
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
Banyan sunyi sallan LA,asar duk suka hallara a parlon da shirinsu Na tfy kamar yadda suka saba komai Na zuriyarsu a daidai wanan lkcin suke tsara komai da duk wani hukunci ko umurni da zasu bayar a zuriyar tasu toh hakama yanxu duk sun nitsu dan jin ta bakin Bappa yayan
Nima kaina Aysha Ali Garkuwa Na nitsu sosai dan Na tabbata yanxune ZAmU ciga cikin lbr
By garkuwan Fulani 97 ????
[4/9, 2:23 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????
MI,WASMITI….page ???? Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
Hannushi Na kan bakinshi ya dago kanshi ya rinqa girgiza mai kai da zuba mai manyan idanunshi da suka qanqance sukayi jawur
Shi kuma sai dafe hannushi yayi a qahon qrjinshi a hankali ya ciro hannushi daya ya zame hannun yusuf daga rufe mai baki da yayi ido yusuf din ya zuba mai cikin jin ta kaici yace haba biyaye meye amfanin furucinnan ina tunanin ka ya tfi me amfanin yarintarka shin kai yarda kayi da ( talol ) tasuniyar Bappa Yaya ya za ayi kwanyarka Na aiki kake bin shirmen qoqolwar tsohon da ya gama birkicewa kai ka gaskanta zancenshi ya dan dakata ya dan kalli iyayenshi cikin yanayin bada shawara da dan rusuna kai yace bba bello tun tini nake CE muku ku rinqa kula da yanayin zantu kan mahaifinku amma sai kuke ganin Sherri nake mishi to ai yau kunji kun kuma gani kuma ya muku ta yadda dole ku yarda tabbas ni nasan tsufa ta birkita tunaninshi zancen gsky ku kaishi likitan sakatiri ya dubashi…………
Baba Hamisu ya daga mai hannu da sauri yayinda yake mai donqolo yace kai yusuf ya isa haka mahaifin namu a gabanmu kake cewa ya zauce
Kai ya daga ya kalli baba bello ya kirashi cikin Neman qarin bayani yace wai baba ku kun yarda lfyarsa lau kun kuwa ji abinda yace ko a lbrin films da novels kun taba jin inda yan uwa uwa daya uba daya sukayi aure kun tabaji ?
Ya qarishe mgn cikin tabbaya yaci gaba da cewa toh haqiqa wannan al.amari yana Neman wani duhu da zai kawo cikin wannan zuriya tamu
Abba ne ya dakatar dashi da cewa ba kai muke sauraro ba kuma ba hukuncinka muke jiraba dole tsarin mahaifinmu xamu bi
Cikin sauri Usman yace Abba koda ya sabawa sheriyarmu ta musulunci ?
Baba bello ne ya katseshi ba tare da ya bari Abba ya bashi amsaba
Shikam Ahmad tamkar robot ya zama
Cikin yanayin jimami Abba ya dafa kafadar Ahmad ya dan sun kuyo ya kalleshi cikin sanyin jiki da murya yace eh Ahmad Aysha tana da miji kuma yusuf shine mijinta kai kuma a madadin family enmu gaba daya ina mai baka hqri ha kazalika ni Na zabarma matar aurenka Ahmad Na zabama Maryam yar uwarka mu kuma yar qanwarmu
Ido kawai ya zuba musu sai duk mai mgn ya bishi da ido ya rasa me qoqolwarsa ke tunawa ya manta meye farin cikin rayuwa ga wani azabebben nauyi da ya tokari qahon qirjinshi da maqoshisa tunani yake ko mafarkine
abba ne ya kuma katseshi da kiranshi cikin yanayin Neman alfarma
Ahmad ya zuba mai ido ba tare daya amsaba yaci gaba da cewa Ahmad ka amince zaka Auri yar uwarka Maryam ka amince ka haqura da Aysha ido ya qurawa Bappa Yaya a zahirin ranshi baya qaunar Maryam kuma furucin yake da niyar furtawa kai Bappa Yaya ya gyada mai cikin yanayin kayi mgn
A hankali baba Umar ya kalli Ahmad cikin taushin lafazi yace Ahmad ba dole in baka son Maryam ka fada insha Allahu bazan bari a hadama zafi biyuba rashin abin sonka da kuma samuwar Abinda baka so idonshi ya sake maidawa kan goggo Aysha nauyin furicin ya sauqa kan harshenshi taya zai kalli qanwar mahaifinshi da baba Umar sannan qanwar biyayenshi Adam yace bai qaunarta bazan iyaba ya bawa kanshi amsa
Yusuf kuma da Aysha dama illahirin mutanen porlon shi suka zubawa kunne da ido???????????? dan jin mai zaice yusuf hatta jijiyoyin hannushi motsi suke dan tsabar bala,I gashi ba daman yin matsifar jin tsanar kakan nasu yake sosai duk da shi a badirinshi baima ji mgnarba bare ya yarda da ita.
Ka Abba qanin bappa yaye kenan shi ya katse shirun da cewa gsky ne Ahmad kana da damar da zaka auri duk wacce kakeso tunda baka sami zabinka Na forko ba cikin
Yanayin jin haushi yusuf ya kalleshi yace wlh ni ban son jin zancenka da Na dan uwanka zanceku zai sai zuciya mai rauni da ciwo irin tawa zuciyar ???? ta buga
Shi kam baba Amadu mahaifin Amira sai yanxu ya danyi mgn cikin sanyi yace ba komai yusuf komai Alkhairi ne.
Alkhairi kuma ? ya tabba yeshi
ehh alkhairine yusuf mitarka ta fara isata kar ka hatsalomin da fushi Na baba bello ke bashi amsa kanshi ya sunkuyar cikin qunar rai
Cikin taushin lafazi Hydar da Abdul har suna hada baki suke cewa Baba bello wai ina mgnar nan ta dosane aure tsakanin Hamma Yusuf da Aysha cikin tausasa lfzi Rabi,u yace karfa garin yiwa iyaye biyeyya mu aikata haramci a zuriyar mu
Kai Nenne take girgizawa cikin qunar rai da gyar tace ya isa kun ishemu da tabba yoyinku marasa amsa
A hankali bappa Yaya ya danyi gyaran murya ya dago kanshi yabi dukkanin illahirin zuriyar tasa da ido yusuf yake kallo sosai yayinda ya fahimci zuciyar Sa Na dab da fara tuna mai shin to a cikinsu waye binqelawo kai ya jinjina ya maida dubanshi kan Adam daketa murtuqe fuska tamkar sojan da aka bugawa tabbarin yaki idosa cikin idinsa ya sauqa da sauri cikin birki tecciyar murya da mgn kuma ta gsky da gsky da kaga yadda yake mgn kasan har cikin ransa hakane yace kai Bappa yaya …..
By garkuwan Fulani 32
[4/9, 2:24 PM] +234 909 785 3276: ????????????????????????????????
MI,WASMITI….page 1⃣1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa
????????????????????????????????
Kai Bappa Yaya wlh ka daina klna cire idon ???? ka a kaina Sam ni bana wani qaunar ka kalleni
Duk suka juyo suna klnonsa cikin mmk shi kuma da iya gsky Sa yake mgnar ya kalli baba bello yana Abba gsky ni ku gayawa tsohonnan ya daina zuramin ido danni wlh banaso ya maida hankalinshi kaina
Tunda Na riga Na gane cewa kwanyarsa ta toshe tunaninshi ya koma hada auren mu harraman juna
Ya juyo ya kslleshi cikin harara yace ( mi do yecce fa accu larugo am mi yida hala bema ) ina gayama fa ka daina klna dan bana son mgn da kai
Dan ba mmki yanzu kace ni ma din ka fasa ni zan auri Maryam tunda abin naka ya Koma wa da qanwa tsufarka ta baka shawaran hadawa ya
Ya kuma murtuqe fuska ya girgiza kai ya cije lips enshi yace tam ni dai wlh mutum bashi ya haifeniba kuma bai isa ya sarrafamin tunanina ba eh kayi ikonka iya kan yayan ka
Yusuf dake qufule yace a barshi ai shi ji yake duk shi ya aifemu
Baba Umar ne ya kalli dan nashi cikin hada fuska yace kai Adam ya isheka haka kafa kiyayeni
Kai ya sunkuyar ba tare da yakuma mgn ba
A hankali Abba ya kalli Ahmad yace
Ahmad ka yarda da auren Maryam ?
Cikin nitsuwa ya qarewa iyayen nashi kallo ya tabbatar da gsky mgnarsu a qowayar idansu ???? cikin sanyin murya
Yace
Abba Na Amince zan auri Maryam ina sonta tunda ku iyayena ita kuka zabamin Na yarda
Na kuma
Haqura da Auren Ayshaaa
Zanci gaba da klonta a matsayinta Na qanwata ta jini cikin dimaucecciyar murya yaci gaba da cewa
Duk da tarin tabbayoyin da suke tare a zuciyata wadanda banda amsarsu bani da kuma mai ban amsarsu sai ku
Kukuma kun wuce matsayin da zaku sani Abu intsaya bincike akan isarku a kaina Abba ngd da zabinku a hankali ya rufe bakinshi yayinda yayi qasa da kanshi
Abba ya dafa kanshi ya rinqa jero mai Addu,oi Ahmad Allah yama albarka yasa ka gama da duniya lfy kaima Allah ya baka Yaya masu yimaka biyeyya fiye da yadda kake mana Allah ya jibanci Al,amuranka ????????
Gaba daya suka amsa da Amin ya rabbi
Aysha dake zaune tayi mutuwar zaune sai yanxu ta samu kuka ya kwofce mata ???? cikin kuka take mgn
Ya Ahmad me kake nufi kace ka Amince kana nufin kafi son a rabamu anya kuma kalaman Na baya gsky ne
Da rarrafe ta qarisa gaban Ummi ta riqo hannuta ta fashe da kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro
Jin kukanta yasa nauyin dake zuciyar ???? Ahmad karuwa da hannu bibbiyu ya dafe girjin dan azabar da yake jin
Yusuf ko gaba daya qoqolwarsa ta hargitse ta birkice yama rasa me yake tunawa ga sautin kukan ta da yakeji kamar sauqar aradu duk ya gama cika yayi tab fashewa kawai ya rage yayi kuma ba hali gasu Abba
Juyawa yayi ya kalli Ahmad a daidai lkcin da ya yunqura ya miqe a lkcin kuma woyoyinshi dake kan cinyarsa suku zube a tsakiyar parlon
Duk suka tarwatse a gun sabida haduwarsu da tayis qafarshi yasa ya cure. Laptop enshi dake gabanshi
Ya nuna Ahmad a lkcin da fitar numfashinshi ya fara korar juna cikin wata iriyar murya yace ( a hafdi biyaye am ) ka keuta dan uwana
Kana ganin wai jarumta kayi kenan to mu ka naqasawa rayuwa ya juya a fusace zai fita
Cikin fada Abba yace kai yusuf dawo nan
Da sauri Bappa Yaya yace barshi gwara ya fita dan tuni numfashinshi ya fara birkicewa ka sanshi da zuciya tunda ba samun yadda yake son zaiyiba in ya zaunama sai zuciyar tasa ta buga jarabebben yaro Kawai
Haka sukayi Addu,a
Suka watse
Taronsu
Shi kam yana fita ya figi motarsa ya nufi taraba ikon Allah ne kadai ya kaishi
Sukuma suka dawo a tare
⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐
HALIN RAYUWA
Yanayin zaman kamanni family ya canja rayuwa ta juya musu farin ciki ya musu qaura duk wani hayaniya da zaman parlo aita hira ya canza
Yau kusan kwanansu 4 da dawowarsu Amman har yau dinnan Aysha bata kuma ganin ya Ahmad ba hakama yusuf duk da dai shi kam dama bai fiye shigowaba Adam ma tunda suka dawo bai shiga ba