Ni da Dr. SadeeqNOVELS
NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 35-36
saurin rik’e hannunta guda yyi…..wani irin mugun shock dr sadeeq yaji”cikin kasalalliyar murya yace”.my sholy miye haka?bakyason ganina ne kome?”
Turo baki tayi tana k’okarin k’wace hannunta”tana ta fisge fisge”ganin yak’i sakinta ta fashe da kuka tana jan hannun ta”
haba my sholy ninefa yaya sadeeq”jikinsa tafad’a ta fashe da kuka…..✍️
mom fareesa🖊️