NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Itako Aysha Ummi Na fita ta nufi dakin nasu
Cikin Sa,a ko ta samu bai rufe k’ofarba shiga tayi cikin hamdala sannan ta rufe k’ofar.

Kai tsaye cikin d’akin ta shige
hangoshi tayi kwance cikin blanket yayi luf yana baccinsa
Samun haka
yasa ta sauk’e ajiyar hrt
gamida zare hijabin jikinta
A hankali ta haura kan gadon
cikin sanyi da kewar Hamma Yusuf d’in nata da kewar salon shi da tsarinshi da
Begenshi
ta raba jikinshi
ta manna k’irjinta kan k’irjinshi
ta tura hannuta cikin gashin kanshi
Cikin hikima ta murza cinyarta cikin nasa cinyar tare da manna ……

By garkuwan Fulani[4/18, 9:33 PM]
[4/18, 10:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣1⃣5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L.W

My lovely sis Khadeeja Ali Garkuwa Ina Farin ciki da haihuwarki lfy Allah ya raya mana kekkyawar babynmu cikin imani????????

Lips d’inshi ta rink’a
d’an lasa da harshenta mai sanyi tare da goga mai bres d’inta a k’irjinshi
gami da murza mai gashin kanshi.

Shi kuwa cikin bacci ya rink’a jin wani bak’on yanayi Na ratsashi duk gabb’an jikinshi suka fara karb’ar sak’on nata lkci d’aya tsikar jikinshi ya fara tashi sanyi ya fara ka dashi tuni lips d’inshi suka fara Dan motsawa.

Itako jin haka yasa
ta cabke lips d’in cikin shauk’i da begen mijinta.

Jin haka yasa shi bude idanshi a hankali tare da tsurawa fuskarta ido
Lkci d’aya ya dan kuma kame jikinshi tare da d’an juyawa gami da Sa hannushi ya mirginata gefe
shima ya matsa tare da juya mata baya.
ba tare da yayi mgn ba.

Ita ko ido ta tsura mai cikin tsoro da mmk Hamma Yusuf ne yau ya juya mata baya
sannan Hamma Yusuf ne da k’aurace mata haka.

kauda tunanin tayi ta kuma matsoshi ta manna k’irjinta a gadon bayanshi
tasa hannunta ta zagayoshi ta rink’a wasa da gashin k’irjinshi.
Hannu daya kuma kan mararshi ta d’aura cikin salon lallashi da ban hak’uri
ta k’ara matsoshi cikin
Muryar rad’a
Tace

“Hamma Yusuf”
Bai kulata ba sai rumtse idanshi da yayi

K’ara narkewa tayi a jikinshi cikin taushi da lallashi.

Tace
“Hamma Yusuf dan Allah ka gafarceni
Plsss
Kamin mgn
Wlh reshin mgnar ka Na damuna,
kayi mgn Dan Allah Hamma Yusuf
ka yanke min duk hukuncin da yayi dai dai da laifina”

tureta ya kumayi ya mik’e
tare da pillow a hannushi ya jefar kan carpet
ya kwanta rufda ciki.

Aysha kam zuwa yanxu kuka takeyi da hawaye cur cur kukan mara sauti
Cikin kukan
ta sauk’a
gefenshi ta zauna ta kamo hannushi.

Cikin rawan murya tace

” Hamma Yusuf fushinka masifa ne a gareni ka gafar ceni
Ka min mgn dan Allah ka tausaya min Na kasa samun nitsuwa nasan nayi ma laifi Amman kamin afuwa”

Janye hannushi yayi cikin Jan tsaki ya kuma juya mata baya.

Cikin kukan ta fada jikinshi ta ruk’umoshi tare da had’e bakinsu
wuri d’aya ta jawo hannushi ta d’aura kan bres d’inta
ta rink’a kissing nashi tako ina tana shafa fuskarsa
gaba d’aya ta narke jikinsa.

tana
“Hamma Yusuf nifa matar kace meyasa kake juya min baya wlh bazan iyaba kamin duk hukuncin da za kamin Amman plss ka dena fushi dani”

Sai kuma ta k’ara narke mai a jikinshi tare da k’ok’arin kunce igiyar rigar baccin Sa.

Da sauri cikin fushi yasa hannu ya tureta daga jikinshi
ya mik’e ya koma bakin gado,
Murya Na rawa yace

” Sai yanxu kika San ni mijinki ne sai da kika gama cutar dani wato gani jarabebbe zakimin duk abinda kike so kizo ki yaudareni me zakice min ai baki da bakin mgn a gareni Haba Aysha meyasa zakizo gareni ki fame min cutar da kika min”?.

Kai ta rink’a juyawa tana matsoshi jikinsa ta fada tare da ruk’k’umoshi
Murya Na rawa
tace

“Hamma Na kayi haquri ka gafarceni kar ka k’aura cemin Hamma Yusuffffffffff Kaine farin cikin Kaine cikar burina
Wlh bansan da hakan ba saida ka k’aura cemin”.

Cikin d’an d’aga murya yace

” k’aryane bakya sona
k’iyeyya tace tasa kika zubar min da cikina da kina sona dole kiso jinina dole kiso haihuwa dani
Amman tunda hakane ni Na barki da mahaliccinmu
Amman kuma ya zama dole
NAYI Aure Dan Na samu mai haifamin yara dole Na nemi
Cikar jin dadin Aure Dan bansan ribar auren da ba haihuwa ba”

????kalaman Hamma Yusuf d’in nata jinsu tayi kamar ruwan wuta lkci d’aya ta kid’ime
Fadawa jikinsa tayi da k’arfi ta mak’aleshi jikinta har rawa yake ta rink’a girgizashi da juya kai murya na
rawan

“Tace a a ,a a Hamma Yusuf wlh zan haihu wlh ina sonka
Wlh Hamma Yusuf banson ka k’ara Aure wlh zuciyata zata buga”

Kukafa ta saki tsaka ninta da Allah tana jijjigashi da shafeshi
tare da sakemai kissi tako ina tana shinshinar duk wani sak’o Na jikinshi
Hannu biyu tasa ta tallabe kanshi cikin tsura mai ido da
zubda qollah tace

“Hamma Yusuf”
Bai kulataba shi tun randa ta zubar mai cikinsa bai kuma d’an jin sauk’iba Sai yanzu da ta mace a kansa take ta furta mai Kalmar so Kalmar da bai tab’aji daga gareta ba gashi duk ta kashe mai jiki da jikinta da take ta goga mai
Har ranshi yaji dadin yadda ta rud’e da jin Kalmar zai k’ara Aure Dan shi dama gaba d’aya ya rud’e da tsoron ko sonshi ne batayi yana jin tsoro kar duk cikin da ta samu ta zubar mai. dry ke son kubce mai
Amman Sai ya k’ara
murtuk’e fuska
Cikin fushi yace

“K’arya kike gaya min da kina sona da baki zubbada min gudan jinina ba, dan ba yedda za,ayi nai wahala Na baki ciki ke kuma ki fidda min ajiyata, Don haka ba takura.
zan Auri wacce zata iya rainon cikina ta Haifa min yara”

K’ara tallabe fuskarsa tayi cikin
Gsky da gsky ta tsura mai ido
Murya a raunane tace.

” Hamma Yusuf ina sonka ka yarda dani ina k’aunarka Hamma Yusuffffffffff Kaine cikon Farin cikina Hamma Yusuf da kai kad’ai zan iya rayuwar Aure kai kad’ai idona ke gani kai kasan salon zama dani wlh
NAYI NADAMA zubar da cikin nan wlh nima ina son inga gudan ji ninmu wlh wahalan laulayine, ya sani haka kuma bansan haka kake son haihuwar ba Dan Allah ka gafarceni naji Na yarda zan mana rainon duk abinda Allah ya bamu”

Tureta ya d’anyi gami da shafa bres Dinta cikin tabe fuska yace

“Buk’atar ki dai ta ciyoki shine zaki zo ki yaudaren,
Ni kuma yasu bazan iya aikin banza ba in miki ciki ki b’arar min da abina,
Aure ne dai ya zama dole nayi shi

Janye hannuta yayi ya mik’e ya shiga toilet jin an fara kiran sallah.

Ita kuwa kai ta kife jikin gadon tai ta rusa kuka.

yana jinta kukan na k’ona mai rai Amman kuma ya zama dole ya janyewa Aysha Dan ta k’ona mai zuciya.

Yana fita ya zura jallabiya ya fesa turare ya nufi masallaci.

Ita kam da gyar tayi sallah a d’akin nashi ta Dan lafe jikin kujera tana jiran dawo warshi.

Shi ko ana fitowa massalacin ya nufi cikin gida
A parlon ya tadda su Ummi harda su Ahmad da Adam duk sun zo yin SLM da Abubakar Dan zai koma yau d’in

Suna ta d’an hira
Shiko Abubakar Sai yai shiru ya rink’a binsu da ido in anyi abin dry ya d’an murmusa,
Yusuf ne ya zauna gefenshi cikin kula yace

” Babiker ban son tfyar ka yau d’inna ko zaka bari Sai gobe? “

Kai ya d’an jinjina cikin sanyi
Yace

“Ai tfyar ta yau ta zama dole a gareni Sai dai kuyi hak’uri da reshina,
nima zan tafi cikin kewarku da k’aunarku
Y’an uwana
rabuwa ta zame mana dole”

da sauri Yusuf ya rufe mai baki cikin
Jin tsoron kalaman d’an uwan nashi da mutuwar jiki da wani sanyi da yaji har cikin hanjinshi.
Baki Na rawa yace

“Ummi ki gayawa babiker Dan Allah ya dena gaya min irin zantu kannan bana so”
ya k’arisa mgnar da k’arfi tare da fizgishi ya fada jikinshi suka ruggume juna, Sai kuma
ya sakeshi ya juya ya fita
Ahmad ne ya kalli
Abubakar cikin sanyi
yace

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button