NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Shiru tayi Sai
Jikinta da ya fara sakewa da mimmik’ewa sabida sak’onnin Hamma ta da take karba
A hankali ta
Narke cikin jikinsa
murya a sanyaye
Tace
” Hamma Yusuf bacci nakeji
Plxx kayi haquri
Yau ka barni Na huta”
Kai ya gyada mata
Cikin
K’ara ruggumota
Tare da rada mata
” ba abinda zan miki
Kiyi baccin ki”

a haka suka kwana cikin jikin juna
Har zuwa safiya
Bayan ya dawo masallaci
Cikin gida ya wuce
A parlon ya samu Abubakar da su
Usman
Duk suna riqe da carbi
Abubakar ne ya kalli Yusuf cikin
Murmushi yace
“Hamma Yusuf
Gwara aje a fara shiri.fa
Dan su Usman kam har sun shirya”

Fuska ya yamutsa tare da cewa
” Sara kunan yawo ai su da sunji tfya jikinsu har bari yake,
Dry Abubakar din yayi gami da cewa toh nima dai kaga tfyata bari inje in shirya,

Yana fita shima Yusuf ya fita bayan ya gaida iyayenshi.

Tsayuwa yayi yana k’arewa gadon kallo bata nan
Har ya juya Sai kuma ya jita a toilet alamar wonka takeyi
Zare jallabiyar jikinshi yayi gamida tura k’ofar
ya shiga
Itako jin motsin shigowarsa yasa ta bude ido
Lkci daya kuma Sai taji kunya ta rufeta ganin yadda ya tsura mata ido
Shiko matsota yayi ya tsuguna gefen ta
Yasa hannushi cikin ruwan
ya d’an d’ibo ya zuba mata kan kirjinta
Yasa hannu ya dauko sabulu
cikin sulbi
Ya rinqa murza sabulu kan k’irjinta
yana shafawa,

A take yanayinshi ya canza ya fara piki piki da ido
Lips dinshi suka fara rawa lkci daya sukayi jaa
Tuni ya kamo gefen lips d’in ya fara tsotsa
Duk ya cika ruwan da kumfa
ita ko ido ta tsura mai a ranta tana jinjina halitta irin ta Hamma Yusuf
Mutum kamar maye.

Cikin sanyi taji
yana mgn

“Ohhh shmmmhhhht Amrita Sai kuma ta jishi
Tsulum cikin ruwan
Lkci gida kuma ya fara yamutsa ta
Tuni ya birki tata itama Sai
Lafewa take a jikinshi
K’ok’arinshi
ya samu kanta ya rege zafi
Ita kuwa tak’i
Sai nok’ewa take
Suna cikin haka yaji ana buga musu k’ofa.
aiko ta yamutsa ya cukuikuyeta son ranshi
Itama ta taimaka mai Don ta samu ya barta
Sai da ya d’anji gamsuwa sannan
Ya fesa mata wonka Ragusa kanshi
Ya mik’e ruggume da a barsa
Sai hada fuska fa yayi
Shi a dole an takura shi
Ba a barshi ya shanaba.
Ta gane sarai
Shiyasa suna fita ta zura rigarta har taje bakin k’ofa
ya kirata
Cikin isa.

Gabanshi ta Dan tsaya
Shi kuwa mai ya mik’a mata
Fuska a hade
Yace
” kina k’o’karin tafiya
Wazai
Shafa min mai? Karba tayi ciki
tura baki a ranta kuwa
Cewa take
Wlh Hamma Yusuf ya fiye kalen fitina,

Shiko zama yayi Ra’s yana tsura mata ido
Dole ta rink’a shafamai
Har ta gama
Y klta cikin
Sigar k’auna da Sha,awa
yace
” jeki shirya
Habitti yau zamuje
Yola”

Sosai taji dad’i Dan batayi zaton dasu za,a jeba
Cikin happy
Ta tallabo
Kanshi
Ta hade bakinsu
Ta laso lips dinshi
Sannan
Ta sauk’o zuwa k’irjinshi
Ta rink’a shafa sumar k’irjin
Tana sakemai kiss tako ina
Sai kuma ta juya da gudu tayi cikin
Gida.

Shiko murmushi ya rink’ayi yana shafa sajenshi da k’irjinshi
Dan yasan guraren Na burge Ayshansa.

Haka dai suka kammalah
Shirin su.

K’arfe 9 dai dai
Sukayi SLM da iayensu
Sannan suka yi musu addu,a
Suka shiga
Mota suka tafi
Mota 2 ne
1 Abubakar ke tuk’i
Ahmad Na gefenshi
Aysha da Maryam Na baya
Yusuf Na baya shima gefen Ayshan Sa
Sai dayan kuma
Adam ke tuk’i Amira Na gefenshi
Sai Usman da Rabi,u dake
Baya

Tafiya suke cikin nishadi
Motar su
Na biye da juna.

Sunyi tafiya mai d’an nisa har zuwa
Wuraren zim
Sun fara hank’o
Mayo balwa

Aysha da tun sanda sukayi nisa a tafiya jikinta
Ya mace tayi nuk’ui jikin
Mijinta
Sai nuk’urkusarsa take
Tana ita murd’a takeji
Aman kuwa yak’i zuwa Sai yanzu.

Ta samu ya tokarota
Cikin
Wahala.
Ta kamo hannushi ta rik’e
Jikinta har rawa yake
Cikin
Kuka tace
“Hamma Yusuf
Amai zanyi
Amai”
Shiko Yusuf da gaba daya
Ya rude dukkan tausayinta ya cikashi
Cikin
Kula ya tallabota
Ahmad dake gaba rik’e da Yusuf k’arami
Ya zaro
Blanket din yaron
Ya mik’a mata yana
“Hingo biyaye bata tayi aman a ciki”

Karba yayi ya shinfida kan cinyarsa.
aiko ta rink’a zuba amai

Kafin kace kobo
Duk tayi laushi
Sai numfashi take sama sama
Maryam kam sai sannu
Take tayi mata
Shiko
Abubakar gudu ya k’ara yana
“Sorry sis
Bari nayi sauri mu isa
Asbiti ma zamu wuce

Cikin
Aman tace
A a ya Abubakar ni Ku kaini gida inma mutuwa zanyi Na mutu a gida.

Da sauri Yusuf ya ruqqumota cikin
Rawan murya yace
” a a insha Allah ba abinda zai sameki.

Haka dai suka isa
Itako gaba daya ta gala baita.
Dama tuni marya ta gayawa
Baba Umar
Tuni
Shiko
Dr Umar ardo
Ya tanadi Norse
Guda biyu

Allah sarki Yusuf gaba daya ya rud’e
Duk jikinshi
Amai
Suna isa
Ya ciccibota
A parlon ya direta kan 3str
Ayyah. Hydar shima gaba daya ya rude
Fifita yake mata rik’e da hannuta
Yana sister
Ki bude idanki
Ga ya Hydar dinki
Goggo Aysha ma duk Sai
Jikinta ya mutu
Tana Farin cikin ganinsu gashi wannan Abu ya kassarasu.

Shi kam Yusuf
Tallabeta yayihar zuwa sanda
Baba Umar ya iso
Gida
Suna zuwa
Suka fara yiwa Aysha
gwoje-gwoje

Lkci daya
Suka gano
Ciwon dake haddasa mata aman
Cikin tsantsar Farin ciki
Baba Umar
Ya kalli
Yusuf
Da yayi kalan tausayi
Yace
“Congrats
Yusuf
Sai kuma yai
Murmushi ya fice
Yana
An mata allurar bacci
Yancu tayi wonka
Tana tashi komai zai
Normal.
Abubakar ne
Ya mik’e cikin Farin cikin ya ruggume Dan uwanshi
Yana dry
Yace ” Alhamdulillah
Hamma Yusuf
Allah ya amsa addu,a ata
Ase ba zanyi
Kukan rashin aihuwa ba
Hamma Yusuf wannan cikin
Ko macece ko namiji ne
Ni za,a bawashi
Shima Yusuf murna da tsantsar farinciki
Kawai Sai ya ruggume k’aninshi
Yana mai zubda qollan Farin ciki
Yana
” Babiker
Na bakashi
Insha Allah kome aka samu.nakane
Babiker ba zakayi
Kukan rashin Aihuwa ba Dan uwana.

Allah sarki
Gaba daya Sai
Suka cika da Farin ciki da tausayi
Rashin aihuwar Abubakar
Hydar ma Sai
K’ollah yake sharewa
Yana
Allah ya raba su
Lfy
Shi mahaifi yarsu ya tuno.

Shiko Yusuf so yake ya ganshi dagashi
Sai Matarsa ya ruggume abarsa ya kula da ita
Ya riritata
Amman INA tuni
Goggo Aysha ta jata sunyi
Cikin
D’aki
Maryam da Amira ma suka bi bayan su

Itako Aysha
Sam batayi Farin ciki da cikinba
Kuka ta rink’ayi
Da k’er tayi
Wonka suka dawo
Parlon inda suke
Cike
Gaba daya Sai ya zama duk tattalinta suke
Amman a hakan shi oga gani yake an takurasu ne
Kukan da takeyi har cikin ransa yakejin
Kukan
Ita ko lkci daya bacci yayi gaba da ita bayan ta konta kan 3str
Haka dai
Sukuma sukayi ta hiransu da nishadi
Da Farin ciki
Tuni Goggo Aysha ta sheidawa su Nenne
Ummi ko dad’i kamar bazata mutuba.

Kai sunyi
Farin ciki kam.
Shiko Yusuf a takure yake Sam
An hanashi
Matarsa
Yau kwanansu 2da zuwa
Bayan sun gama cin
Abinci
Sun waste
Yusuf ya koma bakin gate
Ya zauna kamar wani maraya
Tsaki yaja yafi a k’irga
A fili
Yace su wadannan basu da matsala.
Yana zaune Sai ga
Hydar da maryam
Sun shigo
Cikin
Hade fuska
Ya “cekai dady
Dayake haka yake kiran Hydar tunda shi tokwaran Abbanshi ne.

Da sauri ya iso gareshi
Cikin girmamawa yace
“Na,am Hamma Yusuf
Shiko fuska ya murtuk’e
Tare da cewa
In ka shiga kace
Aysha tazo
Ga lamido
Yazo dubata yana
Part dinka.
Toh ya amsa cikin
Sauri ya juya
Ya tafi.
Shiko
Ya tafi part din Hydar din,

Cikin gida kuwa
Aysha tayi wonkanta ta gama shirin
Baccin Sai k’amshi
Take
Hydar ya shigo
Cikin
Xoleyarta yace
‘Mai ciki
Kije
Ga Dan uwan Hamma Yusuf dinnan
Lamido on top yazo dubaki suna can part dina.
Aiko su Amira Sai dry
Itako
Jin haushin dry yasa ta xura k’aton
Hijabi
Tayi
Part din ya Hydar din.
SLM tayi ta shiga Sai kuma ta tsaya tana
Kallon
Komai Na parlon tsaf
Kamar dakin mace
A fili tace kai
Ya Hydar ba dai tsaf taba,
Shiko
Yusuf jin motsinta ya fito dashi
Itako tana shirin lek’a cikin
Bedroom din
Da sauri ta tsaya
Gani
Zasuci karo
Shiko
Cikin rawan jiki
Da hannu da wata iriyar muguwar Sha,awa
Ya fizgota jikinshi
Ya ruggume tare da lalubo….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button