
Cikin Fushun
Ya k’ara yin kanta.
Shiko Yusuf cikin
Muryar kuka
yace “
Adam barta
Ba komai Allah Na sane dani.
Allah sarki
Gaba daya Sai jikinsu ya mutu
cikin kasala
Ahmad ya jasu suka tafi part dinsu
Adam da Ahmad suka rink’a tausarsa da bashi baki
Shi dai Yusuf sai k’ollah yake sharewa
Ya rik’o hannu
Adam yana
“Adam ba laifinta bane
‘Kiyeyya CE ta sata haka Aysha bata sona ta tsaneni shiyasa bata son aihuwa dani
ni Na nawa kaina
tun da Na kasa sawa Aysha ta soni a ranta gashi k’iyeyyar ta shafi y’ayana”
Ahmad ne ya rink’a juya kai yana
“a a Yusuf Na tabbata Aysha Na sonka ka dena fadar haka”
Shiko kai ya jinjina tare da sauk’e ajiyar hrt.
A haka dai sukata bashi baki
Sannan suka samu ya Dan nitsu,
Itako Aysha Abu wasa wasa
Jinin ya balle ga ciwon mara kamar k’ara shi ake
kafin zuwa 9 Na dere duk ta fita hayya cinta
Dole Ummi ta kira Abubakar ya kaisu asbiti
dama tun safen Ummi tace suje ita tak’i tana tsoro kar mgnar taje kunnen Abba
Aiko suna zuwa asbiti akace Sai an mata wonkin ciki
Sannan Sai mijinta yazo
yasa hannu
Kuma gashin sun gano zunda cikin akayi ba zubar kanshi bane,
Abubakar yace
Ayi komai
Amman Ummi tace a,a a dai je a gayawa mijinta
Dole Abubakar ya koma
Gida
yana zuwa
ya sameshi a harabar gidan yana zaune shi d’aya idanshi a rumtse
A hankali ya zauna gefenshi
cikin sanyi
Yace
“Hamma Yusuf”
A hankali ya bude idon ya zubawa Dan uwanshi
Shiko Abubakar kai ya d’an gyada mai alamun kayi haquri
Cikin sanyin yace
“Hamma Yusuf dama Aysha ne muna asbiti so ance Sai kaje
Dan Sai an mata wonkin ciki”
Da sauri ya mik’e cikin zare ido
yace
“a a ban yerda ba wanne k’atonne zai mata aikin ba wani aikin da za,ayi mata”
hannu ya mik’ewa Abubakar yace
“Mu tafi”
Suna zuwa asbiti
da kanshi ya shiga d’akin da take Sai murk’usuwa take.
yana zuwa
Ya kamo hannuta
cikin sanyi ya Dan matse
Rigarta ya d’an d’aga
cikin ya tsurawa ido
Gamida shafa cikin
Lkci d’aya kuma
Idansa ya cika da k’ollah”
ya zauna gefen ta Abubakar ya kira cikin
Sauri yace yaje gidaya kamo mai
Zam zam da Zuma da garin habba.
Toh yace tare da juyawa ya fita
Shiko cikin
Ya rink’a
Shafawa
yana kauda kai
Ita kuwa
Duk da wahalar tana ganinshi
Sai kife kanta take
A haka har Abubakar ya dawo
Shi da kanshi ya
Hada cikin
Sanyi yace
Amrita
Ido ta bude a hankali ta tsura mai ido
LLkc d’aya taji tausayinsa Na ratsata
Duk ya fige a wuni d’aya
Kai ta sunkuyar ido Na zubda k’ollah
Matsota ya kuma yi
ya mik’a mata
Karba tayi tasha.
****
Lkci d’aya ta fara jin sanyin ciwon
Shiko tana Sha ya fita a wojen yacewa Ummi
Ku dawo gida kawai ba komai Dr yace ya rigada cikin ya fadi
Haka kuwa suka dawo gida
Ummi ta rink’a bata kula ta mu samman
Shi ko Yusuf tun daga ranar ya dena shiga d’akin Ummi
Adam fushi yayi da ita Ahmad ma bai ko amsa gaisuwarta
Ummi ko tun tana jin kunyar ta har ta saki Dan ko a fuska bata taba nuna mata ba
Amman tana jin kunyar abin kam.
Yau kwananta 3 kuma jikinta ya d’an worwore
da safe .
Tana zaune
A dakin Ummi
Tana goge kayan Yusuf k’arami
Taji slmar
Hamma Yusuf din nata
A hankali ta d’ago kai
ta tsura mai ido ya d’an rame Amman kuwa yayi wani irin kyau Sai kuma yanayin shi Na da suka dawo Sam ba wolwola a fuskarsa ko fara,a mishkilanci tab fuskarsa kallon shi take ba ko kifta ido.
Shiko a hankali ya zauna can gefe
Gamida zaro phone dinshi
ya kara a kunne
A hankali yace
Ummi gani nazo ina jiranki
Sai kuma ya katse
kiran ya zauna yana latsa phone dinshi din.
cikin sanyi
tace (“Jam bandu na Hamma Yusuf “)
Ina kwana Hamma Yusuf.
Bai kulata ba sai kallonta da yayi ta gefen ido
Dai dai lkcin kuma Adam da Ahmad suka shigo
Kai ta sunkuyar tana mai gaidasu Amman duk ba Wanda ya kulata
Sai juyawa da Ahmad yayi yana
Biyaye bari inje gun Abba kafin ya fita don tare zamu fita
Mik’ewa tayi da sauri tabi bayanshi cikin
Sanyi tace
Ya Ahmad ga kayan Lamd’o a kaimai
da yake bata kiranshi Yusuf sai Lamd’o take cemai shi ko Ahmad yamutsa fuska yayi cikin
Gyatsine yace
” ni Na kawo kyyane bare in meyar”
Da sauri tace Ayyah ya Ahmad kayi haquri ka kai musu
Tsawa yayi mata cikin fita yana
In sun dame ki Ki jefar dasu Dan nasan ba son harkar yara kike ba.
Jiki a mace ta juya kenan
Sukaci karo kicibis
Ta fada jikinshi
Cikin sanyin ta tura kanta a faffadan qirjinshi tare da lumshe idan ta shima jiki a mace…
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣1⃣3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L.W
Gaban Ummi ya jata suka tsaya
murya Na rawa cikin
kidima yace
“Ummi kalli,
kalli abinda Aysha ta aikata min”
Itako Aysha
Sosai tsoron shi ya rufeta ganin yadda ya daburce
Shiyasa sai k’ok’arin k’wace hannuta take
tana ciccije lips dinta Dan azabar da mararta ke mata,
Ita ko Ummi ido ta zuba mai cikin rashin fahimta
Su Ahmad ma duk ido suka zuba musu cikin alamun tabbaya.
Ummi ce
Tayi Dan ajiyar hrt cikin dan mmk tace
“mene ta aika kuma? kai da baka rebo da fitina”.
cikin takaici da zafin abin ya zame k’asa a hankali
murya Na rawa da alaman kuka
ya rik’o hannu Ummi
Cikin
Cikar bakin ciki
Yace
” Ummi
Ki kalli jikin Aysha fa Ummi cikina ta zubarmin
Ummi meyasa meyasa haka
Me laifin yarinyar da bata zo duniya ba me tayi da za,a kasheta
Ko ni laifin me nayiwa Aysha da bazata ita yace min ba
Ummi inma laifi nane ai ba kan ‘yata ya kamata Aysha ta rama ba”
Lkci daya kuma Sai hawaye shur shur a fuskarsa
Gaba d’aya
Su Ummi suka cika da Al,ajabi
Su Ahmad kuwa ganin hawaye a fuskar b’iyayenshi ya tabbatar abin ya girmama.
ya Abubakar ne ya mik’e cikin
Zullumi
ya tsaya gaban Aysha fuska a tsorace
yace “Auta
dgske zubar da cikin kikayi gaya min gsky
dan Allah meyasa kika zubar da cikin da muka dade muna tsumayi
Auta da gske kin kauda Farin cikin mu”?
Kai ta rink’a juyawa
tana matse ciki ga zufa dake keto mata tako ina ga jinin da takeji yana bulbulowa
cikin wahalan tace
” a a ni ban zubar ba ba abinda nasha”
Cikin kad’uwa
Ummi tace
“Dama ya za,ayi ta zubar da ciki
Inama zata San salon zubda ciki
yarinyar da ba abinda ta sani
Shi dai
fitina yakeji”
Shiko Yusuf cikin
Kuka kamar yaro
yace
“wlh Ummi zubarwa tayi ai naga abinda tasha kuma Na jishi
Wlh zubarmin da jikina tayi
Ummi wlh kashe min ‘ya tayi”
Ahmad ne ya dafeshi cikin
tausarsa yace
“B’iyaye ka nitsu
Mu tabbaya yeta
Dan ni inaga zaiyi wuya tasan yedda zata iya wannan abin”
cikin kad’uwa da jin ta kaicin
yau Ahmad ma ya kasa gsktashi
ya kallesu
Cikin
Rawan murya
“Yace
Wlh zubarwa tayi
Ummi,
Gatanan a bincike ta”
A hatsale Ummi tace “ni dai banga komaiba
Sai dai in Kaine zaka bin cike ta sannan mu kuma mu abinci keka”
Jin haka yasa shi mik’ewa jiki Na rawa
ya fizgota jikinshi
Ya tallabo kanta
Cikin bakinta ya tura yatsarsa
Dan dauko guntuwar k’wayar Sai kuma yaji ta narke Sai dank’onta
A harzuk’e Ummi tace “kai tafibcan sake yarinya mu tafi asbiti ba abinda tasha zaka bita da mita bayan tana fama da azabarta”
rai a cushe ya k’ara jawota ya matsota jikinshi da k’arfi
bakinshi ya manna kan nata cikin
rawan jiki ya dannan harshensa dai dai inda ta manna k’wayar ya rink’a goga harshensa
Sannan ya zaro harshen nasa cikin
carkewar murya ya zare harshen ya nunawa Ummi
tare da cewa
“Ummi kinga ni ko kinga abin da ta manna a bakinta
Biyaye ka duba,
Jiki a sanyaye Ummi ta tsura mai ido
ganin harshensa
yayi wani yellow
Abubakar kuma
Juyawa yayi cikin
Zubda qollah
ya zauna kan 1 str murya Na rawa
Yace



