Mamuhgee 26
Dawowar mum Na’ima yasa takoma dawowa gida yanda ta Saba gashi dama kwanakin wunin a waje na Dole ne sbd Bata wani sabawa kanta da yawo sosaiba gashi gabaki daya ta Rasa asalin kuzarinta na zamtowarta budurwa duk ba Wanda yasan hakan,
Mum Na’ima itama kwana biyu dayake tana cikin farin ciki sosai Haka suka ringa yawon shoppings Dan kudi tasake karba daga gurin A Abdoul sbd wannan karon ba dashiba Turaki yaje Nigeria wani aiki ya tsaya Yi,
Sosai Laylah itama ta qaro kayan sawarta dasu handbags da tarin takarma da kayan turare dukda tanadasu har wainda batai amfani dasu ba Amma Haka taqara lodo wasu gashi suna Shirin zuwa Florida wani program na wata daya.
Kwana biyun tasakewarta tareda manta komai tunda Abban ma bayanan,
Daga kitchen ta fito sanye da doguwar Riga har qasa ta sallarta data fito bayan Gama sallarta batareda ta tube rigarba sbd gajeran wandone a jikinta da farar armless top.,
Abincin dare suka Gama Wanda yau harda ita akai aikin Dan Dama idan tana gida Bata komai itace ma Mai abincin wasu lokutan,
Bedroom dinta ta nufa tafara zare doguwar rigarta kafin ta nufi toilet tayo wanka tana fitowa tafarayin sallar ishai tagama ta saka Riga da wandon Enamor na bacci masu Dan kauri red color sai hular rigar data janyo ta rufe gashinta dayake zuba sheqi a daure da black band.
Wayartace kawai a hannunta ta nufi dining room hankalinta nakan wayar tana duba saqon Sofia fuskarta daukeda murmushi harta qaraso tana kokarin zama ta aje wayar tareda dagowa ta sbd qamshin dataji yakamata dakin cin abincin idonta ya sauka Kan kyakkyawar fuskarsa datai wani irin fresh gashin kansa ya kwanta sai sheqi yakeyi yana sanye cikin fararen Kaya tas bayan slippers dinsa dake baqaqe hatta Dan qaramin Rolex watch din Dake hannunsa fari ne Bai dagoba abinci yakeci cikin nutsuwa da kamewa
Ahankali ta dauke idanuwansa daga kansa bugun zuciyarta na neman sauyawa ta waiwaya gefen Ms Na’ima dake zaune tana kokarin fara cin abincin cikin wata Kuwait gown Brown sai shining na stones ke tashi fuskar fes da kwalliya alamar tasan da dawowar Turakin yau ta sauke idanuwanta qasa ahankali batada damar juyawa Dan Haka taqarasa zaunawa a natse cikin girmamawa tace”
Ina barka da dawowa Abba.
Ruwa yadauka yafara Sha kafin ya aje ya dago cikin nutsuwa da kamewa yayi Mata kallo daya da idanuwansa dasuka kusa sanyata zuba macaroni din data debo a serving spoon cikin cup din juice,
Yauwa barka ya school?
Alhmdlh ta furta batareda ta dagoba.
Cin abincin sukeyi kowa cikin nutsuwa da Sanyi
Itace tafara gamawa tana kokarin tashi tsaye ta saci kallonsa taga gabaki daya hankalinsa Yana Kan abinci dayake ci a natse ba wani garaje.
Tana barin dakin cin abincin ya dago fararen idanuwansa ya kalli kofar data fice kafin yaci gaba da cin nasa abincin,
Bayan Gama cin abincinsu sama ya Haye Kai tsaye Ms Na’ima kuwa dakinta Takoma sbd bacci takeji yau bazata Kai Masa firaba gashi Daman idan yayi tafiya ba’a damunsa sbd Yana buqatan hutawanda gajiya.
Itama tana komawa dakinta ta aje wayarta bakin gado tareda zaunawa Kan kujera tana rintse ido tahau sauke ajiyar zuciya da sauke numfashi ajere tana sake tunatar da kanta Babu wani abun,shi din abbantane uban riqonta,mijin mum dinta Dan gashinan shima bataga alamarma ya tuna wani abin daya faruba ya manta komai tas,
Da Haka ta sake bawa kanta damar manta komai ta tashi tayo brush tadawo tayi cleansing fuskarta ta kwanta tareda daukan wayarta tafara chatting hankalinta kwance.
Washe gari qarfe goma ta shirya ta fito zuwa school sanyeda Riga da wandon Armani’s na Mata black ta Sanya wasu wedges takarmi masu tudu na Versace bayan wani irin qamshi Mai dadin gaske Babu abinda take ga fuskarta Dake glowing tana sanyeda sun glasses na Vincent Chase daya qarawa fuskarta kyau.
Kai tsaye kitchen ta nufa ta dauko fresh milk Tasha da cake ta fito riqeda Apple daya a hannunta ta nufi dakin Mum Na’ima Dake bacci har lokacin tayi Mata Ina Good morning ta fito…
A harabar gidan tana fitowa ta nufi motarta tana kokarin Shiga saiga A Abdoul yashigo da motar Turakin
Da alama Kuma Turakin n ciki sun dawo wani guri dasuka tafi tunda uwar Safiya.
Kallonta yayi daga Samanta zuwa qasa ya tsaida kallonsa kan bakinta dake sanyeda wani nude colour lipstick
Ya dauke Kai a natse tareda cigaba da wayar dayake amsa itama fadawa motarta tayi tada taja tabar gidan.
Tana sane tayi zamanta gidansu Sofia saidataci abincin dare kafin tadawo Kuma mum Na’ima Bata wani damu da saka ido ko takurawaba shiyasa duk abinda Laylah tayi ita agurinta ba matsalarta bane idanma lalacewa tayi matuqar bazatai shaye shaye ba komaima daidaine.
Wanka tayi tasaka kayan bacci tayi kwanciyarta sbd gobene kawai ba ranar tafiyarsu ba gashi Dole zata fadawa Abban Dan ita mum Na’ima tuni ta sanar da ita tafiyar tasan komai shine Bata saniba ko mum din ta sanar Masa Dan Anama buqatar signing dinsa a takardun tafiyarta sune takeson sanar Masa takuma basa ya Sanya hannu.
Washe gari ba zuwa school sbd shirye shiyen tafiyarta kimono ta Dora Kan silky kayan baccin Dake jikinta ta fito da takardun a hannunta ta tafi dining cin breakfast dasu Dan fadawa Abban.
Tana shigowa room din ko zama bataiba sai gashi yashigo sanyeda black Laurent rugby polo
Manyan Idanuwansa akanta yayi Mata kallo daya ya dauke Kai Yana qarasawa kujerarsa ya zauna,
Zama tayi itama tareda ajiye takardun gefe tana bude Baki a natse tace”
Good morning Abba.
Wani kallon Mai shegen rikitarwa ya dago yayi mata,
Gashi kimono dinta a bude take ga kayan baccinta Matsu tsantsi ne ga qarin Babu bra ajikinta.
Ahankali ta juya ta saci kallon mum Na’ima wadda hankalinta na Kan wayarta ko gaisuwar Laylan Bata amsa ba sbd hankalinta gabaki daya dayake Kan wayar.
Sauke kanta tayi tareda fara cin abinci Rabin hankalinta nakan kallon mum Na’iman kadan kadan.
Suna gamawa Saida ya fita ya koma palonsa kafin suka fito tana bin bayan Ms Na’ima tabisa palonsa na sama mum Na’ima kuwa sbd yau duk batada kamai gabanta bayan lissafin waya dasuke dasu Haj Zinat Dan Haka bedroom dinta Takoma.
Ajiyar zuciya da numfashi tafara saukewa data Isa bakin kofar shiga palon nasa kafin tashiga da siririyar sallamarta idanuwanta sauka kansa Yana zaune da iPad ahannunsa da alamar aiki zaiyi ta Dan sauke ido daga kallonsa bugun zuciyarta na sauya ta hadiye yawu tana kokarin daidaita kanta duk da ba qaramin bugawa zuciyarta ta sauya ba.
Kallo daya yayi Mata daga samanta zuwa qasanta ya dauke idanuwansa Yana maidawa kan iPad din hannunsa cikin kamewa batareda yakuma kallontaba yace”
Komai lafiya dai ko?
Ahankali tana matso gabansa ta ajiye Masa takardar hannunta tana cewa”
I need your signature on ths,maganan tafiyanmu Florida ne program na school nafadawa mum tuni nace tafada maka.
Qamshin libre Yves saint Laurent ne Dake jikinta ya shiga hancinsa sbd matsowar datai sosai ta aje Masa takardar ya Dan sauke numfashi Yana dauke kansa kadan sbd gujewa Fitina.
Ya dauki takardar Yana budewa yace”
Tsawon wata daya Zaki iya?
Dan dagowa tayi ta kallesa kadan daidai ya dago Yana kallonta jiran amsarta idanuwanta suka shiga cikin fararen idanuwansa dasuka sace qafafunta tayi saurin daga kejerar dayake Kai
hakan yasake bawa qamshinta damar shiga hancinsa sosai ya zubawa wuyanta Dake bayyane ido kafin yayi kalleta Yana cewa”