NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tun daga bakin qofa yakejiyo hayaniyarsu duk sun cika gidan da sowa a hankali yayi slm ya shiga pictures suke ta dauka dasu Ahmad da Adam Abubakar kam duk ya gama biye musu sosai suke ta dauka harda kaka da ta zo yanxu Usman shike daukarsu harda nunamusu yadda zasuyi cikin mmki yake klnon yadda yake tawani lonqwosa kamar mace Aysha fake tsaye tsakanin Ahmad da Abbakar duk sun dan sunkuyo Suna kallonta suna murmusawa itako ta dan dago kanta tayi kalan shogoba da sakalci Ahmad yasa hannushi ya dan tallabo fuskarta good Usman yace kunyi kyau ya daukesu
ahankali ya karisa tsakiyar palon duk da baya ta bashi qamshi turarenshi ya sheda mata ya shigo dan haka ba tare da sun juyaba sukayi cikin wani parlon da sauri
Kaka ta kalleshi cikin tsokana tace toh fa watsa taro duk ka watsasu ya dayamutsa fuska lokacin da yauzauna gefenta Ahmad da Adam suka sashi tsakiya Usman ya kallesu sunyi ras dasu gwanin Sha,awa ya dan kalli Yusuf a marairaice yace plss Hamma Yusuf bari Na daukeku daya wlh kunyi kyau harara ya watsa masa kaka tace Abubakar maza karbi ka daukesu ai shi photo tarihine wataran zaka tuna da dan uwanka Camera ya karba ya rinqa daukarsu duk motsin da sukayi sosai sukayi kyau kamarsu ta fito Sak da Sak suyi tamkar taurari kaka ta kallesu tace toh ko kufa ya dan yamutsa fuska yace kai nifa banson fitina da surutu ke Sam bakya iya shiru eh din nayi surutun bakinka ko nawa haka dai suka wini hira su Nenne Na musu dry Sam shi Yusuf da kaka in sun hadu sai fada

⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Yau asabar tun da safe suke ta shirin tafiya mambila su Goggo Aysha kam da su hydar da Maryam da maigidanta baba umar tun jiya jumma’a suka wuce mambila

By garkuwan Fulani
[4/9, 1:48 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????
MI,WASMITI…..page 7⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Gaba dayansu kusan a porlon suka wuni sunata hirar zumunci sukuma su bappa Yaya da ‘yayashi da surkinshi suna can parlonshi Na mu samman suna ta tattauna mgnarsu ta mu samman
Tafe suke bayan sun fito masallaci yin sallan la.asar har sun danyi cikin gida Adam ya kallesu cikin raha yace biyaye muje cikin rafi mana mu dan Duba yanayin wajan Ahmad ya dan kalli Yusuf yce biyaye zamuje ? Kai ya dan gyada mai alamar bazashiba wlh sai kaje mutum kamar mai iska in kai kadaine ai kullum sai kaje amman dayake kaga su Rabi,u ma zasu sai ka wani ce bazaka ba cewar Adam kenan usman ya dan kallisu cikin salonsa Na dan rigima yace toh fili da fadi ai ba saimun zo gunkuba..
Haka dai suka jashi suka tfi
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Rafine babba mai dubbin sirrai da qworamai ga duhuwa da qamshin furanni ga wani sanyi mai sanyaya zuciyar dan Adam ga yanayin shauqi da tsuma zuqatan masoya wurine mai dubbin tarihi tun na iyaye da kakanni suna kiran wurin da funa rafi

Suna shiga duk suka watse cikin rafin kowa da abinda yake buqata Yusuf mutum ne mai son yananin sanyi da qamshi wurin Na tsuma zuciyarsa gaban wani qwarama mai ruwan garai garai qarqashin sirran bishiyiyin ayaba ga qatuwar bishiyar bangoro da wata bishiyar kashu da jijiyoyintama cikin tabkin suke ninqaya ga kukan tsuntsaye masu kama da sautin sarewa a hankali ya taka ya qarisa kan daya daga cikin kuyerun da aka jera a wurin masu dan tsawo Wanda sunfi kama Dana kwanciya ????
A hankili ya kwanta tare da yin wata sassanyar ajiyar zuciya gamida lumshe idanshi duk Wanda ya ganshi yasan yana cikin nishadi
Cikin yanayin tsokana Adam ya dan yafito Ahmad ya nunashi da ido yace shi dai har abada haka yake son kasan cewa ba kowa kusa dashi ya lumshe ido kome yake gani ranine.? sai Allah Ahmad ya bashi amsa yana dan murmusawa
cikin shauqi ya fara zagaya wurin yana dan ciren yayan itatuwan cikin zuciyarshi Aysha ce ke yawo phone????enshi ya zaro gami da kiranta bugu daya ta daga Cikin muryar tsantsar qaunar Ya Ahmad dinta take mgn jin muryarta da shauqi ya jingina jikin bishiyar ???? hadi da lumshe ido cikin sanyin murya yace Aysha kina ina ? .
Ta dan qara magalewa jikin innayi ta danyi ajiyar zuciya tace
Ya Ahmad gani a kan gadon innayi
Cikin sanyi ya fesa munfashi yace toh kizo lambu gani ina jiranki
Toh tace gamida da cewa ya Ahmad ta wanne gefen kake ?
Bakin gwaramannan ya bata amsa
Aiko cikin zumudi ta figi mayafinta ko Amira da Maryam bata nemaba ta fita da Sauri sauri ta nufi rafin
Ahmad ya nufi gun kenan yaci karo da hydar da sauri ya miqa mai phone enshi yana ya Ahmad Abba Na nemanka tun dazu yake kiranka layinka bai Shiga shine yace Na kawo ma
Da sauri ya kara phone en a kunne ????????????cikin biyeyya ya ke mgn toh Abba ganinan zuwa ehh yanzu zanzo cikin sauri ya katse kiran ya miqawa hydar phone en ya nufi gun su Yusuf fuskarsa dauke da murmushi yace biyaye ni Abba Na kirana ZAmu tf bakin kogi gun dabbabi ???????? da sauri Adam ya miqe yana muje Nima xani har sundayi nisa Ahmad ya dawo ya dan kalli Yusuf yace biyaye kai bazaka jebane ?
Kai ya gyada mai alamar bazashi ba Adam yace kai da Allah zo mu tf ai kasanshi ba zuwa zaiyiba ya fada yana hararanshi shi ko sarkin hali ko idanshi bai budeba da sauri suka tf abinsu
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Tunda ta shigo cikin rafin sanyin iskar da qamshin furannin suke ratsata ta lumshe idanta hadi da ware hannayenta tana tfy cikin rausaya tana shaqar qamshi kai tsaye gun da ya Ahmad dinta ya gayamata ta nufa tana dan ratsewa shuke shuken har ta qarisa wajen duk idanta a rufe cikin nitsuwa take dan tsallaka kujerun a nufinta zataje bakin ruwan ta zauna aiko a hankali qafarta ta dan zame zata antaya cikin ruwan da sauri ta ja qafar baya tana shirin juyowa taji ta afka kan kujerun
Yusuf dake kwance a rigingine idanshi a rufe ba abinda yaji sai fadawar mutum a kan faffadan girjinshi cikin mmk da sauri ya ware idanshi gami da dan yunqurawa zai tashi
Ita kam tun da ta fadi cikin razana ta yunqura sai tajita jikin mutum da sauri cikin fara.a tace ya Ahmad yau kam Dana karye ta dan saki murmushi gami da dan manna fuskarta kan girjinshi ta zagaya hannuta ta bayanshi duk abinnan da take idanta a rude
Shiko cikin takaici da jin haushinta ya ware manyan idanunshi kan fuskarta cikin fushi da takaici ya danna mata tsawa keeee Baki da hankali ko jin muryar dodonta cikin tsoro ta bude idanta dan tsawace mai rikita mutum ya sakarmata har sai da cikin rafin ya dauki sautishin da sauri ta yunqura dan ta tashi bata gama firgicin tsawarba taji wani irin axabebben mari daya yarfa mata cikin jin zafi tasaki qara aiko ya miqe cikin zafin nama ya rinqa zuba mata Maruka tun tana tsaye har ta fadi qasa nanko yasa qafarsa ya rinqa bol da ita tana kuka tana wayyo Hamma Yusuf dan Allah kayi haqri wlh ban saniba ne plss Na tuba
su hydar dake can gefen bishiyoyin goiba da sauri suka nufi gun amman suna zuwa ganin Hamma Yusuf ne ke tabkarta yasa gaba daya suka tsaya hydar ya kallesu cikn jin takaicin Yusuf yace wai me ya tsaiya daku ? Rabi,u yace tab wazai qarisa wannan mugun yahada dashi shi dama in dai baiyi dukaba baya jin dadi cikin jin tausayin ta ya Shiga tsakaninsu ya sunkuya ya dagota ya dan juyo badan ya soba sai dan kar Yusuf yace ya rainashi yace dan Allah kayi haquri Hamma Yusuf
Cikin fushi da murtuqe fuska yace maza Ku bacemin da ganan aiko da sauri ya jata suka tf

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button