
” Auta meyasa ya za,ayi ki zubda ciki
Kinsan illar hakan kuwa
Auta kisan kaifa me cikin ya miki”
Ahmad ko
Cikin takaici yace
“Aysha kinji kunya
Kin cutar da mutane da suka yerda dake wlh kin dasa mana takaici
a rayu kanmu
Ke wacce iriyar zuciya gareki”
Shiko Yusuf k’ara matsota yayi
cikin
rawan
Murya yace
“Aysha kin cuceni kin cucu abinda zaki haifa
Har Gaban ubangiji Sai munyi hisabi
Kin kashe min y’a
A,ish duk tsanar da kike min bai kyautu ya shafi jinina ba
Nasan dai nine byake so shiyasa har kika zubar min da ciki
Kin cutar da zuciya ta
Allah Sai ya saka min
Kin yaudari Ummi da ta dauko duk yarda ta baki”
Matseta yayi da k’arfi saida tayi
K’ara cikin zare ido
Yace
“Wanne d’an iskanne ya saida miki mgnin? a ina yake? ki gayamin ko shi waye ne wlh Sai Na d’aureshi”
Ido ta zazzaro cikin
gala baita tace
Wayyo cikina zan mutu
Ummu cikina “
Kicin zafin nama Ummi tamik’e
tazo gabansu
Hannu ta d’aga cikin
Kid’ima ta yarfawa
Yusuf d’in
Wani wawan mari
ta tureshi gefe
tana fada cikin
Fushi
Tana
“Haba wannan wanne irin rashin imanine
yarinya Na fama da wahalar zuban ciki sannan kun tsare ta da bak’ak’en mgn ganu sannan kai harda matseta
Zubar cikifa yafi Haihuwa wuya kashe min ita zakayi”?
Shi kam Yusuf dafe kunci yayi
cikin rawan jiki da tashin jijiyoyin jiki
Yana mai
zubda k’ollah,
Adam da tun dam’azu ya shigo yana jin duk abinda suke fada
Ganin marinnda aka kifawa Yusuf
Yasa shi shigowa cikin hatsala
yana shiga
Kan Aysha yayi
cikin harzuk’a
ya jawota ya rink’a yarfa mata maruka.
Ita kam yanzu tsoro da hawala sun dauke ta shiyasa ta fada jikin Ummi
tana mai kuka
Da cewa
Wayyo.ya Adam Na tuba
Wlh bazan k’ara ba
Cikin Fushun
Ya k’ara yin kanta.
Shiko Yusuf cikin
Muryar kuka
yace “
Adam barta
Ba komai Allah Na sane dani.
Allah sarki
Gaba daya Sai jikinsu ya mutu
cikin kasala
Ahmad ya jasu suka tafi part dinsu
Adam da Ahmad suka rink’a tausarsa da bashi baki
Shi dai Yusuf sai k’ollah yake sharewa
Ya rik’o hannu
Adam yana
“Adam ba laifinta bane
‘Kiyeyya CE ta sata haka Aysha bata sona ta tsaneni shiyasa bata son Haihuwa dani
ni Na nawa kaina
tun da Na kasa sawa Aysha ta soni a ranta gashi k’iyeyyar ta shafi y’ayana”
Ahmad ne ya rink’a juya kai yana
“a a Yusuf Na tabbata Aysha Na sonka ka dena fadar haka”
Shiko kai ya jinjina tare da sauk’e ajiyar hrt.
A haka dai sukata bashi baki
Sannan suka samu ya Dan nitsu,
Itako Aysha Abu wasa wasa
Jinin ya balle ga ciwon mara kamar k’ara shi ake
kafin zuwa 9 Na dere duk ta fita hayya cinta
Dole Ummi ta kira Abubakar ya kaisu asbiti
dama tun safen Ummi tace suje ita tak’i tana tsoro kar mgnar taje kunnen Abba
Aiko suna zuwa asbiti akace Sai an mata wonkin ciki
Sannan Sai mijinta yazo
yasa hannu
Kuma gashin sun gano zunda cikin akayi ba zubar kanshi bane,
Abubakar yace
Ayi komai
Amman Ummi tace a,a a dai je a gayawa mijinta
Dole Abubakar ya koma
Gida
yana zuwa
ya sameshi a harabar gidan yana zaune shi d’aya idanshi a rumtse
A hankali ya zauna gefenshi
cikin sanyi
Yace
“Hamma Yusuf”
A hankali ya bude idon ya zubawa Dan uwanshi
Shiko Abubakar kai ya d’an gyada mai alamun kayi haquri
Cikin sanyin yace
“Hamma Yusuf dama Aysha ne muna asbiti so ance Sai kaje
Dan Sai an mata wonkin ciki”
Da sauri ya mik’e cikin zare ido
yace
“a a ban yerda ba wanne k’atonne zai mata aikin ba wani aikin da za,ayi mata”
hannu ya mik’ewa Abubakar yace
“Mu tafi”
Suna zuwa asbiti
da kanshi ya shiga d’akin da take Sai murk’usuwa take.
yana zuwa
Ya kamo hannuta
cikin sanyi ya Dan matse
Rigarta ya d’an d’aga
cikin ya tsurawa ido
Gamida shafa cikin
Lkci d’aya kuma
Idansa ya cika da k’ollah”
ya zauna gefen ta Abubakar ya kira cikin
Sauri yace yaje gidaya kamo mai
Zam zam da Zuma da garin habba.
Toh yace tare da juyawa ya fita
Shiko cikin
Ya rink’a
Shafawa
yana kauda kai
Ita kuwa
Duk da wahalar tana ganinshi
Sai kife kanta take
A haka har Abubakar ya dawo
Shi da kanshi ya
Hada cikin
Sanyi yace
Amrita
Ido ta bude a hankali ta tsura mai ido
LLkc d’aya taji tausayinsa Na ratsata
Duk ya fige a wuni d’aya
Kai ta sunkuyar ido Na zubda k’ollah
Matsota ya kuma yi
ya mik’a mata
Karba tayi tasha.
****
Lkci d’aya ta fara jin sanyin ciwon
Shiko tana Sha ya fita a wojen yacewa Ummi
Ku dawo gida kawai ba komai Dr yace ya rigada cikin ya fadi
Haka kuwa suka dawo gida
Ummi ta rink’a bata kula ta mu samman
Shi ko Yusuf tun daga ranar ya dena shiga d’akin Ummi
Adam fushi yayi da ita Ahmad ma bai ko amsa gaisuwarta
Ummi ko tun tana jin kunyar ta har ta saki Dan ko a fuska bata taba nuna mata ba
Amman tana jin kunyar abin kam.
Yau kwananta 3 kuma jikinta ya d’an worwore
da safe .
Tana zaune
A dakin Ummi
Tana goge kayan Yusuf k’arami
Taji slmar
Hamma Yusuf din nata
A hankali ta d’ago kai
ta tsura mai ido ya d’an rame Amman kuwa yayi wani irin kyau Sai kuma yanayin shi Na da suka dawo Sam ba wolwola a fuskarsa ko fara,a mishkilanci tab fuskarsa kallon shi take ba ko kifta ido.
Shiko a hankali ya zauna can gefe
Gamida zaro phone dinshi
ya kara a kunne
A hankali yace
Ummi gani nazo ina jiranki
Sai kuma ya katse
kiran ya zauna yana latsa phone dinshi din.
cikin sanyi
tace (“Jam bandu na Hamma Yusuf “)
Ina kwana Hamma Yusuf.
Bai kulata ba sai kallonta da yayi ta gefen ido
Dai dai lkcin kuma Adam da Ahmad suka shigo
Kai ta sunkuyar tana mai gaidasu Amman duk ba Wanda ya kulata
Sai juyawa da Ahmad yayi yana
Biyaye bari inje gun Abba kafin ya fita don tare zamu fita
Mik’ewa tayi da sauri tabi bayanshi cikin
Sanyi tace
Ya Ahmad ga kayan Lamd’o a kaimai
da yake bata kiranshi Yusuf sai Lamd’o take cemai shi ko Ahmad yamutsa fuska yayi cikin
Gyatsine yace
” ni Na kawo kyyane bare in meyar”
Da sauri tace Ayyah ya Ahmad kayi haquri ka kai musu
Tsawa yayi mata cikin fita yana
In sun dame ki Ki jefar dasu Dan nasan ba son harkar yara kike ba.
Jiki a mace ta juya kenan
Sukaci karo kicibis
Ta fada jikinshi
Cikin sanyin ta tura kanta a faffadan qirjinshi tare da lumshe idan ta shima jiki a mace…
By garkuwan Fulani
[4/9, 2:26 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page1⃣1⃣4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????
®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L.W
Yasa hannu ya d’an tureta cikin murtuqe fuska
ya rab’a gefen ta ya wuce.
Jikin gini ta jingina rik’e da kayan
Yusuf k’arami
gaba d’aya
Salon rayuwar ta canza mata
bata jin dad’in
Rayuwar Sam.
Adam dake gefen can kan kujera a zaune
ya tsura mata ido
cikin hada fuska yakirata
Jiki ba kuzari tazo ta zauna gefenshi
ta sad’a kai
k’asa
Shima shirun yayi Na d’an wani lkci
sannan cikin
ta kaici.
yace
“Aysha
yanzu kinyiwa kanki adalci?
Kinyiwa mijinki adalci?
Kin yiwa Ummi adalci?
Aysha butulcin ki ya sani jin kunya wlh
Aysha kituna fa tsawon shekara 19 ni da kaina ban San cewa ba Ummi bace ta Haifeki bare Hydar bare ke
bamu taba ganin maraicin rashin mahaifiyarmu a kanmuba bare a kanki
Ummi ta rik’eki ta soki fiye da yadda taso ‘yayanta Na cikinta
A kullum ta kansa Yusuf cikin fushi sabida ke
Yusuf da girmanshi bai wuce mari a gun Ummi ba saboda ke
Haba Aysha yanxu kinyiwa
Yusuf adalci kinyiwa
Ummi kawaici”?
Kai ta jinjina cikin zubda qollah
tana girgiza kai
a lamar a,a.
cikin rawan murya yaci gaba da cewa
” a zaton ki Ummi bata son
D’an tane ?
Shine fa d’anta Na fari a duniya
a tunanki bata son taga jininshi ne
Aysha yanxu duk kawaicin da bayin Allahnan suka miki da abinda zaki saka musu
Ki tunafa irin son dasu Abba suke gwada miki
kab family dinmu ba Wanda akewa son da ake miki
Duk son da akewa mahaifiyar mu Sai da aka ninkashi a kanki
Aysha ko sonne da gata yasa kike shirin tozarta mu
Wato baki da mai miki fada ko”?