NOOR AL HAYAT COMPLETEUncategorized

NOOR AL HAYAT 71-80

dake kallonsu Aliyu yayi ta sunkuyar da kanta da sauri, yace “Good morning” ta ce “Morning” xagawa yayi ta bi bayansa ya bude motar ta shiga ya mika mata 

Shureim ta xaunar da shi gefenta sanann ya rufe motar ya xaga ya shiga maxaunin driver, driving din some minutes yayi suka isa airport yyi parking waje duk 

suka fito, Daukar Shureim yayi da damuwa yana kallonta yace “Iman kin bari sanyi ya kama sa da yawa fa” ta kalli Shureim dake tari, sauke idonta tayi tace 

“And I am very cautious about that, Ni ma ban san yanda aka yi ba” yace “ko yana shan ruwa me sanyi ne?” Ta girgixa masa kai tace “A’a” Ganin yanda yake 

tarin tace “Ka ajiye sa kar ya maka amai a jiki” Bata rufe baki ba ya kwarara masa aman shayin da ya sha a jikinsa, Aliyu ya dinga shafa masa bayansa yana 

masa sannu, da damuwa khadijah tace “Toh ina xa mu samu ruwa yanxu, gashi ya bata maka jikin ka” Aliyu na kallon direction da motarsa yake yace “I think I 

have table water a mota” tace “Toh bani makullin in dauko” mika mata makullin yayi ta koma motar da sauri, ba a dau lkci ba ta dawo da ruwan ta mika masa ya 

karba, ya sauke Shureim ya ciro handkerchief dinsa ya shiga goge masa bakinsa da jikinsa da ya bata, tana kallonsa tace “Baxa ka wanke masa bakin da ruwan 

ba?” Yace “Noo, akwai sanyi…” yana gamawa ya mike ya shiga kokarin cire sweatern jikinsa, ganin goran ruwan hannunsa ta xaga bayansa a hankali ta taimaka 

masa ta cire sweatern, sai ta ganta yar karama kusa da shi don ya fi ta tsayi sosai, lkci daya ya juyo yana kallonta, ta sauke idonta ta saita wajen aman a 

sweatern ba tare da ta kallesa ba tace “Xuba min ruwan” yace “But it will be very chill kawo in wanke” tace “A’a ni ka xuba min” bude ruwan yayi ya shiga 

xuba mata tana wanke wajen har ta gama ta shiga kakkabe sweatern, da sauri ya sake ruwan hannunsa ya nufi gun Shureim ganin yanda ya jingina da wani mota, 

he looks so sick, ya daukesa ya rungumesa yace “Sorry son” Khadijah na kallonsu a hankali tace “Toh kar yaje yana min amai a jirgi” Aliyu ya juyo yana 

kallonta yace “Noo baxai yi ba, mu je in siya masa drugs mu dawo yanxu” daga haka ya fara tafiya ta bi bayansa. Sai da ta fara shiga motar sannan ya xaga ya 

mika mata Shureim ya rufe motar ya dawo ya shiga maxaunin driver ya tada motar, drugs ya siya masa na mura da xaxxabi, bayan yyi reversing motar murya can 

kasa yace “Can I accompany you two Iman, because of his condition, I will postpone my schedules for today…” Khadijah da ke rungume da Shureim tayi shiru 

bata ce komai ba, ganin ya dau hanyar airport ta kallesa a hankli tace “Ai baka shirya ba, you can’t just go without preparation” yace “I will only drive 

home yanxu inyi dropping motar, mu dawo airport and make the traveling process” Tace “Toh amma ai su Mumy ba su sani ba” ya kalleta a hankli yace “I will 

explain to her, she will understand” khadijah ta d’an yi shiru, can tace “Toh shkkn” gida ya nufa yayi parking a waje yace “Kilan baki shirya shiga ku gaisa 

da Mumy ba, beside it’s too early, let get a taxi sai ku shiga ku jirani saboda sanyi” ita dai bata ce komai ba ya fita ya tsayar masu da taxi bayan ya fada 

masa xai d’an jira sa ya shiga gida ya fito, kayansu ya fara transferring xuwa taxin sannan ya xaga ya bude motarsa Khadijah ta fito ta shiga taxin, ya dau 

ledan maganin Shureim ya bata ta amsa, ya shiga motarsa ya shiga gidan yyi parking. Bayan few minutes ya fito ya hau taxin suka wuce airport, sai kusan 

karfe tara jirgin su ya tashi. Aliyu na kallon ladyn dake kusa da Khadijah bayan sun yi boarding plane din xai yi magana ta gane abinda yake nufi, tace “Ohk 

then” daga haka ta koma seat dinsa ya xauna wajenta yana rike da shureim ya kalli Khadijah da ta lumshe ido yace “Ke kin ci abinci kafin ku fito?” Ta bude 

ido tana kallonsa ta gyara xamanta tace “Na sha shayi” Bai sake cewa komai ba, bayan wani lkcn Shureim yayi bacci yana rungume da shi, da farko kawai lumshe 

ido tayi ita ma, amma after sometimes bacci ya dauketa, kallonta kawai Aliyu yake, ko ba a fada masa ba yasan she is disturb, there is something eating her 

but he won’t even dare ask what it is, ya lumshe ido tuna farkon ranan da aka fara kawo khadijah aiki gidansu da yanda ta dinga kallon TV bata ma san abinda 

ake ce mata ba, lkcn da ta taka masa kafa xata kitchen and how she said she is sorry, tun daga sannan dama yasan kaddara ce ya kawota gidansu, bude ido yayi 

a hankali ya sake kallonta, Khadijah is just beautiful in many ways….  A hankali ya sauke idonsa kan Shureim ya ga babu abinda ya dauko nata sai pink 

coloured lips, kanta ya ji a shoulder dinsa, ya daga kai yana kallonta, bacci take me nauyi, bai taba ta ba kuma bai tasheta ba ya bar ta a haka. Sai kusan 

magrib suka sauka Abuja a Nigeria,wani flight din suka sake boarding xuwa kaduna, Adai daita sahu ya kawo su har kofar gidan Umma, Aliyu ya fito Aliyu yana 

dauke da Shureim, ita ma fito ya dauko mata jakarta ya mika mata ta amsa yace “Ki kai ciki sai ki dawo ki amshe sa” ba musu ta wuce ciki 

yana kallon mai napep din yace “Kayi hakuri xaka kai ni Gra yanxu” Bayan wani lkci khadijah ta fito ya isa gabanta ya mika mata yaron dake bacci ta karbesa 

tana kallonsa tace “Mun gode sosai” d’an murmushi kawai yayi, can yace “Idan ya ci abinci sai ki basa magungunan sa” tace “Toh” yace “Alryt xan wuce gida a 

gayar min da Umma” daga haka ya shiga adai daita, mai adaidaitan ya ja suka bar wajen ta bi su da kallo, juyawa tayi a sanyaye xata shiga gida suka kusa cin 

karo da Nanny da ta amshi Shureim hannunta suka wuce ciki, ruwan xafi Nanny ta hada masu bayi, ta ma Shureim wanka sannan khadijah ta shiga, Umma na ba 

Shureim abinci ta fito, Umma ta kalleta tace “Ni nasan sai sanyi ya kama yaron nan kawai salon ki ja masa kika tafi da shi tunda kin san lkcn sanyi ne” 

khadijah bata ce komai ba sai murmushi da tayi…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button