NAYI NADAMANOVELS

NAYI NADAMA COMPLETE

NAYI NADAMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Toh masu karatu Ku biyoni muji wannan wanne irin rikitaccen Al,amarine wannan sarqakiya ya zata kaya

By garkuwan Fulani 85
[4/9, 2:23 PM] ‪+234 909 785 3276‬: ????????????????????????????????
MI,WASMITI…..page 8⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
Da sauri Ahmad ya qarisa kan kujerar da take zaune zama yayi daf da ita yana klon fuskarta cikin yanayin damuwa da tabbaya hannushi daya yasa yana shafa fuskarta da tayi jawur yayinda ta dan manne jikinta da nashi tasa hannuta daya ta sankalo hannushi ta daura dayan kuma kan hanun nashi ta dan ranqwafar da kanta kan damtsenshi
Cikin zaquwa yace Ummi meya sameta ? Cikin fushi da jin haushi Ummi ta nuna Yusuf dake zaune can gefe kan dining table ai kasani Ahmad ba mai salon muguntar nan sai shi din shugaban mugaye ko yaushe mutum bai da aiki sai cin zali nan taci gaba da fadan kamar forko qara matsowa kusa dashi tayi cikin fada tace wlh ina gaya maka ka fita harkar yaranan idan duka kake son yi toh dole sai ka haqura sai randa ka haifi naka ‘yayan amma bamu zaka yi ta dakawa yaraba daga yau sai yau ko mugun klo ka kuma yiwa yarannan ranka zai baci
Sosai Ummi take mai fada gaba daya shi kam ya gama cika yadda take mai tsababi a gaban qannenshi kanshi ya. Sunkuyar duk da hali irin Na Yusuf baison bacin ran iyayenshi baison yaga ransu Na baci a kanshi cikin yanayinshi dayafi kama da baya son mgnan ya kalli Ummi a hankali ya bude bakinshi yace dan Allah kiyi haquri Ummi daga nan bai kuma mgn ba
Ahmad kuma dake klonsu duk ya fahinci abinda ya fada da kuma abinda ke zuciyar sa????ya tabbata tsanar Aysha fadannan ya qara mai shiyasa bai fiye son ana mai fada a kan lmrin taba
Hankilin shi ya mayar kan Abba da yayi shiru ya zuba mai ido cikin ta kaici ya bude baki kamar maiyin fada sai kuma yace Yusuf am Allah ya shir yeka ya tausasa maka zcyar ka ???? yasa maka qaunar yan uwanka Allah sarki Abba shi bai iya fada da mugun baki ba a rayuwarsa shiyasa komai lamarinsa yafi tfya da Ahmad
Borkono ????sai Baba bello gaba daya halin Yusuf halin wan mahaifinshi ya dauka bba bello shiyasa duk bala insu da masifarsu su suna shiri da juna lkta da dama ganin Abba da Ahmad suke a matsayin su kamar basu damu da raini ko wani abu ma kamanci shiba Shiyasa kuma ba komai Yusuf keyiba bba bello zai fadaba sai dai ya zuba musu ido yana dan fara,a
Bayan sun kam mala cin abinci kamar yadda suka saba in sunzo mambila duk haduwa suke a parlon aita hira
Yanzuma duk suna ta hira sai Yusuf da Adam da suka fita yayinda Ahmad kuma yau jinya yake tuquru duk ya susuce a kan abar qaunarsa itako sai zuba shogoba da sakalci take tun dazu yake ta faman lallaba mata koda tea ne ta dan Sha taqi ya dan kalleta cikin jin tausayin ta yace plss Aysha tashi ki dan Sha ko kadanne a hankali ta qara male hannushi tai rau rau da ido cikin sanyi mirya tace ya Ahmad ni ya isheni bana jin yunwa hannushi daya ta kamo ta daura kan wuyanta tace kaji jikina fa zazzabi nakeji
Jikin kam yayi zafi sosai shiyasa da sauri ya miqe ya dan debo ruwa a dan roba da dan qaramin towel a hannishi ya dawo gun ya zauna ya dan kamo hannuta ya zaunar
Daidai lkcin su Adam suka shigo Adam ya kallesu da kyau yace sannu da qoqari biyaye
Usman dake gefensu tun dazu yake binsu da ido ya dan ja tsaki ya juya kanshi yana wlh ya Ahmad yarinyar nan tama rainaka kai kuma sai wani biye mata kake Rabi.u ya dan harareta yace ai ni nafijin haushin me biye matan ai wlh ba mgnin ta sai Hamma Yusuf
Bki ta dan tura gami da dan hararsu tace ehdin
Da sauri ya dan juyo gunta gami da watsa mata harara cikin murtuqe fuska yace (hey Ummuh hado moi on qworgima hado de a tonta ta amin ) ke tashi daga nan waye Sa,anki anan da kike bamu amsa
Cikin dan jin haushi da tsanarsa ta miqe tana klon Ahmad hannuta ya kamo ya ranqwafar da ita yace biyaye (anon on wari tawi amin hado mai ko ?) Ku kukaxo kuka samemi a nan din ko ?_toh dan haka kuyi gaba ..
Dry Adam yayi yaja hannun Yusuf yace (en dillu) mu tafi suka tafi suma su Usman tfya part ensu sukayi
Shiko sai da ya samu ta danyi bacci ya zame hannushi ya dan gyara mata gashin kanta ya dan shafa kan kuncinta da yasha maruka yayi jawur ya dan kalli Ummi da Nenne da suke dan hirarsu qasa qasa yace Ummi tayi bacci ya dan qarisa gun Nenne yace Nenne am (sai fajira ) good Night Nenne Na ya juya ya tf Murmushi tayi tana jin dadin yadda dan nata gudan jininta yake gwada mata qauna sosai
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Yau Sunday kuma yaune zasu Koma cikin taraba su baba Umar kuma gobe zasu nufi Yola tun wayewar garin ranan Bappa Yaya da yaranshi da matanshi da qaninshi gaba dayansu suke babban parlonshi suna ta tattaunawa
Su Nenne kuma Suna ta shirinsu yayinda su hydar da Usman suka tfi cikin rafi Adam kuma da Amira gidan kawun amiran suka tf sai Ahmad dake kula da Aysha Suna parlon su Ummi nata xirga zirgansu a hankili ta kirashi
Ya Ahmad cikin kulawa yace Na,am Aysha meke faruwa ?
Ta da sunkuyar da kanta tace ya Ahmad wai pisa bilillahi me nayiwa Hamma Yusuf ne ya tsaneni haka ?har baya iya boye qiyeyyata kowa Na sona Amman bandashi meyasa ne
Murmushi ya danyi mai dan sauti yace Aysha ina kika tabajin dan uwa ya tsani yar uwansa biyaye yana sonki shi dai kawai haka halinshi yake yana da mishkilanci kuma baison raini
Da sauri ta kallishi gamida sake hannishi ya Ahmad kenan ni Na rainashi ne ? Dry ya danyi ta kuma dan kauda kanta ta dan tura baki tace wlh ai dama Na ganeka ya Ahmad wlh kafi son Hamma Yusuf a kaina kai akan kowama ko yayi laifi baka gani kuma ka sani sarai ( o kallu do ) shi mugune bai da tausayi
Shirun da taji yayine yasa ta dago ta kalleshi ita ya zubawa ido cikin wani yanayi duk yanayinshi ya sauya a hankali yake dan girgiza kanshi ya maida bayanshi ya jingina jikin kjra ya dan lumshe idanunshi da sukayi jaa cikin sanyin murya yace
Yusuf da Ahmad da Adam wasu abune guda 3 da Allah ya halitta wadanda suka kasance tamkar hanta da jini a jikin juna farin cikin daya cikin mu 3 dinnan ya wada cemu yayinda bakin cikin daya zai mana illah a zuqatan mu ???? baki daya rayuwarmu zata kasance ne tamkar taurarin nan guda 3 da suke nuna alamun lkci Aysha ina son yan uwana bana taba jurar baqar mgn a kansu haqiqa ina son yusuf amma duk da hakan shi yafi sona yusuf da Adam jinina ne ya dan tsaya ya bude idanshi ya zuba matasu itama din gaba daya shi ta warema NATA idan da sukafi kama Dana maijin bacci a zahiri ta ga gskyar abin da yake fada a kwayar idanshi a hankili ta nuna kanta tace ya Ahmad harni bankai Hamma Yusuf a zuciyar kaba ? kai ya girgiza yaci gaba da cewa shi Yusuf da Adam jininane su ke kuma bugugun zuciya tace ???????? tabbas in babuke toh ba Ahmad cikn wani irin sauti yace Aeeeshahhh ni da kaina bansan wane irin so nake miki ba Aysha sonki a zuciyata babban sukane ???? Na tabba ta in ance babu ke a a cikinta to bani a duniya ???? jawota yayi ya manna kanta kan girjinshi yace kinji bugun zcyta toh duk numfashin da zan shaqa a duniya da qaunarki nake shqarsa a hankali tayi sassanyar ajiyar zucya tace ya Ahmad har abada ZAMU kasance tare
A haka sukayi ta jaddawa juna son da qaunat da sukewa junansu har su yusuf da Adam dasu hydar suka dawo

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button