Ni da Dr. SadeeqNOVELS

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 31-32

🅿️31&32

Amak’otanmu fa yake”shine sbd kalan dangi zaki wanice yaya Abdul?? yafad’a yana tab’e baki”hmmm tunda yataimaki rayuwata taya bazan girmamashi ba?”

Bantambayeki wani abu akansa ba”yanzun shi baffan naki bazai miki komai ba idan kika koma gida?”

zagina da dukana zaiyi wlh”to zan baki kud’i kibashi”ah ah yaya sadeeq”idan nakai masa yaji dad’i gobe ma zaice nasake samo mishi wasu kud’in”bedamu da kowace hanya zan biba wajen samo kud’in”

hakane gsky”amma dole Ayi wani abu akai tun kafin burinsa yaci”yayi nisa mutumin nan yaya sadeeq”wlh ni banason zaman gidansa gara nakoma agun ummanah”

Karki damu insha Allah komai zai wuce”nagode sosai yaya sadeeq”tafad’a tana tashi tsaye”ina zuwa kuma?”waje” ka cigaba da duba patient naka”

kiyi zamanki anan mana”turo baki tayi tace”.nidai dan Allah kabarni naje waje tunda bbu aikin dazanyi”ko kuma natafi gidan ammin?”

sai idan natashi da k’arfe 2 zamuje dake”gunfa anty zanje yaya sadeeq”ta fad’a cikin shagwab’a”

hmmm nifa ada nazata wata shak’ik’iyarkice ashe ba haka bane”uhmm zakaga akwai bare wanda yafi d’an uwanka agunka”sbd haka nidai tafi wasu y’an uwan nawa aguna”

To tunda kince haka bazakijeba”kuma kikamun kuka na zaneki”murmushin tayi tace”.ai bazan tsayaba kadakeni guduwa zanyi ai”

ke son yawonki yayi yawa ko?”amma kuma ai zama gu d’aya bbu dad’i yaya sadeeq”

Tafad’a tana mamakin yau da y’an mutunci yazo “gashi yana sake mata fuska”abinda family nasa kawai tasan yana sakewa dasu haka.

Turo k’ofar akayi”Aysha ta kalli wacce ta shigo”batace komaiba ta kallesa yaya sadeeq!yes!game pls”da hannu yanuna mata wayarsa”

D’auka tayi ta wuce kan kujerar datake yawan zama”patient d’in ta zauna yafara dubata.

gurin k’arfe 11:12 am dr sadeeq yadakatar da ganin patient”yad’auki eye glass nasa yasaka”yad’auki wayarsa guda”tashi muje”yafad’a yana kallon Aysha wacce keta game”ina yaya sadeeq?”shareta kawai yyi yanufi k’ofa”hakan yasa ta mik’e tsaye ta d’auki hand bag nata ta fito”rufe office d’in yayi yakalleta jeki jirani a abakin get”ina zakaje?” teather room”yafad’a yana wucewa”

gaba tayi tana kissima saita san ina zasuje tukum zata yarda tabishi”harga Allah batason kad’aicewa da namijin daba muharraminta ba”ko week end d’in indai da gske zai kaita batsari “tofa zata ja k’awarta fatima ta rakasu….

da wannan tunanin ta iso parking lot"adaidai gaban motarsa ta tsaya"ta zaro wayarta ta kira anty murja"

Bugu 2 ta d’aga”assalamu alaikum anty!ina kwana?”yasu zainab”wlh kinsan yaya sadeeq yadawo”ai yau Friday insha Allah zamu had’u idan kintashi…. d’ago kanta tayi tana k’okarin kashe wayar suka had’a ido da dr sadeeq daya nufo gun”

gulma kika tsaya kiyi ko?”yafad’a yana k’araso wa”ina zamuje dan Allah?”ta tambayesa kanta ak’asa”bansaniba”k’ilan siyar dake zanyi ko?”

nifa bance ba”nidai bazan bikaba sai naji Inda zamuje”d’aure fuska yayi yace”.wato ga d’an iska ko?”innalillahi!dan Allah kada ka fassaramun mgn”

bud’e k’ofar driver sit yayi zai shiga fuskarsa ad’aure”hakan yyi daidai da karasowar dr Abbas yana murmushi”

fasa shiga motar dr sadeeq yayi yana kallon sa”wani irin mugun zafi yaji zuciyarsa nayi”sbd kallon da dr Abbas kebin Aysha dashi”

Ina kwana?”tafad’a kanta ak’asa”lafiya qlau baby”abokina sai ina kuma?”d’auke kansa dr sadeeq yayi yace”.zan d’an fitane”okay pls ka aramun ita ta goge mun office nawa”

Ina duk cleaners d’in dake aiki anan hospital d’in?”yafad’a fuska bbu walwala”

shima d’aure fuska dr Abbas yayi yace”.kaga nidai kabani aronta pls”

Sholy ba kaya bace balle abada aronta”sannan ba kowa takewa aiki ba sai ni”sbd haka ka fidda ran wai zataje har office naka tamaka aiki.

Ikon Allah a iya sanina ka d’auketa aikine kana biyanta”tunda haka Brain naka yabaka ka d’auka hakane”ke shiga mota muje”yafad’a cikin tsawa”

Jikinta na kirma ta bud’e motar ta shiga”dama tunda suka fara sa’insa kanta ak’asa yake.

Tab’e baki dr Abbas yayi yace”.karka manta tun kafin kasanta kasanni”bazan bari mace ta had’amu ba”banza dr sadeeq yamasa ya bud’e motar yashiga”shikuma ya wuce ciki”

Kayi hak’uri yaya sadeeq dan Allah idan nayi sanadin b’acin ranka”kinsan Allah”duk ranar dana ganki kin kula Abbas”wlh dg ranar na datse duk wata alak’a dake”kinsan waye shi,ko sanin halayensa??”

yaya sadeeq meye laifina anan dan Allah??”tunda dai ba gunsa najeba”waye yace”.ki gaishesa?”naga abokinkane shiyasa”to naharamta miki gaidashi dg yau”to zan kiyaye”

shiru yayi bece komaiba yanata driving d’in sa”satar kallon sa tayi yaga fuskarsa ad’aure”yaya sadeeq!

banza yamata”yaya sadeeq kanafa jina”meye zakicemun bayan kin b’atan rai?”kayi hak’uri dan Allah”idan natambayi Inda zamuje ai ba laifi bane ko?”

Restourent zamuje”bakayi break fast ba?”Eh”to meyasa?”sai kin fad’amun dalilin dakema bakiyi naki break fast d’in ba”gashi kina period amma baki cin abinci akan time…..

zaro ido Aysha tayi ta kallesa”tana mamakin taya yasan period takeyi”

Kebanason gulma”karki manta ni doctor ne”ko turaren duniya zaki shafa”indai kina jini zan gane”kike wani mamaki”

wata iriyar kunya Aysha taji”tamkar k’asa ta tsage ta shiga”yyinda dr sadeeq ko ajikinsa”

ashe my sholy nah tanada kunya?”turo baki tayi ta rufe fuskarta da tafukan hannunta”

nidai ka ajiyeni gidan ammi bazan bika ba”ai dole kimun rakkiya yarinya”tunda Kika samu ajin shiga motata”abinda bbu wacce ta tab’a shiga sai ke”ko yanzun kama saukeni”

Ai munzo Inda zamuje”amma bara mugama zan kaiki inda bazaki iya mayar da kanki gida ba.

shiru tayi batace komaiba”sbd wata iriyar kunyace takeji”shikuwa fitowa yayi be rufe motarba sbd ganin batada alamar fitowa”

sholy kifito muje mana”ni bbu Inda zanje zanjiraka anan”tunda kana bani kunya”tafad’a tana turo baki cike da shagwab’a”

Rufe k’ofar yayi yazagaya ta baya ya bud’e Inda take zaune”

Hannun rigar jikinsa ta yadi ash colour yafara k’ok’arin nad’ewa”yaya sadeeq meye zakayi?”tafad’a tana zaro ido”

Cikin ko inkula yace”.d’aukarki zanyi tunda bakya iya fita”dan Allah kajira zanfito”

matsawa yyi ta fito tana rik’e da hand bag nata da wayarsa ahannunta”

Batare data yarda sun had’a ido ba ta tsaya agefe yarufe motar suka wuce ciki ajere….


Wlh Alh narasa wane irin jini ne da matsiyacin mutumin nan “yak’i mutuwa”jininsa yak’i shawuwa”duk sadda zamu girfana dashi gaban dodo sai anmaidomu”

Wad’anda suke kwana atare dashi sunce kwana yakeyi lafilfili da addu’a”to amma nasaka and’auresa sbd kar yayi addu’a”

Alh ya girgiza kansa yace”.gsky k’waro muddin aka k’ara kwanaki dodo be shanye jinin saba”zamu sakesa ko mu kashesa kawai”

garadai akashesa Alh” sbd gudun tonuwar asirina”amma Inda yamutu ai da yanzun k’waro kayi kud’i wlh”

Bari kawai Alh”Allah yakai damo dai ga harawa”to amin dai”cewar Alh suna shek’ewa da dariya”

nikuwa nace ko suwaye wa’anan kuma??

zaune ammi da hindatu suke a parlour”hindatu nabata labarin mijinta suleman” yakusa dawowa nan da 3 weeks dg k’arin karatu”
kamar awasa taji ammi tace”. Allah yakaimu…

zaro ido hindatu tayi tace”.da gske ammi kece ke mgn ko kunnena ne?”nice hindatu”kinga ikon Allah ko?”sauk’i nata zuwa Ahankali”tun asuba bakina yabud’e ai”

gsky bara nakira yaya ammi basai najira yazo ba”tafad’a cikin murna tana rungume ammin”

Kibari suzo anjima shida Aysha “kai gsky ammi nasan baby zataji dad’i sosai”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button