NOOR AL HAYAT 71-80

Ammin su Safeenah, gaba daya hankalinta yayi kan Shureim sanin sun tashi amma ta rasa me yasa ta kasa masu sallama ta wuce, wayar ta ne yyi ring ta kalli
Deejah dake kusa da ita tayi excusing kanta ta fita, kasa daukar wayar tayi duk jikinta yayi sanyi, gaba daya ta mance ita yake jira, ganin xai tsinke ta
dauka daga karshe ta kai kunne a hankali tayi masa sallama, amsawa yayi yace “Uhnn it seems…. Amira ni kadai nake hauka na koh?” Da damuwa tace “Am very
sorry barrister, I wanted calling you na mance, but kasan me duk wanda kaga ya maka kyau Wallahi ina so, I want ur choice” jin yayi shiru a hankali tace “Ka
yi shiru barrister” yace “Ohk then…” Marairaicewa tayi tace “You are still angry koh?” Yace “Sure” tace “But nace fa kayi hakuri” yace “Amira if I am
important to you baxa ki ce kin manta ba, am still in dubai because of you but kuma kice min kin mance” jikinta yayi sanyi tace “Don Allah kayi hakuri…”
Yace “Nayi” daga haka yayi mata sallama ya katse wayarsa, tana ta tsaye duk bata ji dadi ba don tasan bata kyauta masa ba aka shigo gidan da mota, bin motar
tayi da kallo har yayi parking ya fito, kallonta ya dinga yi sai kuma ya karaso inda take yace “Iman, when did you come?” Tace “Yanxu” yace “Good evening”
tace “Same, pls kace ma su mumy na tafi Shureim yana schl har yanxu” ya kalli agogon wrist dinsa yace “Har yanxu? This is after 4” tace “Na xo sallama da su
Safeenah ne” ya kara kallon agogo yace “Ohk to mu je ki daukesa in kai ku gida dama airport xan kai su…” Tace “A’a don’t worry ka kai su airport din,
tnxx” daga haka ta juya ta fita gidan, tana isa makarantar su Shureim ya samu an xo an daukesa, wucewa gida tayi, tana bedroom ta cire kaya ta daura towel
xata shiga wanka aka bude kofa da sauri ta juya shureim ya shigo da sallama ya wara ido yace “Anty yau ma na riga ki dawo wa” Tace “Wa ya dawo da kai?” Yace
“Uncle mana” jawosa tayi ta xauna gefen gado tace “Da kuka dawo mai Antyn dake gidan tace maka?” Yace “Nothing, she only gave me food with juice, shine
yanxu tace in xo in cire uniform” Khadijah ta tabe baki tace “Shi uncle din me yake?” Ya buda ido yace “Yana daki…” Ta kuma tabe baki ta cire masa uniform
dinsa ta fara yi masa wanka tasa yayi alwala suka fito ta shirya sa sannan tace yayi sallah, wanka ta shiga tayi ta fito ita ma ta shirya, Shureim na
assignment dinsa kan gado ta dau wayarta, text ta shiga rubuta ma Barrister na ban hakuri tana gama rubutun ta tura masa, dai dai nan aka danna bell ta mike
ta dau gyalenta ta fita.
Khadijah na kwance bedroom dinta waya kare kunnenta tana sauraren Umma dake mata magana, bayan wani lkci ta turo baki a hankali tace “Umma ni ce masa nayi
ko wanne, I don’t have choice…” daga daya bangaren Umma tayi murmushi tace “You know ur problem Khadijah?” Khadijah ta girgixa kai a hankali kamar tana
ganinta, Umma tace “Kin ki kwantar da hankalin ki to know what’s best for you, sure ni na san kina son khaleel but he is married kin sani, me yasa har yanxu
xuciyar ki ke yaudarar ki?” da mamaki Khadijah ta dinga sauraren Umma, can dai tace “Umma how did u knw he is married?” Umma tace “Ya xo gida ranan
Saturday, he told me about his wedding” Khadijah taji hawaye ya taho mata ta kasa cewa komai, Umma tace “Ke da bakin ki kika ce masa barrister… to don me
kuma baxa ki kwantar da hankalin ki da Barristern ba, it’s not as if Khaleel isn’t good, but I think barrister Aliyu is the best for you, Kuma khaleel daga
aure ai baxai fara xancen auren ki ba kuma, Khadijah as a mother nake gaya maki ki kwantar da hankalinki ki ba barrister chance you won’t regret it, idan
kuma kinga khaleel din ke xuciyar ki to sai ki tanadi kalaman da xaki gaya ma barrister but count me out kar ma ki nuna masa na san komai” Hawaye na sakko
mata cikin sanyin tace “Ni ai ban ce ban yarda da barrister ba Umma, his wife is my greatest fear Umma lkcn a clinic da Sudais bai da lafiya I didn’t tell
you she called and warned me to stay away from her husband” Sake baki Umma tayi tace “Ehh lallai Khadijah da alamar rako mata kika yi, ita kishiyar xaki
fara tsoro tun baki shiga gidan ba, ita kishiyar Khadijah?” Turo baki tayi tace “Umma ni ba tsoronta nake ba kawai dai tashin hankali ne bana so, I don’t
want anything that will make me sad” Umma tace “Toh ai ba gida daya xa ku xauna ba” Khadijah tayi shiru bata ce komai ba, cikin kwantar da hankali Umma tace
“Kiyi ta addu’a daughter, Allah ya maki xabi mafi alkhairi” a hankali Khadijah tace “Ameen” Umma tace “And one more thing Khadijah in har ke a tunanin ki
saboda kawai Barrister Aliyu ya taimake ki a rayuwa kike son aurensa to pay him back toh gaskiya you are making a mistake kuma kin cucesa kin cuce kan ki
indai sabida haka kika amince da aurensa” Hawaye Khadijah ya dinga yi sosai duk jikinta yayi sanyi, cike da karfin hali tace “Umma ba haka bane” Umma tace
“Are you sure Khadijah” tana gyada kai da kyar tace “Ehh” Umma tace “Toh am happy to here that, ke dai kiyi ta addu’a kawai, and make sure yanxu ki kirasa
ki ce masa ga wanda kika fi so a akwatunan” Khadijah na share idonta tayi kasa da murya tace “Wanda kika ce ya fi koh?” Umma tace “Ehh” A hankali tace “To
bari in kirasa yanxu nagode Ummata” Umma tace “Welcm dear, Shureim yayi bacci koh?” Kai ta gyada tace “Ehh yayi but kamar yana son yin mura fa Umma, his
voice is even cracky” Umma tace “Wannan kuma ke kika sani, least I forget nasan halin ki Khadijah tsakanin ki da matar khaleel mutunci kada kiyi amfani da
cewa kina son mijinta ki dinga daure mata nasan ba hankali ya ishe ki ba” turo baki Khadijah tayi tace “Umma ni da ma mun kusa hutu in taho gida abuna ina
ruwana da su” Umma tace “Khaleel dai ba abun walakanci bane a gun ki, though baku dade da sanin juna ba but he is always there for you, kuma duk da yasan ke
wacece ya nuna yana son ki yana yaran ki, am reminding of all this ne don naga kamar kina da saurin mance alkhairi, dubi fa mahaifiyar Aliyu ba don nayi da
gaske da ke ba ita ma ba raga mata xaki yi ba” jikin Khadijah yayi sanyi sosai, Umma tace “Sai da safe” daga haka ta katse wayarta, Khadijah tayi lamo kan
gado, can ta bude idonta a hankali ta shiga kiran barrister a sanyaye, bayan sun gaisa a hankali tace “Barrister ka fara bacci ne?” yace “Noo ina wani aiki
ne, how r you?” Tace “Lafiya lau, I now have a choice my barrister” Ya d’an buda ido yace “Really?” Tana murmushi tace “Sure” yace “Then which is ur
choice?” Ta langwabar da kai tace “Ka hau Whatsapp in nuna maka yanxu” yace “Ohk then” daga haka ta katse wayar, bayan ta nuna masa akwatin da take so tayi
masa text din sai da safe, daga haka ta kwanta nan da nan bacci ya dauketa. washegari da safe Khadijah na sa ma Shureim shoes dinsa na makaranta aka danna
bell, ta kalli kofar kafin ta mike ta dau jakarsa ta goya masa a baya ta dau lunchbox dinsa tana rike da shi ta nufi kofar ta bude, khaleel ne tsaye bakin
kofar, bai yarda ya kalleta ba yana kallon Shureim da murmushin sa mai kyau yace “How are you son?” Shureim yace “Good morning uncle” khaleel ya duka ya
kamo hannunsa yace “The morning isn’t good son, cold everywhere…” dariya Shureim yayi da ya bayyana white set of teeth dinsa, Khaleel yyi murmushi yana