Loan

Sabuwar Sanarwa Ga Wanda Suka Karbi Bashin Nirsal Loan

Banking Nirsal microfinance bank
Suna Kara tunatarwa wadanda suka karbi bashin su da su dawo musu da kudaden da suka karba

Banking dai ya Jima Yana Sanarwar Al’umma hakan

Amma sai dai wannan Sanarwar tazo da sabon salo ba kamar ta baya ba
A wannan Sanarwar nirsal sun bayar da link din da zaka bi ta cikin sa zaka Sanya bvn din ka zakayi generate nata Bayan kayi generate nata schedule na ranar da zaka biya wannan kudin zai bayyana a screen din wayar/computer

Sannan bankin Nirsal since duk Wanda ya shiga yaga schedule nasa to yayi printing na wannan statements din biyan bashin Nan nasa ya ajiye shi awajen sa

Ga Wanda Zasu duba ranar biyan nasu bashi Zaku iya shiga link na kasa da aka rubuta Check your loan schedule

CHECK YOUR LOAN SCHEDULE

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button