Fahimtar hakan yasata wucewa bedroom ta tube tashige toilet tayo wanka tana fitowa ta Sanya kayan bacci masu santsi black ta Haye gado ta kwanta.
Koda yashigo dakin ta Dade da yin bacci tuni Dan Haka gyara mata rufa kawai yayi tareda komawa ya zauna Kan sofa saiti da ita ya zuba Mata mayun idanuwansa dasuka Dan sauya.
Washe gari fes ta tashi tacire damuwar komai cikin ranta dama tun asuba dasukai sallah take cikin jikinsa aciki tayi baccin Dan Haka tana bude ido akan fuskarsa Dake daf da tata tafara sauke idanuwanta tana kallonsa cikin wani Irin yanayi Dake rura zuciyarta akansa.
Dogon hancinsa ta kalla da idanuwan kafin ta gangara da idon Kan bakinsa
Wani siririn murmushi ya saukar Mata lokacinda take Jin hannunsa na sake zagayo bayanta tasan idonsa biyu dan haka tafara kokarin zamewa ya matseta Yana bude idanuwansa dasukai laushi akanta.
Kallonsa tayi tana murmushi da wata siririyar muryar data juya kansa take ta furta”
Good morning Abbah”” cikin kunnensa.
Ita kanta tasan saukar numfashinta cikin kunnensa matsalane Dan Haka Yana bude idonsa dasuka fara sauyawa akanta ta zame da sauri tayi toilet tashige.
Brush tafarayi ta madubi taga shigowarsa toilet din tasaki boyayyan murmushi tana zare brush din daga bakinta Yana zuwa kuwa ya Dora bakinsa akan nata tareda janyota jikinsa Yana cirata sama Suka jingina jikin Jacuzzi Yana balle botiran rigarta gabaki daya suka cire suna zubewa qasa.
Botiran gaban rigar dama sune ke riqe da rigar sbd tsantsinta Dan Haka suna zubewa rigar tabar jikinta
Hakan yasata mannuwa da kirjinsa sbd Jin nauyin wani irin kallon dayake zubawa jikinta.