Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 27

Mamuhgee 27
Duk yanda take tunanin zata iya Hana  abinda ke Shirin sake faruwa ya faru batajin zata iya din Dan Babu inda baya yamutsawa ajikinta cikin wani Irin salon daya girmi tunaninta
Kanta gabaki daya yakasa dauka ta bude idanuwanta dasuke a matuqar tsorace da firgici ta kalli fuskarsa Dake bayyanarda zallan buqatuwa….

Dauketa yayi cak suka nufi bedroom dinsa bayan yayi watsi da duk suturar datazo da ita ajikinta palon ya shige da ita ko kofar dakin ba’a samu damar rufewaba….

Yanda komai ke gudana yasake gigita qaramar qwaqwalwarta Dan kuwa wani rough romance ne yake faruwa a dakin musamman a gadon hadda pillows Dake Kan gadon Saida ya watsosu qasa duka yazama duk Fadi da girman gadon dagashi sai itane akai Yana cakuda kwanyar kanta dake Dan da juyewa da tsananin azaba da wani Halin dayake sanyata najinsa koina a gangar jiki da jinin Dake gudana a jikinta……

Wanka yafito daureda towel a qugunsa farar fatarsa na sheqi cikin Hasken Dake dakin Dake kunne….

Idanuwansa da Basu Gama komawa yanda sukeba ya zubawa farar fatar wuyanta zuwa fuskarta dasuke bude daga farin duvet din datake rufe acikinsa idanuwanta a lumshe tanajin idanuwansa akanta Amma takasa iya bude idanuwanta saima motsawa tayi ahankali tareda sake Jan duvet tana rufe kirjinta dayayi jajir sbd cakudar datasha….

Ba zato taji ya zauna bakin gadon tareda Kai hannuwansa biyu duka ya janyota ya zaunar da ita saidai bazata iya zamanba sbd radadin datake ciki ta bude idanuwanta da Dan sauri cikin azaba batareda ta saniba ta kallesa shima itan yake kalla wani abun nakuma fizgarsa komawa gareta saidai Yana controlling kansa ta hanyar dannewa
Ta zame tana kokarin saukowa ya miqe tsaye da ita a jikinsa baice komaiba sai toilet daya koma da ita tanajin lokacinda ya sakar musu ruwa Yana riqe da ita sbd ya lura last time da tanada matsalar tsoron ruwa shiyasa ya tsaya shower din da ita tana jikinsa har Saida jikinsu duk yayi dumi da ruwan dake zuba akansu yasan tasamu Dan qarfi Lokacin saiya saketa tareda kallon hannuwanta Dake rufe da kirjinta ya dauke ido akai tareda bude Baki cikin wani Irin sautin daya Kuma kashe kuzarinta yace”

Zaki iya da kanki??

Kasa magana tayi sai dagowa tayi Ahankali ta zuba Masa manyan idanuwanta Dan kallon bakin dayayi maganar Dan kuwa sautin muryar Sam wani sautin ne dabam…
Shima zuba Mata nasa idanuwan yayi tsananin kunya ta rufeta ta sauke idanuwanta tana gyada Kai ahankali cikin qarfin hali,
tanaji yafice ta Tara ruwan zafi cikin bathtub tashige ciki tana rintse ido cikin wani Irin mummanan Hali na tsananin ciwon datake ji na ratsata.

Daureda towel dinsa fari qal ta fito kanta na tsiyayar ruwan dake sake nauyaya kunyarta da tsananta Mata azabar ciwon datake ciki
Tana fitowa takasa qarasowa tsakiyar dakin ganinsa tsaye gabaki daya qamshinsa ya qarasa birkita daki da sanyin AC yacika…

Qasan dakin ta kalla taga yanda komai na gadon kusan an watsoshi qasa da sauri ta dauke Kai tareda nufar kofa tana takawa a wahalce da qarfin hali
Tana Dora hannu Kan handle zata bude ya riqo hannunta daya sauka Kan handle din sai alokacin tafara Jin wani shock na haduwar jikinsu ta rintse ido batareda ta juyoba ko motsaba…

Bakinsa taji daidai kunnenta ahankali ya furta”

Zaki iya fita ahakan??

Tsikar jikinta ne Suka tashi gabaki daya sbd yanda yayi maganar ta sake rintse ido tana qanqame hannun kofar da hannunta Kai.

Bude kofar dakin yayi yaja hannunta a hankali ganin bata iya tafiya sosai har zuwa palon inda kayanta suke watse ya dauko rigarta ya Sanya Mata duk tana tsaye batareda ta iya motsawaba ko dagowa Saida yagama saka Mata rigar akan towel din ta dago ahankali ta kallesa idanuwansa na kanta….

Zame jikinta tayi daga nasa ta nufi kofa ta bude Yana tsaye gurin Yana kallonta ganin yanda take tafiya daqyar yasashi takowa ya dauketa cak fito da ita Batareda la’akarin wani zai iya ganinsu yakaita har Kan gadonta ya kwantar ya kalli fuskarta Dake Sunkuye taqi dagowa su hada ido yaja Mata bargo ya juya yabar dakin.

Bayan fitarsa zamewa tayi tashige bargo tareda zubawa kofar daya fita ido a Dan wahalce Dan take taji zazzabi Mai qarfi na taso Mata ta rufe idanuwa tana qarasa shigewa bargo.

Da asuba daqyar ta iya tashi ta lallaba ta shiga toilet tasake gasa kanta sosai da ruwan zafi kafin tayo wanka ta fito tayi sallah ta busar da kanta da hand dryer
Daqyar ta shirya kanta cikin Riga da wandon pencil jeans blue tasaka blazer akai da qaramin veil ta nada akanta ta fito su Cindy na janye da suitcase dinta hannunta handbag dintace kawai sai black fararen Balenciaga sneakers Dake qafarta…

Tea Mai zafi sosai kawai Tasha da cake biyu ta nufi dakin Ms Na’ima daketa waya tanajin kamarma Dole tana buqatan zuwa Nigeria a gaggauce taje tadawo Dan Haka har bankwanan tafiyar Mum din sukai Suka fito tare takawo Mata takardarta data baro saman ta kalleta lokacinda take kokarin Shiga mota da wani sanyin sauti tace”

Mum Zaki sanarwa abba mum wuce sbd kafin ya fito lokacin tashinmu ya wuce.

Gyada Mata Kai tayi cikin kulawa da Yar qaramar magana tace”

Daga can kisamo Min babbar tsarabar saurayi ko miji Dan Naga anan bakida alamar yin ko daya….

Murmushin rashin abin fada take kokarin saki idanuwanta suka sauka Kan Wanda ke fitowa kwarjininsa ya cika idonta da bakinta takasa fadar abinda zata fada ta dauke kanta tana maidawa Kan Ms Na’ima tace”

Good morning,
Barka da fitowa.

Kallonta yayi kafin ya kalli Ms Na’ima Data dawo gurinsa tareda riqo hannunsa cikin nata tana cewa”

Good morning Turaki.

Amsawa yayi Yana daga wayarsa da hannun daya ya Dora a kunne Yana amsa Kiran daya shigo wayarsa
Ya zare hannunsa a hankali tareda kallon Laylahn data dauke Kai tana kokarin shigewa mota Kai tsaye yace”

A Abdoul zai kira Wanda zai daukeki dakun isa….Harya gotasu ahankali ya furta”” ki kula…
Ita kadai ta iya Jin kalmar saidai Bata bi bayansa da kallonba harya shige mota suka fice da A Abdoul sbd mum Na’iman Dake gurin.

Juyawa tayi ta fada mota itama Dan tsayuwar ta isheta jiri jiri take kamar ji sbd zazzabin tun Daren jiyan datake tareda shi.
Suna Isa gidansu Sofia ta shirya ita kawai take jira Daman
suka dunguma zuwa airport dinsa sauran yan tafiyar suke can
Suna Isa ba jimawa Suka daga.

Koda suka Isa Florida zazzabine sosai a jikinta Haka ta lallaba Suka Isa gidan step sister din Sofia
Suna Isa ta kwanta Dan gabobin jikinta gabaki daya ciwo suke.

Bacci tayi Mai nauyi sai yamma sosai ta tashi lokacin zazzabin ya fada mata tayi wanka da ruwan dumi tayi sallah kafin ta shirya ta fito sanyeda half gown da doguwar socks har cinya da cardigan,

Tea Aunt siya ta hada Mata ta Bata tareda maganin zazzabin dayake Nurse ce
Saida tayi mintuna da Shan tea din suka nufi Dan dining din gidan mai kujeru hudu sukaci abinci sbd mijinta baya qasar yaje gida nijar ba yanzu zai dawoba..

Wanda zai dauketa yakirata kusan so uku tana bacci Bata dagaba Dole takirasa Dan kada yakira Abban ya fada Masa ta sanar dashi yabari sai gobe yazo ya dauketa sbd batajin Dadi yau din.
Anan ta kwana gidan, washe garin ma anan ta wuni sai yamma takirasa yazo ya dauketa tareda Sofia suka tafi zuwa apartment din da aka Kama Mata,

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button