Loan

Sabon Rancen Kudin Microfinance Bank (Nirsal) Zasu Bayar

Bankin microfinance bank wato Nirsal

Ya shirya tsaf domin bayar da sabon Rance kudade ga mabukata

Sai dai bankin yazo da sabon salon bayar da Rance kudin

Inda a yanzu bankin ya bayar da sanarwa cewa duk Mai son karban wannan Rancen Kudin tofa ba ta hanyar yanar gizo wato internet Za’a cika ba

Bankin yana sanar da duk Mai Sha’awar karban wannan Rancen to ya hanzarta zuwa branch nasu wato yaje cikin bankin microfinance bank Nirsal mafi kusa da shi domin karban wannan Rancen

Zuwa yanzu dai tuni mutane sun Fara zuwa bankin domin Jin cikakken bayanin bayar da Rance daga bakin su

Kar a manta cikin bankin ake zuwa domin Karban wannan Rancen da zasu bayar

Fatan alkhairi tare da fatan nasara

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button