Ni da Dr. SadeeqNOVELS

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 31-32

Tsakanunku da Aysha hindatu sai godiya”tunda na had’a ido da yarinyar nan naji ina k’aunar ta”ban tsinke da lamarin taba saida naga tayi kuka sbd tausayina.

hakane ammi bamuda bakin mata godiya”dukda itama da alama tana cikin halin k’unci na rayuwa”sbd mahaifinta itama yarasu”

ai nima kallo d’aya namata nasan tanada damuwa”kinsan wani abu ammi?”ammi na k’ok’arin mgn honorable lawal dake lab’e yana sauraronsu yaturo k’ofar” sbd ganin khaleefa zai shigo”kar yagansa alab’e”

khaleefa kuwa gun Aysha yazo”sbd jiya tunda yaganta yarasa nutsuwarsa”

Atare sukayi sallama da honorable lawal a parlourn”

Ammi ta amsa”khaleefa yana murmushi yace”. Alhmdllh! sauk’i yazo ammi “bari kawai khaleefa”cewar ammin tana kallon hanorable lawal”

Alh sannu da zuwa !yauwa”saukata kenan agarin”yafad’a yana zama kan kujera”

Hindatu ta gaishesa da khaleefa”sannan suka bar parlourn”

Honorable lawal ya kalli ammi yace”.Aysha yaushe kika sami lafiya??

mom fareesa🖊️

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button