Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 30

Cikin sanyi ahankali ta furta”

Bacci nakeji.

Sai daya qarewa yanayinta kallo tsaf kafin ya saki wani gajeran murmushi Yana rungumeta ta baya cikin wani Irin sautin daya tada dukkanin tsikar jikinta ya furta”

Qawarki tace tanason wani baby,
Zaki Bata…..?

Batasan lokacinda ta rintse idanuwanta da qarfi ba sbd tabbas kenan dazu yaga massage din Sofia datake karantawa tana jikinsa.

Hannu ya zira ahankali cikin rigarta tana Jin hakan tasan sunan kayan baccin sorry Dan kuwa farkasu zaiyi,
Ya shafo cikinta ahankali Yana shinshina wuyanta zuwa kirjinta daya zuba idonsa akai sbd Yana iya gani qarara bata sanyeda bra Dan Haka ya zura hannunsa daya cikin rigar dayan ya kamo kanta ya hade fuskarsu suna sauke numfashi atare.

Da safe daqyar ta iya tashi ta fito jikinta koina na Mata ciwo ko breakfast din daqyar ta hada take tayi wanka suna Gama breakfast Suka koma bacci sbd shi kansa yanajin gajiyar Dan Haka ko Rosalie cewa yayi A Abdoul ya sanar da ita karta zo baya buqatan hayaniya a gidan zai huta yau.

Yini guda sukai a gidan zur ko kofar fita baije ba daga bedroom dinsa sai nata sai Palo da kitchen
Tayi bacci isashshe yau din ajikinsa sbd taji jiki iya Jin jiki wayarsa ma ranar a kashe ta yini sai dare ya kunna ta.

Washe gari asibiti Suka tafi gurin wani Dr Matt ya dubata akan ciwon jikin datake after sex
Ya tabbatar musu ba komai bane rashin sabo ne dakuma qarfi da Turakin yafita sosai
Duk sai taji kunyarsa tadawo Mata sabuwa
Suna dawowa gida ya sanar da ita washe gari zai koma Atlanta sbd Ms Na’ima na hanyar dawowa itama.

Sukuku ta qarasa wuninta sai dare data yamutsu tasake tana wanka baccin gajiya yayi gaba da ita.

Washe gari jirgin safe zaibi Dan Haka ko breakfast baiyiba green tea kwai data dafa Masa yasha yafito suka tafi da A Abdoul Dake jiransa a qasan building din da mota suka fito tareda ita Suka fara ajeta school.

Kallonta yayi bayan A Abdoul yayi parking ya zari wayarsa ya bude motar Yana cewa”

Zan amsa waya a waje.

Ahankali ya matsi hannunta Dan ta dago ta kallesa Amma Bata dagon ba.
Kamo fuskarta yayi da hannunsa daya ya Kai bakinsa yayiwa bakinta kyakkyawar Sha kafin ya sakeya Kai tsaye ahankali ya furta”

Take care,
A Abdoul yasaka Miki kudi a account naki,
Banda yawo ok??

Gyada Kai tayi tareda cewa” thank you” ahankali.

Suna barin gurin kafin ta qarasa ciki sofia ta sauka a mota suka qarasa ciki tare tana Mata iskanci kala kala itadai Bata wani tankaba sbd batada abinda zata Kare kanta dashi akan iskancin sofian.

Bayan tafiyarsa kullum zai Mata txt wani lokacinma yakan Kira Amma dayake baicika zamaba sai Kiran Yana wuya saidai txt din duk da idan Kuma ya Kiran suna dadewa suna wayar wadda duk Rabi lalace Masa takeyi da wata irin shagwabar da batamasan tanayi ba Dan kuwa a kwanaki kadan dasukai atare ba qaramin lalatata yayiba da komai daya dangancesa,
Ahaka har suka kammala program dinsu cikin Saida aka qara musu sati biyu Dan Haka ita sai dama taqara sati daya akan biyun sunata shiririta gidan Aunt siya kafin sukai Shirin dawowa itada Sofia suka biyo jirgin yamma na ranar alhamis suka dawo.

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button