Ni da Dr. SadeeqNOVELS

NI DA DR. SADEEQ Book 1, page 43-44

🅿️43&44

…..wani irin zafi zuciyar dr sadeeq keyi”sbd jin banzayen kalaman dr Abbas”amma sbd tsabar miskilancinsa sai bai nunaba ko afuska ba”

 saima yatab'e baki ya kalli Aysha yace".gatanan zaune agabanka ko yanzun zaka iya sanar mata"

murmushin dr Abbas yasaki yana kallon Aysha wacce tunda yafara mgn kanta na kallon wani wajen….sholy!dr Abbas yakira sunanta”

kaga nidai dan Allah bansaka ba sai anan”kuma tunda yaya sadeeq be amsa na kulaka ba to karabu dani mana” kona tara maka jama’a wlh”tafad’a tana turo baki”

my sholy karna koma jin kinyi mgn”kina jina?cewar dr sadeeq”sbd haushi yaji dr Abbas na sauraren muryarta.

Hmmm!biri yyi kama da mutum wlh”Inda nagodewa Allah bantab’a b’ata rayuwar wataba”awaje nake shakkiyancina!amma kai da alama in kuna office d’in nan Allah kad’ai yasan mekakewa y’ar mutan…..wata wawiyar zabura dr sadeeq yayi yadira gaban dr Abbas yana huci….

fisgo kwalar rigarsa yyi”cikin b’acin rai yace”.mekake nufi da wa’annan banzayen kalaman naka na rashin tarbiyya da wayo??”ka kuma fad’a agaban yarinya sbd zubda kai….dallah mlm kacikani”idan zaka iya k’watar kanka bissimilah”

Cewar dr sadeeq yana bin dr Abbas da wani irin mugun kallo”

yaya sadeeq dan Allah ka cikashi yaje kawai”bai kamata kuna manyaba kuna fad’a”cewar Aysha cikin damuwa.

Tsaki dr sadeeq yaja ya hankad’a dr Abbas”cikin b’acin rai yace”.nabaka 10minit kabarmun asibiti na”

sauran zance kabari dg ni sai kai”saika gayamun nabaka amsa amma” ba anan ba acikin jama’a”yafad’a yana zama”

tab’e baki dr Abbas yayi yace”.bbu komai zan bar maka asibitin ka”kaga zanfasa amsa sunan doctor”amma wlh saika san kamun wannan wulak’ancin agaban karuwarka”

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un!!Aysha ta fad’a tana dafe kanta…..dr sadeeq cikin fushi yyi k’okarin tashi”Aysha tayi saurin rik’e masa hannu tana girgiza kanta.alamar yabarshi”

tsaki dr Abbas yaja yafice dg office d’in da sauri”sbd yasan halin dr sadeeq aka tabashi bbu kyau.

Dr sadeeq kuwa zare hannunsa dg nata yyi da sauri sbd jinsa cikin wani bak’on yanayi”

Tana k’ok’arin mgn mukhatar yaturo k’ofar”yana rik’e da ledoji”aladabce yabawa dr sadeeq yajuya yafita.

Kayi hak’uri dan Allah yaya sadeeq”sannan zandena zuwa asibitin nan sbd masu yimana mummunan fassara”ko last week haka anty murja tasameni da zancen da ake fad’a akanmu”nidai nasan na amince dakai”kuma na d’auke ka amatsayin yayana.

narasa meyasa mutane bamuda adalcine?”my sholy yanzun sbd abinda aka fad’a zaki dena kasancewa dani?”

yafad’a yana tsareta da manyan idanuwansa”turo baki tayi tace”.to ai gara na dena zuwa”kawai sai naje gidan ammi naganka acan ko?

Hakan bemunba”karki manta nasanar miki next week zamuje batsari ko?”

Hakane kuma”okay idan kuma kika dena zuwa zanfasa kaiki”nidai bama wannan ba “dan Allah karka koma kulashi yaya sadeeq”shikenan my sholy”

Tashi tsaye tayi tana cewa bara na had’a maka tea”tafad’a tana wucewa agun kayan datake had’a masa coffee”

yana zaune yanata kallonta ta k’asan ido harta idar”yarasa meyasa takejin tana burgesa”yakejin tausayinsa kuma sosai…

“tazo agabansa ta duk’a ta ajiye masa”ina naki ke?”nafayi break fast”mekikaci?cake da lemo”dake a fridge”hmmm!yakamata kici wannan tunda yaune period naki zaizo ko?”

Yah salam !ta furta cikin ranta”wai meyasa mutumin nan beda kunya?”wato yasamun ido yana gane watana”

Tab’e baki yayi yace”zoki zauna idan kingama zancen zuci”ni bbu ruwana dakai tunda kana sani jin kunya”

Okay to zomu b’ata”nok’e kafad’arta tayi tana murmushi”bakyaso mu b’ata my sholy?”uhmm!nima haka.

To yanzun kayi break fast d’in muje na rakaka kayi wanka ko?”da gske ?”Eh mana”yauwa tawan”yafad’a yana kurb’an tea d’in”yazaro take away guda yafaracin chips”yyinda Aysha ke zaune kan kujera tana latsa wayar sa”

bbu me mgn”yana break fast yana latsa laptop”sunjima ahaka “kafin ya idar”yad’ago kansa suka had’a ido”kin amince muje yau nasiyamiki waya my sholy?”

Eh yaya sadeeq amma bamai tsada ba dan Allah”okay yafad’a yana k’ok’arin tashi tsaye”hakan yayi daidai da shigowar dr habib”

Aysha na ganinsa ta gaishesa ta fita”dr sadeeq na k’ok’arin tsayar da ita”dr habib yace”.abokina gunka nazo muyi mgn”kabarta kawai idan mungama ta shigo.

Fuska bbu walwala dr sadeeq yace”.indai maganar tashafi Abbas ne to banaso”yafad’a cikin k’unar rai”

Akanshine abokina”be kamata sbd mace kuyi hakaba”macen ma yarinya k’arama….kaga banason doguwar mgn fitama zanyi”sanin kankane abbas ba mutumin kirki bane”to akanme zaimun wata banzar fassara game da sholy”koda gske beda matsala wlh bazan barshi da itaba”balle yanada matsala”yazo yanamun hauka agaban yarinya…..yasanar masa komai”

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un!gsky be kyautaba”kuma be fad’amun hakan ba”

Tab’e baki yayi yace”.in bacin sholy tabani hak’uri wlh daya gane kiransa”

dr habib na dariya yace”.idan nafahimceka abokina kaima kana son…kaga dan Allah karka had’amun zafi biyu mana”

Uhmmm babu komai zakazo da maganar wataran”amma ashawarance be kamata sbd wannan abunba”har yabar asibiti”

banza dr sadeeq yamasa yad’auki abinda yake da buk’ata”yanufi k’ofa”ganin haka shima dr habib yabi bayansa”

Aysha na zaune tayi zurfi atunani”sbd adaren jiya tayi mafarkin abbanta”mafarki kuma ba me kyau ba.

K’amshin turarensa taji yadaki hancin ta”ta d’ago kanta da sauri suka had’a ido”k’asa tayi da kanta”

Tashi muje zaman me kikeyi kina tunani haka?”yafad’a stiil idanuwansa akanta”

Dr habib da murtala nabinsu da kallo kamar TV”

tashi tsaye tayi tace”.bbu komai”kawo na rik’e maka wannan”tafad’a tana amsar brieaf case nashi”yabi bayan ta suka fice.

My sholy sai munje kin rakani anmun aski"d'ago kanta tayi tana cewa ".nima abinda da zance maka kenan"amma harda gyaran fuska ko?"kinaso amun hardashine? Eh mana"kuma ni bakayi zancen zuwana saloon d'in ba"

karkimun kuka sarkin rigima”muje na kaiki”dama Inda akemun aski akwai shagon saloon wajen”

Dato ta amsa”kafin tace”.zakayi kyau idan akamaka gyaran fuska”duk kyawuna ai bankaiki ba”uhmm kawai tafad’a”suna fira har suka iso gurin”

kasancewar da manta a jaka”bbu b’ata time ta shiga gurin bayan dr sadeeq sunyi mgn da wacce keyi yabiya”

shikuwa yawuce akamishi aski”sai gurin 12:11 pm suka iso gidan ammi”dr sadeeq na tsokanarta da cewa saita bud’e masa gashin yagani yyi kyau”ita kuma tak’iya”

suna fitowa dg motar atare suka nufi main parlour na gidan”

Ammi da honorable lawal ne kawai zaune a parlourn”yanaso yasamu yamata dubara ya amshi 3 million”Aysha tayi sallama cikin parlourn cikin siririyar muryata”honorable lawal yad’ago kansa yana kallonta…..wani irin mugun bugawa k’irjin sa yyi sbd had’a ido da yayi da Aysha”yarinyar da last 5month idi yabasa ita ta bishi hotel”ta tara mishi jama’a ta gudo”

Aysha kuwa batama lura dashiba”sai bayan tagaishe da ammi”ta d’ago kanta da nufin ta gaishesa”kasancewar batasan ammi nada aure ba”kuma basu tab’a had’uwa da honorable lawal ba agidan sai yau.

Dr sadeeq dake k’ok’arin zama yana cewa ammi sannu da gida”yaga Aysha ta mik’e atsorace tana nuna honorable lawal da hannu.

yaya sadeeq wanene wannan?miye matsayinsa anan gidan dan Allah?? tafad’a tana ja da baya atsorace….

Honorable lawal ya….✍️😳🤔akwai k’ura agaba

mom fareesa🖊️

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button