Noor AlbiNOVELS

NOOR ALBI 46

Mamuhgee 46_*
Lafiyayyan wadataccen Master Bedroom dinsa suka Isa sai alokacin ya sake hannunta tareda waiwayowa suka fuskanci juna ya kalli cikinta da yayi Mata kyau,
Ya dago da mayun idanuwansa ya kalli fuskarta da ita shi take kallo jiki amace da gajiya..

Murmushi tasaki tana juyawa ta nufi sofa ta zauna tana warware nadin gyalen kanta ta ajiye gefe,
Gashinta dayake a gyale tsaf Yana qamshin hair oils masu tsadar gaske.

Gefenta ya zauna yana riqo hannunta ya shinshina kanta Yana Dan lumshe ido sbd ya tabbatar idan tana kusa da inda yake koinane qamshin da komai nata keyi yasa baya iya Dauke hancinsa da idonsa akanta.

Da kansa ya tayata cire kayan jikinta sbd gajiyan datakeji dakuma yanda take sake sake jiki cikin shagwaban ganinsa,

Duk wani motsinta idonsa daya kalli fuskarta saiya kalla cikinsa Dake jikinta….jin yake kaman zaiyi boyonta har saita haihu lafiya kafin ya bayyanawa duniya ita da ‘dansa ko ‘yarsa sbd zai Basu kariya da kulawa fiyeda komai daya mallaka a duniyan.

Cikin Towels dinsa masu Dan girma Dake jere a nade cikin qaramar open closet Mai zaman kanta cikin toilet din ta daura jikinta kafin ta nufi Brushes din zina45 Sonic toothbrush dasuke jere sababbin ta dauka daya tayi brush a natse kafin tanufi qaton jacuzzi Dake toilet din tashige tareda rufewa ta sakarwa kanta ruwan zafi tareda lumshe ido sbd Jin dadin saukan ruwan zafin jikinta.

Wanka tayi tareda alwala tafito daureda towel tana qamshin Hermes Eau D’orange verte body shower gel…

Baya dakin Dan Haka kamai nasane na dakin tayi amfani dashi,su sprays dinsa da body oils dinsa ta saka farar long sleeve dinsa ta Dora abayarta Dake aje akai tafara sallolin dake kanta ko gani batayi sosai sbd tsabar gajiya da baccin dayake cinta Dan Haka tana gamawa ko jiran dawowarsa dakin bataiba ta Haye gadonsa tareda shigewa farin bargonsa Mai Taushin gaske take bacci ya daukeba ba Bata lokaci.

Bacci sosai tayi mai nauyi bata farka ba sai bayan karfe daya da kusan arbain,
Dan Haka tana farkawa toilet takuma komawa tayi wani brush da alawala tafito tayi sallar azahar yunwa na cinta,
Tana idarwa cire Abayar jikinta tayi tareda fitowa palonsa Dake saman tana nemansa Dan yunwa takeji sosai gashi bazata iya saukowaba tunda batasan waye da waye a gidanba…

Dayan bedroom din Dake palon inda aka Kai kayanta nufa ta shiga
Dakin babbane komai na cikinsa golden ne sabanin na Abban dayake komai na cikinsa fari ne,

Handbag dinta Dake rataye jikin wata kyakkyawar golden hanger ta nufa ta Ciro jakar tana budewa ta dauko wayarta dake ciki da niyar kiransa taga batada layin Nigeria Dan Haka ta maida wayar ciki tareda jefar da jakar Kan gadon dakin tana fitowa.

Tana fitowa Yana hawowa saman sanye da Armani’s navy blue idonsa akanta da rigarsa datake sanye da ita fararen cinyoyinta a bayyane
Ya maida kallonsa yayi cikin idonta dasukai laushi da yunwa ya qaraso Yana Kama hannunta cikin nutsuwa da kulawa da qaramin sauti yace”

Yunwa right?

Gyada Kai tayi tana cewa”

Sosai Sosai nakejinta…

Slippers Suka koma daki ta zuro na Burberry masu taushi da hula Mara nauyi Suka sauko qasan Kai tsaye Suka nufa dining.

Zama yayi tareda zaunar da ita Kan qafafunsa yana kallon fruits data zubawa idon suke take buqatan fara ci ya janyo Mata suna saka hannu akai tare..

Yana Bata tana bawa kanta sbd yunwar datake ji Haka akecin abincin sbd shi baya buqatan cin komai sbd ba yunwa taredashi.

Madam sarat data fito kitchen daukeda madarar dayasa A Abdoul ya Nemo a wani babban super store aka bawa Madam sarat umarnin dumama Mata kullum itace ta dumamo Jin motsinsu ta kawo dining.

Tana sako Kai idonta ya sauka kan Mace ‘dare dare akan qafafun Sir Turakin take ta Dan gwalo Ido ta sake kalla kafin ta dauke ido Yana jinjina al’amarin lallai babbane,
Wlh kwashe arzikin data Tara a gidan zatai takai gidanta Dan ranarda Ms Na’ima ta sauka garin ta tadda wannan babbar harka Kona gidan zatai su asare
Gwarasu basuda asara tunda da arzikinsu suke, ita wahalartane na shekaru masu yawa zata Rasa.

Dayake ita Kam ba baturiya bace Kamar Cindy Yi takeyi tana satar kallonsu musamman ‘dan cikin dayake qara tabbatarda su din couples ne.

Murna ta taya Sir Turakin Mai girma sosai ta wani bangaren,
Wani bangaren Kuma tunanin meyake faruwa take.

Ajewa tayi ta juya ta fice tareda komawa kitchen tana sakin murmushi ita kadai Dan kuwa yanda Laylan ke narke Masa ajiki yasata Jin Kai love na musamman ne.

Lokaci Suka Bata sosai gurin Cin abincin sbd zabin da Tai tayi tunda abincine data Dade rabonta data cisu.

Baro dining din sukai Suka koma sama ta zauna jikinsa a Palo tana cewa”

Abbah idan nakoma gurin Anne wlh bansan me zance Mata ba…

Kallon cikinta da hannunsa daya yake Kai tayi tana marairaice fuska tace”

Idan taga wannan wlh banzan iya hada Ido da itaba..

Wani malalacin murmushi ya sake Yana janye hannunsa Kan cikin ya shafa kanta a hankali Yana cewa”

Idan kinje kiyi kaman bakisan Ana ganin meye a jikin naki ba…
Musamman idan kin hadu da Abbanki.

Abbanta daya ambata yasata Shiga wani yanayin Mai girma,

Ta kwantar da kanta jikinta tana cewa”

Abbana Zan Shiga halin mafi girman kunya idan yaganni shi da Anne,

Saidai mum idan ta ganni Abba Zan Shiga…..

Kissing din bakinta yayi ahankali tareda hanata qarasa zancenta.

Kallonsa tayi Jin taushin lips dinsa Bai bar nata lips din ba,
Ta saki murmushi ahankali tana cewa”

I love you.

Wani matsiyacin kallo ya zuba Mata idanuwansa Yana Mata sbd batasan tasirin kalman datakeyi akansaba,
Kunna takeyi tako Ina musamman sautin datake amfani dashi gurin fadar.

Ganin irin kallon dayake Mata yasata Kai hannuwanta ta sarkafo wuyansa tareda Kai fuskarta daf da tasa ta hura Masa iskar bakinta a hankali cikin idon kafin ta Dora bakinta Kan NASA tana zira harshenta cikin bakinsa ahankali ta laso harshensa tareda lumshe ido tana qarasa zira harshenta cikin bakin nasa…..

Cirata yayi ya Dora Kan qafafunsa da kyau yanda zataji daidai sbd cikin ya kama fuskarta da kyau tareda bude bakinsa ya cafke nata bakin Yana Bata wani irin deep kiss daya tada tsikar jikinta duka ta saki wani wahalallen numfashi tana sake sarkafo wuyansa da kyau.

Hannuwanta ta gangaro dasu ta bude maballan rigarsa gabaki daya tana zura hannu cikin rigar tana yawo da hannunta Kan lafiyayyar fatarsa…
Take taqarasa Kunnasa yasa hannu ya balle gabaki daya botiran gaban rigar jikinta ya zare rigar ya jefar gefe ta fada Kan wani tsadadden flower vase Dake Kan wani glass table set ta Fadi kasa tasaki wata irin wara tareda fashewa.

Madam sarat Dake palon qasa tana bawa Ruky umarnin wani aikin tajiyo qarar fashewar Abu kamar Kuma daga saman ne.

Kallon hanyar Hawa saman tayi cikin Dan mamaki da wasi wasi tace”

Lafiya kuwa?

Dan takawa tayi ta Isa bakin stairs din tana jiran Jin sake jiyowa Idan lafiya sai takuma Jin fashewar Abu da sauri ta waiwayyta kalli Ruky da itama hanyar saman take kalla.

Sanin Sir Turakin na Nan yasa bazata hau ta duboba,
Da bayanan ne da zata iya Shiga palon ta dubo ko wani abun ne ya fashe Dan Haka suka bar gurin tana cewa Ruky”

Jeki kiyi aikin gabanki.

Duk yanda sukai tunanin sunyi kewan juna abun ya wuce Nan Dan kuwa wani irin love suke zubawa kalman “I love you” na tashi cikin sautikan da basama fita sai iya su kadai sukejin abarsu.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button