NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Dai dai lkcin suka isa gun Yusuf aiko tai luu zata fad’i,
cikin hamzari ya tallabo ta ta fad’a jikinshi lkci d’aya yaji d’umin jikinta Na ratsashi kara tallabota yay Cikin shafa fuskarta ita kuma Sai lafewa tayi jikinshi tana shak’ar k’amshin turaren shi sai ta lumshe ido ta kuma bud’ewa.

Cikin sanyi ya d’an sunkuyo kamar Cikin rad’a yace.

” Amrita meke damunku meke miki ciwo”?

K’ara lumshe ido tayi kamar mai shirin suma.

Ganin haka yasa Cikin sauri ya tallabota ya mik’e jiki na rawa
Hydar ne ya mik’e da sauri rik’e da key din mota yayi gaba Yana mu tafi hospital sauri sauri gudu gudu ya shige motar da Hydar ya bud’e musu Nenne dake binsu a baya ta zauna gaba kusa da Hydar d’in sannan shi kuma yaja mota suka tafi.

Suna zuwa Asbitin
Doctor Suhana ta tarbesu su cikin kula da karamcin ta, lkci d’aya ta fara bin ciken lfyarta da abinda ke damunta da taimako abokiyar aikinta Anuty khady
Cikin k’orewarsu da iya warsu suka gano Cikin dake jikinta da kuma rashin nasarar da maganin da tasha ya kasa yiwa Cikin.

Cikin fara,a da happy Dr Suhana ta fito tana fita ta kalli Yusuf cikin fara,a tace.

“Congrat Dr Yusuf Aliyu Muhammad matar ka Na dauke da ciki har Na tsawon wata 4”.

Ido suka zare Cikin mmk da kaduwa Hydar harda k’warewa,
Shiko Yusuf fuska ya murtuk’e Cikin kauda kai Yace.

“Dr Suhana mgnar gsky mukefa ba wasaba Abinda kika gaya min gske ne “?

Cikin gsky da gsky “tace wlh da gske ne Cikin 4 mornt gareta wlh Dan mgnin da aka shawa Cikin baiyi tasiri ba sai dai kawai yaja mata koda ciki zatake yin period”

Hamdalah Yusuf ya rink’ayi lkci d’aya kuma ya tuna mgnar Babiker d’inshi inda yake ce mai

“Hamma Yusuf Dan Allah idan abin Farin ciki ya sameke kake bayyana Farin cikina kan fuskarka ban son jin ana cewa ba,a gane Farin Cikin ka da bakin cikinka,
Koda bana raye idan kai Farin ciki har kai murmushi zanji dad’i”.

Tuno hakan ya sashi sujjada ga Allah Cikin farin ciki da fara,a ya rink’a hamdala, su Nenne da Hydar kuwa tuni su isa gunta suka rink’a fara,a suna hamdalah.

Shiko Yusuf har zai wuce Dr Suhana tace Amman da d’an matsalah fa

Cikin tsoro yake tabbata yarta.

” matsala kuma? Matsala mece”?

Dan murmushi tayi cikin sanyi tace,

“Matsalar k’aramace wannan sanyin da take yawan ji har yake sata rawan sanyi gsky ba abinda zai cireshi sai d’umin jikinka”.

Kai ya sunkuyar Cikin wucewa yana,

” wannan matsala ta k’are”.

Yana shiga kanta ya tsaya yasa hannu ya tallabota Cikin sanyi yayi murmushi Yace

“burin Babiker Na zai cika da izinin rabbi Sai dai ban saniba ko zai kuma yunk’urin zubar min da cikina”?

Kuka ta d’an saki Cikin sa hannu biyu ta zagaye k’ugunshi ta manna kanta kan jikinshi cikin sanyin murya tace.

A a, a a Hamma Yusuf bazan sakeba wlh Na baya ma kuskurene nayima alk’awarin ko zan resa raina zan reni Cikin nan”.

Ajiyar hrt ya sauk’e tare da k’ara ruk’umeta suna shak’ar k’amshin juna da d’umin juna ganin haka su Nenne kam suka fice,
Suna fita Dr Suhana ta shigo ta basu SLM da magungunansu sannan suka koma gida Cikin Farin ciki.

A gida kuwa gaba d’aya tasowan wannan ciki ya ciki zuk’atan zuciyar da Farin ciki Ummi saida tayi kukan Farin ciki.

Da Daren kuwa Yusuf ne zaune gefen Ayshan tana ta rawan sanyi Ummi dake gefe Cikin tausaya mata tace.

” shin wai su basu bata mgnin sanyin nan ne”.?

Kai ya d’an sunkuyar Cikin Dan happy Yace

“an bata mgnin Yana d’akina”.
Sai kuma ya d’an mik’e cikin sanyi ya kamo hannuta Yace.

” zo Muje in baki mgnin”.

Itako jin d’umin jinshi yasa ta mik’e cikin kasala tabi bayanshi.

Ita ko Ummi murmushi ta d’an yi da hamdala itama ta nufi d’akin mijinta.

Suko suna shiga bedroom d’inshi
ya jawota jikinshi cikin rawan jiki ya sabule rigar jikin…..

Dubun k'aunata zuwa gareku matan group d'in Fasaha Writers INA yebawa gareku INA kuma alfahari daku ba abinda zance daku sai Allah ya barmu tare

By garkuwan Fulani
[4/18, 10:14 PM] Aisha Aliyu Garkuwa: ????????????????????????????????????
NAYI NADAMA
????????????????????????
MI,WASMITI page 1⃣1⃣8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????????

Pure moment of life writers
P.m.l.w

www.aishaaligarkuwa.blogspot.com

Wannan shafi nakune Ummyn Yusrah & Asy Khaleel

Jikinsa ya zare ya jawota jikinshi cikin rawan jiki ya haura da ita kan gado tare da zare y’ar rigar jikinta ya cillah gafe,
cikin fesa numfashi ya manna kanshi kan cikinta yasa hannushi daya yana shafa d’an cikinda sai yanzu ya lura da girmansa kad’an,
itama mak’aleshi tai cikin kewar mijin nata da jin dumin jikinshi
ta k’ara yin kasa ta had’a k’irjinshi da nata tasa hannu ta tallabo fuskarsa ta d’aura tsakiyar k’irjinta,
tasa hannu tana wasa da gashin k’irjinshin.

Cikin rawan jiki da buk’atuwa ya fara manta halin da yake cikin bai son jin komai sai matarsa ita yake gani ita yakeji.

Shi da kan shi yasan yayi kewar bres d’innan dole cikin begensu ya sa hannu yana musu wani irin shafa da latsasu tamkar yau ya fara ganinsu da jinsu sai nishi yake sama sama,
itama lunshe ido kawai take tana mimmik’ewa dan
gaba daya gab’b’anta tuni sun amshi sak’on da Hamma Yusuf d’in nata ke aika masu ,
sosai ta fara maida mai martani duk ta susutashi ta birkita mai k’wanya ta tsinka mai jinin jikinsa,
gaba d’aya jikinsa sai rawan sanyi yake tuni lips d’inshi sunka fara kad’awa sunyi jazir sun wani tsuke,

Cikin sha,awarsu ta yunk’ura ta had’e bakinshi da nata lips d’in ta cab’e cikin salon k’orewa da shauk’i da bege ta fara kissing nashi,
Shiko Yusuf mutuwar bori ya fara ba abinda yake sai lallatsata da shafeta cikin sanyi ya zare harshensa ya manna bakinshi kan bres d’inta ya musu wani irin kamu da tsotsa,

Cikin yankewar numfashi Aysha kam ta saki wani gauron k’ara,
gamida k’ara tura mai bres d’in ta tallabe kanshi kamar yaro, shiko tuk’uru yake sarrafata dan su da Kansu sun San sunyi kewar juna baranma shi Yusuf da yakeji kamar zai mutu in bata bashiba.

Itako sai mik’a take.
tana.

“Ohhhh shiihhhhh
Hamma Yusuffffffff”.

Shiko zuwa yanxu baida bakin mgna.

Sai nuk’urk’usanta da ya keyi juyata yake tako ina yana sakar mata kiss yana shafe ababen marmarinshi.

A hankali yai mata rumfa da k’irjinsa,
cikin rawan murya kamar mai cutar bebanta yace.

” Amrita Ina sonki ki soni koda rabin yadda nake sonki ki rik’e min cikina ki rainar min jinina,
Kar ki,
k’ini dan kokin k’ini ni bazan iya fushi dakeba bazan iya rayuwa ba keba ki jik’an mijinki wlh Aysha kece farin cikina kece jin dad’in rayuwata, kece nutsuwata kece ke iya gamsar da ni da sama min natsuwa”.

Hannu ta sa ta sank’alo k’ugunshi ta had’e su wuri.

Da k’arfi ya saki numfashi dan jin jikinsu ya had’e sai kawai ya saki wani irin kukan jin dad’i da farin ciki, sai kuma ya kai bakinshi kan kunneta cikin kukan yace.

“Amrita bazan cutar dake da baby Na ba ko?
kar Na wahal daku dan kune farin cikina”.

Cikin rad’a ta k’ara shigewa jikinshi murya a daburce tace.

” uhhhhhh hammmmm
Shiihhhh
Hamma Yusuf ba komai gaba d’aya ni da babynka d’umin jikinka muke son ji,
bugun zuciyarka mukeson ta ratsa tamu baby ma yana kewar Abbanshi dan Abbanshi yayi fushi da Amminshi tsawon wata 1 baiji d’umin mahaifin shi ba”.

Allah saki dama dole masoya basa fushi da juna,

Shiyasa Yusuf harda rakwafuwa yana.

“Amrita kar kisake yin abin da zai had’amu har ta kai munyi nisa da juna”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button