
Itama kukanne ya kwafce mata dan Hamma Yusuf ya kusa kaita mak’ura saura ta sume dan duniyar da ya cillata a yau ta tabbata a cikin mata 1000 da wuya a samu 20 da suka taba isa wanna duniyar masoya da ma aurata bata taba jin yadda takeji yau dinba
Hamma Yusuf d’in ya isarmata har abada
Dole ta mak’aleshi tana kuka tana.
” Hamma Yusuf bazan sakeba zamu rayu tare zamu rayu cikin farin ciki Kaine jigon rayuwata Kaine ka sanardani soyeyyar gsky kai da banne cikin maza mace bazata iya fushi da namiji kamar kaba”.
Haka suka mace cikin so da k’aunar juna sunyi kukan dadinsu sun more sun mak’alewa juna son ransu sun kashe kewar juna da ya cisu tsawon wata d’aya”………..
********************
Bayan wata Biyar
Baba bello ya kammala gidaje 3 da ya Gina komai iri d’aya kattin gidaje ne naji da fad’a
Komai ya tafi da tsarin zamani ya malla kawa Adam da Ahmad da Yusuf gidanjen a Jere suke Na Yusuf ne a tsakiya sai Na Ahmad a gaban nashi sai na Adam a bayan nashi.
Yau jumma,a
kuma yau ne suka tare a gida jen nasu duk da shi Yusuf yana Madina yaje karbo sakamakon kammala karatunshi inda ya zama cikken likitan musulunci,.
ya tafi da k’yar dan ya nace shi sai dai ya tafi da marsa a cewarsa har sati 2 bai jitaba bata jishi ba,
dole dai ya hak’ura ya tafin dan su Abba sunk’i ganin yadda cikin Ayshan ya girma,.
Ran da suka tare sai aka had’a Aysha da Kaka dan kula da ita.,
Suna tare jumma,a ana zaton Hamma Yusuf sai next Friday sai akwai kashe gari asabar ya diro kamar saukar yeso.
Yana isa gidan.
Ummi tai tamai dry tana Auta ta komai haihuwa Yola dan babanta yace ta koma can sai ta gama 40 in ta haihunma.
Abu kamar wasa sai ga Yusuf a zaune dirsham gaban Ummin shi
Yana rikici kamar yaro yana.
“Haba dai Ummi wlh ni bazan iyaba kawai adawo min da matata dan ni ban yadda ba da matata sai Na zama kamar banda mata dan Allah Ku tausaya min yanxu kwana 12 fa ban ganta ba den kice Wai ta komai Yola ni bazan iyaba Ummi kema kinsan ina buk’atar matata dan bazan iya rashinta a kusa daniba”.
Ummi kan kunyace ta rufeta jin zantu kan Yusuf shi ko a jikinshi ganin zai mata barin zance yasa tamai bayanin gsky,
aiko
ko minti 10 bai k’araba ya wuce gidansa dan dama yasan gidan dan tun kan ya tafi Baba bello ya basu takardun gidajen.
Yana shiga kai tsaye parlon da ya hank’o da hasken wuta ya wuce yana shiga ya tsurawa Amritanshi ido ganinta tsaye kusa da TV tana wlh ke kaka sai kiyi ta cewa sai Arawa zaki kallah duk ki takurani.
Juyo wan da zatayi ta ga Hamma Yusuf d’in nata cikin mmk !da zare ido ta juya da d’an gudunta, tayi gunshi,
Shiko cillah jakarsa yayi ya ware mata Hannayenshi yana Came baby i miss you so much Noor hayatina,
Itako
Kaka dake gefenta mik’ewa tayi tana
“lfy Aysha baki da wayoko yanxu da wannan k’aton cikin kike tik’a gudun nan”?
Ita dai bata kulaba,
da gudunta ta fada jikinshi Hamma Yusuf d’inta ya Sa hannu ya ruk’k’ume matarsa sai kuma ya had’e bakinsu yai ta tsotsa sannan ya zira mata harshensa yana mata alamar yayi missing ta kama kar yayi kula aiko ta cafe lkci daya suka fara sauya numfashi cikin sanyi ya zame da ita kan carpet ya tallabota da kyau ya samu ya d’an zare harshensa,
Jin gyaran muryan da Kaka ta musu,
Cikin borin kunya ya kauda kai yana
” ohh Amrita ai zaki cinye min harshe,
Ke kuma kaka me ya kawoki nan gidan? ni wlh kinsan banson sa ido ehe”.
Cikin mmk Kaka tace
“oho ba matsala ai zan tafi da ka samu ma Na yima gadin mata ko “?
Ta fada cikin fushi
Shiko mik’ewa yayi cikin dry sosai yace kai Kaka wasafa nake ai ke tamuce bazama Ki komai gidanki ba tare zamu zauna.
Dry itama tayi cikin jin dad’in sauyawar Yusuf ya komai mutun mai sauk’i da fara,a da raha da son yan uwa ya dena tsok’k’omar kowa a kanneshi ko don suma yanxu kan sun girma
Hatta su Rabi,u da Usman sunyi Aure Hydar ma yayi da Abdul sai Sadip ne kadai ya rage bai yiba.
Cikin fara,a tace
“inji ba yau zaka dawoba sai sati mai zuwa “?
Tab’e fuska yayi yace .
” Na kasa wlh bazan iyaba kewar mata ta nakeji ai nama yi k’ok’ari ko Kaka? kwana 12 ba mata saura kad’anfa Na mutu Kaka”.
Kai ta jinjina tana.
“ban saniba kai baka da kunya sam yanzuba kamar daba wlh”.
Kai ya d’an shafa ya kamo hannun Aysha ya shafa k’aton cikin ta yace.
“Wlh Kaka son Y’ar yarinyar nanne ya canzani gaba d’aya”
Duk sukayi dry
haka sukayi ta hira Yusuf ko a jikinsa sai lallatsata yake yana.
“Amrita nonon nan basu k’aru sosai ba anyako zasu isa babyn nan”?
Ganin zasu zarce Kaka tace sai da safe ta shige dakinta sannan tace
“Aysha kizo ki karbi mgninki fa”
Tana fita ya mik’e da ita.
” yana jeki karbo kizo Dan zan gyarawa baby Na hanyan fita”.
Tana shiga gun kakan ta k’ura mata ido cikin fad’a tace.
“Wlh ki kula da wannan jarabebben mijin naji in kinyi garaje zai takalo miki nak’uda shi ko a jikinsa”.
Baki ta d’an tura cikin yatsune tace.
” Toh Na barshi da wahala kenan kwana nawa baya nan duk da haka bazan,aga hak’urinsa ba ko so kike Na tauye mai hak’k’insa
ni baccima nakeji”.
Tana kaiwa nan ta juya tana
“ji tsohuwa da sa ido”
A d’akin kuma dry
Yusuf ya rink’a yi yana.
“kai Kaka wato zan tsokalo miki nak’uda”
Itama dryan tayi tana shafa sajenshi
Lkci d’aya kuma suka mak’alewa juna cire rigarta yayi yana shafa bres d’inta yana.
“Amrita zaki iya ko? in bazaki iyaba wlh zan hak’ura”.
Kai ta tura a k’irjinshi cikin sanyi tace.
Toh in bazan iyaba wazai biyama buk’atarka? ko so kake Na barka cikin wahala? al halin kuma lfyta lau
Ni cikina ba zai hanani kyautatawa mijina ba”.
aiko cikin Happy ya fara murzanta yana sauk’e gajiyarsa da kewar ta da buk’an tana, sai muntashi yake yana sabbatu da sanya mata albarka.
gaba d’aya ya kasa control d’in kanshi itama yau jinshi take kamar wani dere da sukayi a Gembu ran da ya d’irka mata mgni.
Dama kunsan ance mai ciki da ban take bare kuma dama Aysha matar ni,imace.
Can dai Yusuf ya d’an sahirta mata jin gaba d’aya cikin ya takure gefe ya dunk’ule,
yakomata yayi cikin maida numfashi ya rink’a shafa kanta da cikin.
yana
” ohhh Amrita Allah ya miki Albarka matar kirki y’ar aljannah”.
Itako shiru tayi tana shafa sajensa ,
dan wani iron fitsari takeji mai azabar zafi ga wani irin Sara da k’ugunta keyi sai zufa ke keto mata tako INA,
cikin wahalan tace.
“Hamma Na ka gamsuko”?
Shafa bres d’inta yayi da cikin ta yace.
“sosaima”
Kai ta jinjina gamida yunk’uri ta mik’e ta nufi toilet.
Cikin kula yace
“Amrita Na wahal da keko”?
“Ba komai Hamma Yusuf na”
tace cikin k’arfin hali ta shige.
Tana tsugu nawa sai fitsarin yak’i fita sai saran da bayanta keyi ya k’aru.
Cikin Azaban ta fito tana zuwa ta kwana gefenshi ta d’aura kanta kan cinyarsa tana.
“Hamma Yusuf bayana,
bayana zai b’alle”
Cikin firgici ya taso ya tallabo kanta gamida shafa cikin cikin tsoro yace.
“Amrita karfa mgnar Kaka ta tabbata”?
Jin sabon saran bayan ba sassauci ta mik’e da sauri ta shige toilet
shima binta yayi da sauri tana shiga ta durk’usa a k’asa dan jin k’afafunta Na rawa duk sun mace
Shima durk’usawa yayi gabanta
Itako kusa jin wani irin azaba da nishi ta cakumo hannayeshi ta rik’e GAM ta rink’a wani irin nishi mai k’arfi,
Shi kuma sauri yayi ya gyara mata durk’uson ya janye towel d’in jikinta saman k’irjinta yakuma jata ya mannata jikinshi.
Cikin soro yace
” kiyi nishi Amrita haihuwace ga kan baby ki rik’eni da kyau”
Aiko ta rarumoshi ta matseshi da iya k’arfinta ta saki nishi cikin, abbaton sunan Allah.