NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

By Garkuwan Fulani
[4/9, 2:26 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣1⃣2⃣Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Cikinta ya rink’a shafawa yana d’an murzawa lkci
d’aya kuma ya tallabo konta
ya zira harshensa cikin
Bakinta
ya llbo
nata
ya rink’a sarrafata da juyata cikin salon k’auna da begenta.

Tuni itama ta mace da salonsa ta biye mai sai sauk’e numfashi yake yana binta da kissi tako ina har zuwa wuyanta ya ganggaro cikinta
hannu yasa cikin rawan jiki ya d’aga y’ar rigar jikinta
kanshi ya manna kan cikin
yana shafawa
gaba d’aya ya rud’e ya rudata Sai nishi yake,
Sam ya kasa mgn,

Ganin haka yasa ta kamo hannushi cikin hikima ta jashi zuwa kan gado
ta zaunar dashi,
Itama ta zauna gefenshi
Sannan ta tallabo kanshi
Cikin rad’a tace
“Hamma Yusuf jikina ba k’arfi,
duk kasala nakeji
bansan ya zanyi ba gaba daya banjin dadin rayuwa ta”..

Matsota jikinsa yayi
cikin rawan jiki
Ya ruggume ta jikinshi,
ya rink’a shafa jikinta’
Yana murza fatan cikinta
Cikin rad’a yace
” Ayyah Amrita Na sannu zai bari insha Allah
Babynmu ke saki kasala
Zan mishi fada
ya daina wahal min da noor hayat dina”.

Baki ta d’an tura tace
“Gsky ni bazan iyaba
Wlh kasan yadda zakayi dani”.

Jawota jikinshi yayi ya sabule y’ar rigar jijintan gaba d’aya sannan ya janye nashi
ya jawota suka kwanta,
Murya Na rawa
yace
” Zo zonan kinji
Ya habitti
zan miki Allurar kuzari
zaki daina jin kasala,
Ta nan kuma zan isar da saqona zuwa ga d’iyarmu ta dena wahal da Amminta”.
yana mgnar ne yana shafe
Ababenshi da yayi kewarsu tsawon 5 days.
Itako hannushi ta riqe cikin
shogoba tana
“Hamma Yusuffffffffff
Bazan iyaba plx ka barni Na huta jikina ba k’arfi”.

Cikin rawar murya da kid’ima ya matsota
Jiki a hargitse
yace

” Dan Allah
Na tuba plxx ki taimaka min wlh Na Gaza hak’ura jina nake kamar Na shekara ban rab’eki ba ke nake bege ke nake muradi”.

Zuwa yanxu itama da kanta tasan tayi kewar mijinta
Na mijinki duniya dole ta yi cip
Tuni ta shiga maida mai martani tana mai mak’al k’alemai
Tana zuba mai shogoba shiko ya shiririce ya xauce kanta ya biye mata
Ya zama tamkar sauna,
Haka dai a birkice suka mak’alewa
Juna
Itama Aysha da kanta tasan tayi kewarsa Dan zuwa yanxu ta fara sabawa da nacin Hamma Yusuf
Dolenta take jajircewa Dan dauke mai buk’atunsa
gudunkar ya fada wata rayuwar,

Haka suka rink’a farantawa juna har zuwa wani lkci sannan suka sahirtawa juna,
Cikin gamsuwa ya mak’alota kan faffadan qirjinshi
ya daura hannushi daya kan cikinta d’ayan kuma
ya daura kan bres dinta yana shafarsu da latsarsu
Cikin gamsuwa
Jiki a sake da d’an rada
yace
“Amrita
Kin San cewa cikinnan tun
Fats night dinmu
Kika cabesa
Kika ajiye min
Gsky Amrita
Kin iya karbar sak’onnin
Hamma Yusuf dinki”,????????

Kanta ta tsune cikin
k’irjinshi tana ‘kai Hamma Yusuf
ai kaine abin naka ba sauk’i
Ba dole ciki
ya shige ba
Ka mammak’ale min
Ka hanani sakat”.

Dry yayi ya shafa bres Dinta
Cikin
Nishadi
Yace

” ke dince
Tamkar xuma kike ba,a miki lasa kadan a gaji
Dole kike birki tani kike hanani sanin koniwaye kece kike dauke
Control dina
Muddin najiki cikin jikina
Macewa nakeyi”.

Kanta ta kuma tsunewa tace

“Gsky Hamma Yusuf jarumtarka tayi yawa”

k’ara rufeta da k’irjinshi yayi

Yana “yanxu ma k’ari nakeso wlh A,ish”

Tallabe kanshi tayi
Cikin rada tace
” A,ish takace
Keutar da rabbi ya maka ne Hamma Na ba wani hijabin a tsaka ninmu”

Wayyo Yusuf gaba d’aya
ya haukace ya kid’ime da kala manta da salon da take mai tuni suka macewa juna,
Juyata yake iya son rensa.
Itako Sai zautar dashi take da salonta.

A haka suka kwana cikin nishadi,
Kashe gari da asuban fari ta koma cikin gida
a daki
Ta samu su Amira
Maryam Na ganinta ta danyi dry
Cikin tsokana tace
” ni kam Aysha yaushe kunyarku ta bace ke da Hamma Yusuf?
Da gani ake duk kun fimu kunya haka shima Hamma Yusuf ake ganin yafi su ya Adam kunya
Amman yanxu duk kun fitsre idonku”

Kai ta Dan sunkuyar cikin
Sanyi tace “wlh
Tausayi ya bani
Maryam saifa kinga yadda ya zama
gaba daya tunda muka zo a takure yake
Nima kaina INA tunashi
Shifa Hamma Yusuf
Ko bacci
Bai yin mai dad’i in baya tare dani”

Dry Amira tayi cikin shewa tace
Yarinya kin zama yar hannu
Hamma Na ya gama cika aiki”

Hararanta tayi cikin
Kwanciya da shirin Dan yin bacci
Tana
“Hmmm
Hamma Yusuf
Da banne
Nima bansan San da ya maidani haka ba”

Maryam CE tace “gskyanki
Ki kula da mijinki
Dan wlh ni da kaina jiya Na tausayawa Hamma Yusuf saifa kinga
Yadda idanunshi suka koma kamar bugegge ase duk
Jarabar tsiya ke cinsa”
Mari ta Dan d’aka mata cikin
Kunya tace “kin dai ji jiki
Namma yayanki ne”

haka dai sukayi ta dry.

Kwanansu 4 a Yola duk sun zaga dengi sunje har gidansu Ummi, sun yawata cikin Yola son ransa Yusuf ko ba ruwanshi kiran matarsa zai su Shana a d’akin
Haydar.

Sannan yau suka koma Taraba
Cikin kewar juna
Hydar
Kamar kar ya rabu dasu,

Sun dawo cikin Farin ciki
Gida akayi ta murna.

Aysha ko tunda ta dawo
Laulayi yace bas millah
Komai taci Sai ta Harar
Ga jiri
Ga yawan bacci
Gaba d’aya
Kowa ya maida kulanshi gareta
Ita kam
ji take kamar tayi hauka Dan wahala duk Sai taji ta tsani cikin
Da zaran ta keb’e da Hamma Yusuf Dinta tai ta kuka
Shiko Sai dai yayi ta lallabata da bata hak’uri
Dole tasa ya rink’a danne buk’atarsa,

Ya Abubakar ma kula yake bata sosai.

Yau saura kwana biyu
Abubakar ya koma duk ya gama shirinsa

Suma su Aysha saura 6 days su koma.

Yau tun da safe
Aysha keta fama da amai da jiri
Komai taci Sai yayi woje cikin kuwa har ya fara d’an tasawa
Dan yanxu ya kai 3 month.
Zaune take Gaban
Hamma Yusuf din a parlon
Ummi ta d’aura kanta kan cinyarsa
Ummi dasu Abubakar da Usman da Ahmad duk suna
Zaune,

Kuka take tana matse cikin
Tana lumshe ido
Cikin
gala baita take cewa

“Wayyo jikina cikina
Ni kam naga ta kaina
Wlh Na gaji da cikin nan Hamma Yusuf wlh kasan yadda zaka min”.

Kai ya sunkuyar cikin jin juya
Wato tun dashi ya mata cikin
Shi zaisan yadda zai mata gashi
Duk shi a matse yake dan ya fara carkewa kwana ba adadi taren suke kwana Amman dole yake barinta Dan tausayinta da yakeji
Itako Sai ta kwana nuk’urk’usansa
Ummi har tsoro takeji Aysha tace a d’akin ta zata kwana Dan hanata bacci takeyi
Shiyasa ita da kanta take cewa tashi kibi
Mijinki
Ni bazan iya sakalcin kunnan ba.

K’ara matsoshi tayi cikin
Jirin tace
“Wlh Na gaji ni zan San yadda zanyi”

Shiko ido ya tsura mata gami da
Tashi yana cewa Ahmad
“B’iyaye mu tafi”,
Mik’ewa Ahmad yayi cikin
Dry yace “sannu ko
Auta zai bari kinji
In anyi Sa,a yana cika 4 month zai bari”

Baki ta tura tana

“Inadai ya Ahmad harda kai kuke min dry”
Shiko Yusuf hannushi yaja suka fice
d’akinsu sukaje suka Dan Sha hira sannan Ahmad ya tafi
Shiko yayi shirin kwanciyarsa ya d’an kwanta a cewarsa kafin
Sakaliyarsa ta zo.

Itako tana shiga
Ta zauna cikin
gajiya da wahalan cikin,
Tashi tayi ta d’auko
Pose Dinta
Cikin tsoro da k’arfin guiwa
Ta balli mgnin da ta seya tun a Yola tsoro ya hanata Sha
Ido ta rumtse
Ta d’aga
Harshenta tasa k’wayar
a kasan harshen ta
tana Haba wlh gwara Na huta Na gaji.

Wonka ta shiga cikin
K’arfin guiwar zata rebu da bone
Ta fito ta kimts tsaf
A fili
tace
“Yau bazanma je gun Hamma Yusuf ba”.

Ta kwanta cikin
Sanyi lkci
Daya taji sanyi ya fara rufeta
a hankali ta lashi k’wayar taji
Ya fara narkewa
Ajiyar hrt ta sauk’e a take kuma taji
Jikinta ya fara rawa
Sai zufa ta fara ketowa a jikinta
A take kuma taji
Mararta ta carke
Sai wani irin suka takeyi
Tuni ai ta tashi ta zauna
Wasa wasa Sai k’aruwa abin yakeyi
Ban daki ta shiga Dan wani irin fitsari takeji tana tsuguna wa kuwa taji ta kasa yin fitsarin
ta tashi ma ta kasa
Sai
dafe gini tayi ta samu ta mik’e,
Shiko Yusuf gaba daya
Kewarta dakewar babynshi sun hanashi
Bacci
So yake yaji
d’umi cikin da nata d’umin
ga begenta dake cinsa,
Ya kirata yafi a k’irga bata d’agaba
So Sai yake zaton ko ta samu tayi
Baccin
Kar ya tada ita

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button