Ni da Dr. SadeeqNOVELS

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 27-28

Alh nura na zaune kan tabarma asoro”sallama Aysha tamasa kanta ak’asa”

ya amsa yana murmushi”ranki yadad’e yakike?Aysha tace”.ina wuni?”lafiya qlau”kaine keson ganina?”eh nine”

dan Allah kayi hak’uri kafita dg rayuwata” inaganin mutuncinka da k’imar ka”banaso nagaya maka mgn marar dad’i sbd kai babbane.

haba ke kuwa y’ar nan”soyayya takawoni gunki ba k’iyayya ba”

Tamkar Aysha takaimasa duka”taja tsaki ta mik’e tsaye tama fita dg gidan”ran Alh nura ab’ace yabar gidan”yasha alwashin kota halin k’ak’a saiya cika burunsa akanta.

wani shago Aysha taje ta siyo pad tadawo gidan”goggo sa’a ta fice yawonta”sai fiddausi kawai agidan”wacce itama nata yawon zata tafi”tana shirima.

Aysha gaba d’aya cikin k’unci take sai kuka takeyi tana tausayin rayuwarta”

sai kusan 9 na dare goggo sa’a tadawo”baffa da fiddausi kuwa basu kwana agida dama ..

Washe gari…..✍️

mom fareesa🖊️

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button