Ni da Dr. SadeeqNOVELS

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 33-34

sosai ammi ke mamaki”ita gaba d’aya tunani takeyi tayaya ta amince ta auri wannan mutumin”

yasha yakawo magunguna abata”maimakon asamu sauk’i sai ciwo yakoma rikicewa”tunda Aysha tafara bata taimako tafara samun lafiya”gashi yanzun tashine kawai yarage mata tayi….

Aysha dakefa nake mgn”ina jinka”dg yaushe kika fara samun lafiya?”bazan iya ganewa ba”

Ai mlm dama yaturo aljannu su dinga shafa miki magani”su aljannun da kansu ko?”tafad’a tana mishi wani kallo”

sosai taga rashin gsky acikin idanuwansa”yanzun kud’in da sadeeq yatura maka nakeson sanin meye kayi dasu?”

Had’e rai yayi yace”.haba Aysha karkiga sbd kinfara samun lafiya kinemi ki wulak’antani”dama ai nasanar miki aljani za’a biya sumiki aiki”gashi kuma kinga abin yafarayi ko?”

sosai ammi ke nazarin kalamansa na rainin hankali”amma sai tayi shiru batace komaiba”

ganin tak’i mgn yasaka yamik’e tsaye zan fita kasuwa”Allah yatsare kawai tafad’a”

Dame dame za’a aiko??”bana buk’atar komai naka”okay yyi kyau”dg haka yafice dg parlourn”

gaban ammi nata fad’uwa tana tuna time d’in da sadeeq yak’i amincewa ta auri mutumin nan…..


suna shiga ciki,suka zauna gaban table d’in da bbu kowa agurin”

ma’aikaci guda ya iso gunsu”y’allabai meye kukeso?”d’auke kanta Aysha tayi ta sunkuyar”tunda take bata tab’a zuwa irin wa’annan guraren ba”

sholy meye zakici?”girgiza kanta kawai tayi tak’i mgn”d’aure fuska yayi yace”.da baki zakimun mgn”

Dan Allah nidai na k’oshi”shareta yyi yamusu order d’in atare”bayan mutumin yatafi ya kalleta”kinsan bansan musu ko?”Allah yabaka hak’uri”dan Allah dg nan muje gidan ammin?”tunda 12 tayi”yana k’ok’arin mgn wayarsa tayi ringing”

mik’a masa tayi sbd ganin hindatu ce takirashi”amsa yayi yana gallah mata harara”

murmushi tayi batace komaiba”baby yaya? yafad’a bayan yad’aga kiran”hindatu na murmushi tace”.dama yaya ga khaleefa nan yanaso zaiyi mgn da sholy”tsaki kawai dr sadeeq yayi yakashe wayar”

Ajiyewa yyi kan table d’in yanajin zafin khaleefa acikin zuciyarsa”yana tambayar kansa meyasa zaiji zafinsa?

kallon Aysha yayi dake k’ok’arin zaro nokia nata dake ringing”waye yakiraki?”anty hindatu ce”

cikin b’acin rai yamik’a mata hannunsa”bani wayar nan”ganin yadda ya had’e rai yasaka ta mik’a masa”

kashe wayar yyi baki d’aya ya ajiye agefensa”hakan kuma yayi daidai da an ajiye musu plate biyu”

kowane plate shak’e yake da chips da pepper soup”dr sadeeq beyiwa Aysha mgn ba yafara cin abincin sa yana turawa hindatu text message”

Ajiye wayar yyi yakalli Aysha daketa juya spoon”kuma yasan tabbas yunwa takeji”

Idan nagama bazanyi zaman jirankiba”garama kiyi hanzari kici abinci”

nanma shiru tayi batace komaiba” tanadai cin abincin”shine yarigata gamawa”

gurin biyan kud’i yaje yabiya”ita kuma ta d’auki wayarta ta kunna”tana mik’ewa tsaye”

Dg nesa yahangota tana latsa waya”k’arasowa yyi yace”.muje”dan Allah yaya sadeeq naje a adaidaita gidan ammin?”

Banza yamata yad’auki wayarsa yyi gaba”turo baki tayi tana hararar bayansa ta wuce”

suna fitowa waje”Aysha! Aysha!!taji anfad’a sau 2″abayanta”atare itada dr sadeeq suka juyo”

yaya abdul ne cikin nafef ya ajiye wasu”Aysha tayi murmushi tana k’ok’arin tafiya….ke meye haka?”ina zakije?”yaya abdul ne fa”

kina nufin jiranki zanyi saikin je kindawo kome?”

shiru tayi ta wuce gun abdul dake kallonsu”yana tunanin waye wancan had’add’an mutumin da suke tare”

Aysha me kikeyi anan?”tare da yaya sadeeq mukefa “ina wuni?”tamkar yatambayeta waye shi”amma sai kawai ya amsa gaisuwarta yana fad’in kwana 2 kin b’uya”kallon gefen da sukayi parking tayi”tnancewa lafiya qlau”taga dr sadeeq yashiga motarsa yajata atsiyace”

atsorace ta juyo suka had’a ido da Abdul”ina zakije kuma?”asibiti zanje”okay shigo muje”

dato ta amsa ta shiga gabanta nata fad’uwa”suna isowa tamasa godiya ta fita”

Dr sadeeq kuwa zuciyarsa zafi ta dinga masa”yashiga motarsa yajata atsiyace”yanajin haushin kansa na tsayawa da yayi” yana damuwa da tatsitsiyar yarinyar da in auren wuri yyi yama haifi kamarta.

 sbd ta rainashi, yahanata! amma tak'i bari"azatonta zai jirata kenan?"batakai wannan matsayin ba"

Cikin k’unar rai ya iso asibitin”tun kafin ya shiga office yakori mutum2″yakuma sha alwashin korarta zaiyi idan tazo”

yana tsaye a office nashi ta turo k’ofar ta shigo…..get out!I hate you! yafad’a ahasale”zaro ido tayi tace”.ni kuma yaya sadeeq”?niba yayanki bane”Inda kin d’aukeni amatsayin hakan” bazakiyi musu da umarni naba”

sbd haka ki koma gun wancan d’an k’auyen dakika shareni sbd shi”yafad’a cikin masifa”

yakake so nayine da raina?”bansaniba”bazaki fita kibani waje ba?”natsaneki banason ganinki”insha Allah nida asibitin nan har abada”
kamar yadda nasanar maka adole nake aiki sbd takurawar marik’ina”bayan haka bazaka ganni anan ba harka wulak’antani”tafad’a tana sakin kuka mecin rai ta juya ta fita da sauri.

Dr sadeeq kuwa Ida hawa dokin zuciya yayi”gaba d’aya yana cikin b’acin rai”atake yakori kusan mutum10 aranar”k’arfe d’aya daidai yabar asibitin”

Koda dr habib yazo office nashi yaji dalilinsa na korar mutum12 ayau”yasamu office d’in arufe……”

yana isowa gidan shashensa ya wuce yyi wanka da sallar azahar”zuciyarsa acunkushe take”fuskarsa bbu rahama acikinta”hakan kuma ba k’aramin kyawu yayi ba”

Cikin gidan yanufa sbd yaga jikin ammi”dan shi bai masan tafara mgn ba.

Ammin da hindatu ne kawai a parlourn”da alama Khaleefa yatafi gd”

yadda sukaga yashigo”hakan yatabbatar musu da cewa yana cikin b’acin rai”dama hindatu atsorace take dashi sbd text d’in daya turo mata d’azun.

yaya sannu da zuwa”kallo bata isheshiba ya zauna agefen ammi”

ABUBAKAR SADEEQ!da sauri yakalli ammi yana zaro ido with a very shock”murmushi tayi tace”. k’warai da gske nice ke mgn da bakina da ikon Allah”

Amma ta sanadin Aysha”Aysha tamun abinda bazan tab’a mantawa ba”konice na haifeta iya abinda zatamun kenan”

Ammi bangane ba”miye sholyn ta mikine???✍️

Comment kawai guys😊

mom fareesa🖊️

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button