NOOR AL HAYAT 71-80

Yace “Uhm sure” tayi murmushi tace “Toh shikenan yaushe xaka taho?” Yace “After I am done with what I am doing, may be in the afternoon” tace “Toh Allah ya
kai mu” Yace “Ameen, bye dear” daga haka ya katse wayar, fita tayi daga kitchen din don dama sun yi breakfast da Shureim. Karfe Sha daya ta shirya tare da
Shureim suka fita don yin shopping, sun fito daga shopping mall wayarta dake jakarta ya fara ring, ta ajiye kayan hannunta ta bude jakar ta ciro wayar,
number Aliyu ta gani, ta d’an yi jim kafin ta daga, shi yayi mata sallama ta amsa tayi shiru, yace “Ya kike Iman” tace “Lafiya lau” yace “Ya Shureim?” Tace
“He is fine” yace “Maa Sha Allah” shiru tayi bata ce komai ba, bayan few seconds yace “Xan tafi Nigeria later, you need anything?” Tace “As in?” Yace “I
mean ko kina bukatar wani abu daga Nigeria?” Tace “Nothing” a hankali yace “Ohk can I go with Shureim plss” wani kallo ta shiga yi kamar yana gabanta tace
“Beg your pardon?” D’an murmushi yayi kafin yace “Ranan litinin xa mu dawo Iman, daurin auren Neighbor din ki xan je, it’s tomorrow, so we will be back
Monday morning” Shiru Khadijah tayi tana son apprehending abinda Aliyu ya ce mata, a hankali yace “Hello, are you there Iman?” Ta dake tace “Waye Neighbor
dina?” Da kamar baxai ce mata komai ba sai kuma yace “Dr Ayman”
Khadijah na rike da hannun Shureim suka fito waje, tun daga nesa Aliyu dake cikin motar ke kallonta, har suka iso kusa da motar ya fito, ko ba a fadi masa
ba yasan tayi kuka, kuma gaba daya a sanyaye take, ya duka yana kallon Shureim a hankali yace “How are you” Shureim yyi masa murmushi yace “Fine, good
afternoon uncle” shafa kansa yyi ya mike ya kalli Khadijah yace “Thank you Iman” jakar Shureim ta mika masa ya karba ya sa bayan mota sannan yana rike da
hannunsa ya xaga ya sa shi gaban motar ya dawo, ya bude maxaunin driver ya shiga, sae a sannan Khadijah ta juya ta koma ciki ko sallama bata yi da yaron
nata ba, har cikin ranta take jin tsanar khaleel ynxu kam, ta ji ko ganinsa ma bata son kara yi a rayuwarta, bedroom ta wuce ta kwanta, lkci daya ta mike da
sauri tunawa da tayi Sudais yace xai xo da rana, ta fita xuwa kitchen don daura masa ruwan Lipton, ta xuba kayan kamshi sosai a ciki, sake gyara gidan tayi
tana juye ruwan Lipton a flask ta ji wayarta na ring ta fito parlor ta dau wayar, dagawa tayi ta kai kunne tace “Ina yini barrister?” Yace “Alhmdllh, ki
turo min address Amira” tace “Toh” katse wayar tayi ta tura masa street da house number ta text message, ta ajiye wayar taje ta ci gaba da abinda take, few
minutes later Sudais ya kirata yace yana waje, ta sa hijab ta fito, Tsaye ta gansa jikin mota cikin shigar da ta lura ya fi so, wato na suit, har ta iso
kusa da shi idonta na kan sa, kamar yanda shi ma yake kallonta, yayi murmushin sa mai kyau yace “Kyau kike karawa idan kika xo Uk kenan” Tayi murmushi ta
sunkuyar da kanta, a hankali tace “Sannu da xuwa” yace “Yauwa sannu, ke daya ce cikin katon gidan nan?” Ta girgixa kai tana murmushi tace “A’a bani kadai
bace, mu shiga ciki Barrister” Yace “Do I have to Amira?” Tace “Why not?” Daga haka ta juya ta fara tafiya, ya bi ta da kallo kafin ya bi bayanta, yana
shiga cikin gidan ganin fararen kujeru da table a bangaren flat dinta karkashin wani shade yace “That’s all, I will prefer staying outside” daga haka ya
nufi wajen ya xauna ta tsaya tana kallonsa, bata fuska tayi tace “Barrister mu shiga ciki mana kaga fa akwai sanyi wajen…” Yace “Ke dai kike jin sanyin,
just get me my tea sai ki yi wucewar ki ciki tunda kina jin sanyi” murmushi tayi ta wuce ciki sai ga ta ta fito da tray mai dauke da karamin flask da plate
din cake” ajiye masa tayi ta ja kujera ta xauna tana dubansa tace “But me yasa baka son shiga ciki Barrister?” Ya bude plate din ya dau cake daya yace “What
did you mean?” Ta xaro ido tace “But is there anything wrong with going inside?” Shiru yyi yana kallonta, can ta wara ido da sauri tace “Ohh yes you are
right Barrister” sai kuma tayi murmushi, murmushin yayi shima ya kai cake din baki, a hankali tace “But…. Seven years back….” Sai kuma tayi shiru,
kallonta ya dinga yi kafin yace “Don’t forget you where sick and pregnant then, I have no choice….” shiru tayi a sanyaye tana kallonsa, ya buda ido sosai
yace “Wait… Ina Shureim din?” Ta sauke idonta daga kallonsa, cikin sanyin murya tace “Sun tafi Nigeria da Aliyu” da mamaki yace “Wani Aliyun?” Bata ce
komai ba na few seconds kafin daga karshe tace “Aliyu dai” Sudais ya ajiye sauran cake din hannunsa yace “is he also in Uk?” Kai ta gyada masa, Bai iya ya
sake cewa komai ba, bayan wani lkci a hankali yace “Kuna haduwa da shi kenan?” Ta sauke idonta daga kallonsa tace “Sometimes in school” Sudais bai sake cewa
komai ba ya fiddo wayarsa dake ring ya daga ya kai kunne, tana ta kallonsa har ya gama wayar sanann ta sunkuyar da kanta, ya ajiye wayarsa in a very low
tone yace “Amira?” A hankali ita ma tace “Na’am” yace “I don’t want to deprive you of anything you wish for ur self, be frank plss Amira ki fada min
gaskiya, did you want to go back to the father of ur kid?” Kallonsa ta dinga yi da wani expression, cike da karfin hali tace “Ban gane ba Barrister” Dago
kai yyi yana kallon eye balls dinta yace “I mean, kina da ra’ayin komawa gun Aliyu ku yi aure ne?” Ta fashe masa da kuka tace “Anybody can say this but not
you barrister, kai me tuna min irin wahalar rayuwar da na sha ta dalilin Aliyu ne, you witnessed everything, ko kuma ince tare muka sha wahalar barrister
coz all those time you where by my side, Aliyu raped me without mercy har yau memory din na kai na very fresh, scene din na ido na, bayan faruwar hakan ya
canxa min a gidan ya daina ma amsa gaisuwata ya daina xama duk inda nake, daga karshe he sent me away without thinking twice, with huge sum of money bayan
yasan bani da kowa, Bai yi tunanin ko xan gane gida ko baxan gane ba” kuka take sosai, Sudais ya jinginar da kansa da kujera ya lumshe ido ya kasa cewa
komai, Tana ci gaba da kuka tace “Har yau ni ban ga wani prove that will convince me that ba da gangan Aliyu yayi min abinda ya min ba, ban ga prove da xan
yarda cewar ba da gangan yayi raping dina ba, fine… Mahaifiyarsa cewa tayi it’s a set up, did she have any choice? Dole ta kare d’an ta, an taba set up da
rape dama?? Wllh dalilin marigayin yaro na nake raga ma Aliyu har nake kulasa naji kuma xan iya xumunci da shi albarkacin yaran dake tsakaninmu, of recent I
dreamt of my little boy telling me to forgive his dad, so why will I not forgive him, nasan ya cuce ni ya bata min rayuwa but he gave me happiness at the
same time… My boys” hade kanta tayi da table tana kuka sosai, Sudais ya bude idanuwansa yana kallonta cike da tausayin ta, cikin sanyin murya yace “Am
sorry Amira, you misunderstood me, I know ur pain but…” Ta dago hawaye na sakko mata tace “But what?” Yyi kasa da murya pleadingly yace “I am sorry plss”
kin cewa komai tayi, yace “Kin hakura?” A hankali ta gyada masa kai, ya lumshe ido ya bude yace “Nagode dear, do you have any plans for our wedding?” Ring