamar haka.

Assalamu alaiki Ya sahibul qalbi Fatan kin tashi Lfy ya jikin Yayi sauqi ko ? Ko har yanxu yana ciwo? Dan Allah Amrita ki kulanmin da kanki Dan mu samu ki wore Dan wlh Na gaji da zaman Takura Amrita Daga yau zan fara mana shirin komawa Dan in muna qasarnan Za,a kasheni Yanxu nazo Ummi ta hanani Shiga Amrita ya za,ayi nida matata a hanani ganinta Dan Allah kixo gareni Wlh ke kadai nake son ji a kusa dani Plss ki tausayawa zuciyar Hamma Yusuf dinki Dan Allah kixo gareni Dan zuciya ta Na gasuwa da begenki Kijin Aysha Dan Allah ki taho.

Dry sosai Anuty Sadiya takeyi da taga text din
Cikin tsokana ta miqawa Ayshan
Karba tayi tana Duba ajiye woyar tayi
Cikin tabe baki
Itako Sadiya
Hadin
Wani gari ta dama da madara
Mai sanyi ta miqawa
Aysha
Tana gashi shanyeshi yanxu
Kina shan wannan gaba
Yusuf sai yayi kuka cur da hawaye,
Ita bata daqo zanceba ta karba tana Sha tana lumshe ido
Dan dadinshi
Ummi da ta shigo yanzu cikin
Fada
Tace
Sadiya
Ban hanaki bawa Aysha irin wadannan abubuwan ba
Ke kuma ba son zaqiba Sai dirka kikeyi
Wlh zaki gane kurenki Gun wannan
Fitinenne
Wlh zai jinyatar dake shi ko a jikinsa
Bakisha komai bama ya kika qare
Kekuma Sadiya
So kike ya kashe miki qanwa ko?
Dry Sadiya tayi tace
Insha Allah ba mutuwa Sai
Ta zuciyarsa
Ita Sam Aysha har yanxu bata ganeba
Sai Sha take cikin nishadi.

Haka Sadiya da Nenne suka rinqa
Tsuma Aysha da Amira
Itama Maryam har gida ake kaimata bayan Wanda aka mata kafin su koma
Tafiya Yola kuwa dole aka dage Dan Ahmad yace bazai jeba Sai da Yusuf shiko yana jinya.

Yau kusan 8 days kenan
Ummi ta kasa ta tsare
Fir ta hasasu
Haduwa
Ko woyarshi ta hanata dagawa
Sai dai dubbban texis nashi
Mgnaganu kuwa Yusuf
Yayi magiya har ya gaji Yayi ta roqo ko muryarta a barshi yaji
An hana.
Ita kuwa Ummi
Har yanxu gwada son da Yusuf kewa Ayshan take in bata gamsuba bazata bashi itaba bare su koma tare.

Yau juna,a bayan an sauqo daga sallan
Yusuf ya shigo gidan
Ranshi a bace yau kwana 9 kenan hanashi matarsa
Can gefen garden yaje ya zauna qarqashin
Bishiyar maqqoro mai inuwa da
sanyi

Phone dinshi keta suwa Amman yaqi dagawa har sai da ta katse
Kiran ya kuma shigowa a karo Na 3
Cikin hatsala ya zaro phone din
Sunan
Bappa Yaya y gani
Tsaki ya Dan ja
Tare da amsa kiran

Bayan sun gaisa ne
Bappa Yaya yake
Cewa ‘Dudabe
Ka gayawa bello kace karku zo
Gobe Dan munyi tfy
Dasu innayi duka.

Fuska ya tabe gamida cewa toh. Sainjima ya katse kira
Yana toh ni menawa da tfyarku

Yana wurin ya haqqo
Usman
Na Jan Trolley
Ya bude matarsa ya saka
Ya kuma komawa
Ya qara fitowa da yar qaramar jaka
Ido ya qurawa jakar sarai ya gano ta Aysha CE
Shiyasa ya miqe cikin Dan sauri
Ya isa gunshi
Ido ya zuba mai cikin ayar tabbata
Yace
Kai INA zakaje
Kuma kai dawaye

Cikin Dan
Tsoro
Yace
Gembu mambila zamu tafi
Ni da Aysha kafin gobe INA kuma zakuxo ko hamma Yusuf?

Hara ya watsa mai
Cikin isa
Yace
Bazaka jeba.
D sauri yace
Bazan jeba ko bazata jeba?
Fuska ya kuma hadewa
Yace kai din bazaka jeba ko kanada mgn?
Cikin maraicewa yace
Ga kayanta Na cire ni ka barni nayi tfya ta
Cikin
Tsawa
Yace
Nace bazaka jeba
Maza
Kwashi kayan nata ka maidasu cikin motata
Sannan kaje.
cikin gida kace mata da motata ma zaku tafi
Toh yace cikin
Fushi ya kwashi kayan
Ya mayar cikin motar Yusuf din
Ya shiga cikin gidan.

Shi kuwa Yusuf da sauri ya shirya kayan shi yazo ya shiga
Cikin motar ya zauna
Cikin Farin ciki
Yana haggosu
Suka isa
Gefenshi
Cikin sanyi
Usman yace
Zagaya can ki shiga
Bari Na dauko igiyar
Charge Na
Toh tace cikin
Murna,
shi kuma Usman ya koma cikin gida rai a bace.

Cikin
Rausa yawa ta bude
Gaba ta shige
Hankalinta nata woje
Dan haka bata ganshiba
Shi kuma
Jin qamshinta ya sashi sauqen ajiyar zuciya
Tare
Da lumshe ido ya Dan konto kanta kadan
Hannushi yasa ya
Jawo murfin motar ya garqame
Ita kuwa
Tsoro ya bata cikin
Mmk tasa hannu zata bude
Ya ficgota ta fada jikinshi
Da sauri yayiwa
Motar figan
Nishadi
Ya fice daga gidan.
Hanyar Gembun ya miqa
Ita kam sai
Qoqarin janye jikinta take shi kuwa ya maqaleta
Cikin rawa hannu ya tura hannushi cikin…..

By garkuwan Fulani
[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣0⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Qara shige mata yayi
Cikin fuskantar juna
Ya Dan jawota jikinshi
Yasa hannu ya dauko ledar gasassun kajin
Ya ajiye gefenshi
Hannu yasa ya Dan yaga
Ya miqa mata
Cikin
Dan rawan sanyi
Yace ‘bude baki kici.
Kai ta dago ta tura baki
Gami da cewa
‘Na qoshi,
Me kikaci?
Ya tabba yeta cikin tura mata a baki
Kai ta kuma kawar wa
Ganin haka yasashi
Matsota da kyau
Ya Dan daga yar
Rigarta ya tura hannushi
A hankali ya rinqa shafa cikin nata ido ya tsura mata
Gamida cewa
‘Kici abinci
Kar ki cutarmin
Da kanki ki cutar dani
Kinji ko Amrita.
Janye jikinta ta yi cikin
Ture hannushi tace ‘ toh ni ka barni,
Miqa mata yayi a baki tare da cewa zan barki in kinci
In kuwa baki Ciba
Wlh bazan barki ba
Ya qarishe mgnar yana tura hannushi
Saman bres dinta.

” jin haka yasa da sauri ta bude baki ya samata
Ita kuma ta kamo hannushi zata fitar.
Yai maza
Yace
Sai kin gamaci zan barki.
Haka ta haquri a dole ya rinqa yagar naman yana tura mata
Ya kuma dauko juice ya bata
Har Sai da taji
Kamar cikinta zai fashe
Cikin qoshi tace
‘ Hamma Yusuf ka barni haka ji nake kamar zanyi amai
A jiye cup din yayi gami da
‘ cewa
‘ D’aga rigar inga cikin
Juya fuska tayi
Tana
Tura baki
Shi kuwa fuska ya murtuqe cikin fada fada yace ‘ bude in gani
Ko in matseki
Kin sanni sarai,
Jin haka yasa ta daga yar rigar
Qara matsota yayi yace ki daga ko in iso
Dagawa tayi har zuwa kan qirjinta
Ido ya tsurawa fatar cikin
A ranshi yake fatan
Allah yasa a yau dinnan ya dasa qonsa a jikinta
A fili kuma
Shafa cikin yayi ya juya ya nufi
Bedroom din innayi
Yana shiga wonka yayi
Ya fito ya shirya tsaf
Ya fito parlon daure da towel.
Can ya hanqota rakube jikin kujera
A hankali
Ya qarisa gunta cikin sanyi
Yace Aeeeshar tashi kije ki kwanta
Miqewa tayi da sauri ganin zai zauna gefen ta
Fuska ya Dan tsare tare da cewa
Me hakan cinyeki zanyi ne?

” kai ta girgiza tare da cewa zanje in kwanta ne,
Kai ya gyada alamar
Jeki

“Tana shiga
Ta haye kan
Gado mai rumfar
Ta sassake labulayen
Ta konta luf abinta
Sanyi Na ratsata
A hankali ta rinqa sauqe ajiyar hrt
Ganin har zuwa Dan wani lkci
Bai shigoba yasa tandan nitsu
Har bacci ya fara dibarta.

” Shiko
Tana tfya yabi bayanta da kallo
Ququnta ta tsurawa ido
Sosai ta tafi da nitsuwarsa
Gaba daya ya daburce lkci daya lips dinshi suka fara sana,arsu
A hankali ya lashi lips din tare da kamo gefen lips ya fara tsotsa kamar yaro
Jikinshi duk ya fara rawa
Har zuwa wani lkci
Ganin bazai yiwuba ya jumre waba
Yasashi
Miqewa
Ya kashe su TV
Sannan ya rufe ko ina ya shige dakin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button