
A haka ya kwana cikin
Takura
A ranshi kuma yana ya gaji da hak’uri.
Ita kuwa
Aysha kafin zuwa
k’arfe 4 ta gama fita hayya cinta
duk ta birkice
Kuka takeyi cur cur
duk ta hargitse
dole taimako take nema
da tsoro ne ya hanata zuwa
d’akin Hamma Yusuf
Amman zuwa yanxu
ta manta menene tsoron
Dan azabar da takeji
Cikin wahala ta fice ta nufi part dinsu.
Shi kuwa 4 dai dai ya tafi masallaci d’an rege matsalarsa da nafilfili.
Tana shiga
tana ki ranshi
“Hamma Yusuf cikina marata zan mutu”
ganin baya nan yasa
ta zame kan gado ta rink’a murk’ususu.
Shi kuwa saida akayi sallah sannan ya wuce
Cikin
gida
a parlon ya samu Ummi
Suna gaisawa ya d’an
Kalli Ummi a Dan kunyace cikin
d’an fara,a
yace
“Ummi yau dai Auta tayi bacci kenan?
Kallon shi tayi cikin
fahimta tace
“ba gunka take bane”?
Kai ya gyada cikin
Sanyi yace
“a a bata jeba”
kitchen ta shiga tana “a a kake dai ka Duba!”
Toh yace gamida ficewa
ya nufi
d’akinshi kai tsaye
Yana shiga ya hanqota kan gado a hargitse
Sai murk’ususu take
Duk ta hargitse
Tana ganinshi
ta mik’e cikin
Wahala ta fada jikinshi
Shiko a buk’ace ya ruggume ta
yana “
“ohh Amrita I missi u plx ki tai maka”
Itako cikin
Kuka ta k’amk’ameshi
Ta manna hannushi kan mararta
tana
“Wayyo Hamma Yusuf
Cikina marata zan mutu”
Cikin tsoro da firgicin
yedda yaji mararta tayi tauri ga wani irin zafi da marar tayi
ya tallabo kanta cikin tsura mata ido
yace
“Amrita
yaushe ya fara miki?
Kin gayawa Ummi kuwa?
ya akayi haka ?
Duk ya rude
dai dai lkcin
taji wani irin
axaba da suka daya sok’i mararta
K’amk’ameshi
Tayi gami da sakin wani irin
k’ara
ta kuma bude
Baki zatayi
k’arar.
Shiko cikin kidima
ya zura harshensa cikin
Bakinta
nata harshen ya lalubo
har zai kamo harshen ta da nufin hanata kukan
Sai kuma ya tura harshensa k’asan nata
Dan jin wani irin d’and’ano
da ya bashi tsoro
Ido ya zaro cikin
Firgici ya tallabo kanta
Murya Na rawa
yace
” Aysha me kika Sha?
Me a k’asan harshen ki”?
waya baki mgninan?
ido ta tsura mai ciki tsoron
ganin yadda ya hargitse.
Fixgota yayi cikin
rawan jiki yace
“Wanne Dan iskanne ya baki
wannan mgnin”?
Kai ta rink’a juyawa cikin tsoro lkci
d’aya kuma ta sunkuyo
ta kalli cinyarta jin
damshi Na bin k’afarta.
Shima ido ya Sada k’asa ganin jininne
ya fidda hankalinshi
Jikinsa
wata iriyar tsawa ya buga mata cikin
fizgo hannuta
yana
” Aysha
Xubar min da cikina zakiyi
Cikina kika zubarmin?
Sai kuma ya jata da k’arfi ya nufi part din Ummi
A part din Ummin kuwa su Abubakar da Usman har dasu Ahmad da Adam suna
Cike a parlon
Cikin firgita da kidima
yana shiga da itaya angi…….
By Garkuwan Fulani
[4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L.W
Gaban Ummi ya jata suka tsaya
murya Na rawa cikin
kidima yace
“Ummi kalli,
kalli abinda Aysha ta aikata min”
Itako Aysha
Sosai tsoron shi ya rufeta ganin yadda ya daburce
Shiyasa sai k’ok’arin k’wace hannuta take
tana ciccije lips dinta Dan azabar da mararta ke mata,
Ita ko Ummi ido ta zuba mai cikin rashin fahimta
Su Ahmad ma duk ido suka zuba musu cikin alamun tabbaya.
Ummi ce
Tayi Dan ajiyar hrt cikin dan mmk tace
“mene ta aika kuma? kai da baka rebo da fitina”.
cikin takaici da zafin abin ya zame k’asa a hankali
murya Na rawa da alaman kuka
ya rik’o hannu Ummi
Cikin
Cikar bakin ciki
Yace
” Ummi
Ki kalli jikin Aysha fa Ummi cikina ta zubarmin
Ummi meyasa meyasa haka
Me laifin yarinyar da bata zo duniya ba me tayi da za,a kasheta
Ko ni laifin me nayiwa Aysha da bazata ita yace min ba
Ummi inma laifi nane ai ba kan ‘yata ya kamata Aysha ta rama ba”
Lkci daya kuma Sai hawaye shur shur a fuskarsa
Gaba d’aya
Su Ummi suka cika da Al,ajabi
Su Ahmad kuwa ganin hawaye a fuskar b’iyayenshi ya tabbatar abin ya girmama.
ya Abubakar ne ya mik’e cikin
Zullumi
ya tsaya gaban Aysha fuska a tsorace
yace “Auta
dgske zubar da cikin kikayi gaya min gsky
dan Allah meyasa kika zubar da cikin da muka dade muna tsumayi
Auta da gske kin kauda Farin cikin mu”?
Kai ta rink’a juyawa
tana matse ciki ga zufa dake keto mata tako ina ga jinin da takeji yana bulbulowa
cikin wahalan tace
” a a ni ban zubar ba ba abinda nasha”
Cikin kad’uwa
Ummi tace
“Dama ya za,ayi ta zubar da ciki
Inama zata San salon zubda ciki
yarinyar da ba abinda ta sani
Shi dai
fitina yakeji”
Shiko Yusuf cikin
Kuka kamar yaro
yace
“wlh Ummi zubarwa tayi ai naga abinda tasha kuma Na jishi
Wlh zubarmin da jikina tayi
Ummi wlh kashe min ‘ya tayi”
Ahmad ne ya dafeshi cikin
tausarsa yace
“B’iyaye ka nitsu
Mu tabbaya yeta
Dan ni inaga zaiyi wuya tasan yedda zata iya wannan abin”
cikin kad’uwa da jin ta kaicin
yau Ahmad ma ya kasa gsktashi
ya kallesu
Cikin
Rawan murya
“Yace
Wlh xubarwa tayi
Ummi
Gata Ku abinci keta”!
A hatsale Ummi tace “ni dai banga komaiba
Sai dai in Kaine zaka bin cike ta sannan mu kuma mu abinci keka”
Jin haka yasa shi mik’ewa jiki Na rawa
ya fixgota jikinshi
Ya tallabo kanta
Cikin bakinta ya tura yatsarsa
Dan dauko guntuwar k’wayar Sai kuma yaji ta narke Sai dank’onta
A harzuk’e Ummi tace “kai tafibcan sake yarinya mu tafi asbiti ba abinda tasha zaka bita da mita bayan tana fama da azabarta”
rai a cushe ya k’ara jawota ya matsota jikinshi da k’arfi
bakinshi ya manna kan nata cikin
Rawan jiki ya dannan harshensa dai dai inda ta manna k’wayar ya rink’a goga harshensa
Sannan ya zaro harshen nasa cikin
carkewar murya ya zare harshen ya nunawa Ummi
tare da cewa
“Ummi kinga ni ko kinga abin da ta manna a bakinta
Biyaye ka duba,
Jiki a sanyaye Ummi ta tsura mai ido
ganin harshensa
yayi wani yellow
Abubakar kuma
Juyawa yayi cikin
Zubda qollah
ya zauna kan 1 str murya Na rawa
Yace
” Auta meyasa ya za,ayi ki zubda ciki
Kinsan illar hakan kuwa
Auta kisan kaifa me cikin ya miki”
Ahmad ko
Cikin takaici yace
“Aysha kinji kunya
Kin cutar da mutane da suka yerda dake wlh kin dasa mana takaici
a rayu kanmu
Ke wacce iriyar zuciya gareki”
Shiko Yusuf k’ara matsota yayi
cikin
Rawan
Murya yace
“Aysha kin cuceni kin cucu abinda zaki aifa
Har Gaban ubangiji Sai munyi hisabi
Kin kashe min y’a
A,ish duk tsanar da kike min bai kyautu ya shafi jinina ba
Nasan dai nine byake so shiyasa har kika zubar min da ciki
Kin cutar da zuciya ta
Allah Sai ya saka min
Kin yaudari Ummi da ta dauko duk yerda ta baki”
Matseta yayi da k’arfi saida tayi
K’ara cikin zare ido
Yace
“Wanne d’an iskanne ya saida miki mgnin? a ina yake? ki gayamin ko shi waye ne wlh Sai Na d’aureshi”
Ido ta zazzaro cikin
gala baita tace
Wayyo cikina zan mutu
Ummu cikina “
Kicin zafin nama Ummi tamik’e
tazo gabansu
Hannu ta d’aga cikin
Kid’ima ta yarfawa
Yusuf d’in
Wani wawan mari
ta tureshi gefe
tana fada cikin
Fushi
Tana
“Haba wannan wanne irin rashin imanine
yarinya Na fama da wahalar zuban ciki sannan kun tsare ta da bak’ak’en mgn ganu sannan kai harda matseta
Zubar cikifa yafi aihuwa wuya kashe min ita zakayi”?
Shi kam Yusuf dafe kunci yayi
cikin rawan jiki da tashin jijiyoyin jiki
Yana mai
zubda k’ollah,
Adam da tun dam’azu ya shigo yana jin duk abinda suke fada
Ganin marinnda aka kifawa Yusuf
Yasa shi shigowa cikin hatsala
yana shiga
Kan Aysha yayi
cikin harzuk’a
ya jawota ya rink’a yarfa mata maruka.
Ita kam yanzu tsoro da hawala sun dauke ta shiyasa ta fada jikin Ummi
tana mai kuka
Da cewa
Wayyo.ya Adam Na tuba
Wlh bazan k’ara ba