NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

” a motar kuwa
Cikin sanyi
Ya sunkuyo
Kanta hankali ya rinqa busa mata iska a kunneta
Itako jin iskar ta qara sakewa tayi
Luf ta juyo
Qirjinta sama,
Murmushi ya danyi
Cikin
Jin dadin
Yadda take
Murza shi
Kiranta yakeyi Amman shiru Sai sauqe numfashi takeyi,
Ganin haka yasa shi
Cikin
Qworewa
Ya qara manna ta jikinshi
A hankali ya tura hannushi
Bayanta
Zip Dinta ya zuge cikin
Hikima ya maidata kan cinyarsa
Hannushi
Ya Dan tura cikin
Rigarta
Lkci daya ya dire hannushi kan bres Dinta
A take kuma ya lumshe ido ya sauqe ajiyar hrt,
A hankali yasa Dan yatsanshi ya rinqa zagaye bakin bres din
Cikin
Sauyawar voice
Ya rinqa kiranta
A,ishhhh
A hankali ta bude ido
Tare da Dan tsura mai idon
Sai kuma ta Dan tura baki
Cikin
Muryar bacci tace ‘ Hammaaa Yusuffffffffff
Ido ya tsura mata cikin
D’aga mata
Gira
Hannushi ta Dan kama
A hankali ta jawo hannu
Shi kuwa
Kai ya karya
Yayi fuskarta tausayi
Cikin
Sanyi yace
‘Aish
In Neman alfarma ki zo gareni mu kwana tare
Wlh bazan iya kwana banji duminki ba
Plxx karki manta ni
Baki ta Dan tura tana
‘Hamma ni a gun Ummi Na zan kwana,
Cikin
Tausayawa kanshi
Yace
Mijinki kuma ya kwana
Da waye
Kamata yayi ya ruqqume cikin
Tsokana yace
Yarinya ki Adana mijinki
Ummi ma ba dakinta zata kwana ba.

“Tureshi ta danyi
Ta bude qofa ta fito
Shima fita yayi
Ya zagayo yazo gabanta
Cikin
Gyara net dinshi
Ya juyata
Ya tura hannushi
Ta gabanta ya lalubo
Bres Dinta ya shafa cikin
Rada yace
Zanyi miss dinki
Tabas itama taji Hamma a jikinta
Shiyasa Sai ta lumshe ido
Kawai.

Tana bude idon
Ta haqqo su ya Abubakar da Ahmad da Adam
Da sauri ta janye jikinta
Cikin
Happy ta isa garesu
Da Dan gudunta
Tana zuwa kamar zata fada jikin ya Abubakar Sai kuma ta tsaya cikin
Farin ciki
Tana ‘
Oyoyo ya Abubakar Na nayi missing dinka sosai
Shima Abubakar dry yake cikin
Jin dadin ganinta da yanayinshi Na tsantsar qaunar yan uwanshi
Yace Allah sarki
Aysha wato yanxu kin girma
Kin dena
Son jiki,
Dry tayi ta kamo hannushi tana
Bazan girmanwa Dan uwana ba ai,
Su Ahmad kam dry suka rinqa yi
Har suka qarisa gun
Yusuf
Cikin
Qaunar juna suka ruqqume juna
Suna dry
A hankali Yusuf ya qarisa gun Abubakar ya ruqqume shi
Cikin
Qaunar qanin nashi
Yace
Babiker dan
Haka yake kiran Abubakar din yana don tsokanarsa tun suna yara bare kuma da ya zama dole akwai Dan reni a tsakaninsu Na irin shi Abubakar shi yake bin Yusuf a aihuwa.

Dry Abubakar ya danyi Sai kuma ya matse Yusuf a jikinshi
Cikin
Sanyi da qaunar Dan uwana nashi yace
Hamma Yucut
Haka yake kiransa lkcin yarinta
Shima Yusuf dry yayi
Sai kuma yayi shiru
Jin Abubakar bai sakeshi ba
Kuma Sai
Zuciyrsa da yaji tana bugawa da qarfi-qarfi.
Cikin sanyi yaji
Abubakar Na rada mai
Hamma Yucut
NAYI kewarku
Ji nake kamar Na bar aikin
Sojannan Na dawo
Mu zauna nima in rayu cikin yan uwana kafin mutuwa ta rabamu,
Da sauri Ahmad yace
Haba Abubakar meyasa zaka Sa mana tsoro a zuqatanmu.

Adam yace
Gsky Abubakar banson irin zantu kan nan naka,
Dry ya danyi
Fuskarsa tai
Ra’s a zahiri
Dama da yawa kance kab yaran gidan
Abubakar ya fisu
Kyau danshi
Tamkar balarabe yake
Ga qira ga cikar zati ga haiba sannan shi mai yawan fara,ane da son Al,ummah
Dan shine qarami a Kansu Amman kab ya fusu tsawo da qiba,
Cikin fara ar yace
Toh ai rebuwa ya xama dole
Brothers Na,
Aysha kam
Tuni
Ta fara hawaye Dan ita tun kan ya Ahmad bata son jin irin zantu kan,
Dry shi kam Abubakar yake tare da jansu suka tafi cikin gida.

A babban parlon suka
Zauna akayi ta hira
Aysha ko da ta ga Ummi Sai tayi qasa d kai
Itako data gane Sai ta shereta sannan ta saki jikinta..

“Bayan 2 week, Rayuwa ta musu dadi kamanni
Family ya cika da Farin ciki
Abubakar ma har yanxu yananan
Gaba daya ya qara shigewa jikin yan uwanshi
Tuni hutunsa ya qare Amman yaqi komawa yace yana son shima ya rayu da yan uwanshi
Kuma yana son ya jejje xiyara gun yan uwansu
Haka ya rinqa Jan su Yusuf da Ahmad suna kutsawa cikin yan uwa da abokan arziqi
Har qauyuka saida sukaje.

” shiko Yusuf yakan Dan lallaba ya dauke matarsa su arece
hotel ya dirka mata qwoya suje sui ta macewa juna,
Gaba daya yanxu
Ya maidata
Fulawarsa abin qawanyarsa.

“Yau da dere
Suna parlon suna cike suna hira
Abubakar ya Dan gyara zama
Cikin
Kallon yan uwanna shi
Yace
‘Ya Adam
Gobe nefa zamu je yolan
Dan
Inaga Na kusa komawa wurin aiki
Gashi Hamma Yucut kuma saura
2 weeks
Ku koma Saudia ko?
Kai ya gyada mai cikin
Tsurawa Dan uwana nashi ido
Yace
‘Ko Sai yaushe zamu kuma haduwa ne Babiker kam?

“Cikin dry yace
‘Wata qil har Abadan!
!Gaba daya suka zuba mai ido
Cikin
Fada baba bello yace
Kai Abubakar wannan wanne irin furucine
Ummi kuma
Kai ta rinqa juyawa
Tana
Allah ya rufamin asiri
Nenne CE tace
Amin
Rabbi ya hanemu qara ganin wani gibin,

” shiko dry yayi cikin cewa Yoh ai mutuwa ta zama dole dama rayuwa wata ran Farin ciki wata ran bakinci,
A haka suka watse
Sai Yusuf da duk jikinsa
Ya mace
Ya kalli Aysha da ke shirin
Fita cikin
Muryar tausayi
Yace
Amrita zoo,
Kamar ta fita Sai kuma ta juyo
Cikin
Sanyi
Tazo
Gabanshi
Hannushi ya miqa mata
Cikin
Mutuwar jiki
Yace
‘ tai maka min in tashi
Kamo hannu tayi ta ja
Shiko ya yunquro da gyer
Ya miqe,
Sai kuma
Ya fiz gota jikinsa
Cikin
Rada yace
Muje ki taimaka kamin
Ko kuzarina zai dawo
Wala Allah d’umin jikin ki ya farfad’o dani
Haka ya jata har zuwa
Dakinshi….

By Garkuwan Fulani
[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣1⃣1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L.W

Kan gado suka zauna
Cikin sanyin jiki
Ya zame ya kwanta kan cinyarta
Yasa hannu ya zagayo bayanta ya tura kanshi tsakiyar qirjinta yayi luf kamar mai bacci Sai numfashi yake sauk’ewa a hankali
Gaba daya jikinshi yayi nuk’ui

Ita kuwa jikin gadon ta Dan jingina Dan har cikin ranta take jin tausayi Hamma Yusuf din nata
Hannu tasa ta tallabe kanshi
Kamar K’aramin yaro
Ya k’ara
Nanuk’arta

A haka har zuwa wani d’an lkci
sannan ya d’an d’ago cikin
tsura mata ido
yace
“Amrita ki kwanta ko”
Ido ta lumshe cikin
Sanyi ta zame tayi luf
Jikin pillows
Shima k’ara matsota yayi
A hankali ya manna ta jikinshi
Jikin a sanyaye ya sabule
Rigar jikinta
Ya barta daga ita sai
d’an gajeren wondo
Shima hakan yake
Jawota jikinshi yayi
tare da da daura hannushi kan cikinta ya rink’a shafawa da d’an latsa cikin,
cikin rada yace
“A,ish
Kina mana addu,a kuwa?
A sanyaye tace
“Addu,ar me fa?”
K’ara matsota yayi cikin d’an
Rawan jiki
yace ” addu,ar samun ciki mana
Wlh inason baby inson inga jinina gashi har yanxu shiru”

Baki ta d’an tab’e cikin
yanayin ba damuna tace ” ciki kuma aihuwa kuma yanzu gsky ni kam ban isaba”

!Cikin mmk da jin tsoro da zafin mgnar ya tashi zaune ya tallabota
Murya Na rawa
Yace
“Ayshaaa Sai yaushe kenan?
Me kike nufi da baki isaba
Plss ki taimaka kar ki datsemin hanyar
Samun cikar burina da zuriya ta
Yanxu ke ko
Yusuf k’arami da Ahmad basa baki Sha,awa?

Juyawa tayi cikin
Yatsuna fuska tana ” ni bacci nakeji”

Abin ya bashi haushi shiyasa cikin
Hatsala ya juyota gareshi
A fad’ance yace
“Sau nawa nake sheida miki ba,a juya min baya
Meyasa bakya jin mgna ta
Nace miki
Muddin muna kwance tare ki dena juya min baya ba tare da izinina ba wlh
Aysha kina cutar da zuciya ta da jikina duk sanda kika juya min baya
Ki gaya min mana inma kin gajine Sai mu canza gefen kwanciya mu duka ba tare da kin juya min baya ba”
Shiru tayi a ranta tana
Na shiga 3 da hali irin rin Na Hamma Yusuf
Yanxu ko kwanciya Sai ya tsara min,
Shiko
Juyata yayi shima ya juya
A hankali ya dire hannushi kan bres d’inta
murya na rawa
Yace
“A,ish dan Allah ki dena juya min baya
Ki tausaya min wlh ni kadai nasan zafin da nakeji in kika bani baya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button