Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
Loan

Muhummiyar Sanarwar Ga Wanda Suka Naimi Nirsal Loan

Ad

_____

Sanarwar muna Kira da Wanda Suka Cika bashin nirsal ko wasu basuka da su kula sosai a yanzu

A yanzu an Sami wasu Bata gari da suke turowa mutane da wani sako ta number wayar su ko Gmail nasu

Kan cewa anyi approve na loan da sukayi apply

Wasu ana saka musu anyi approve nasu
Za a Basu naira 5millions wasu Kuma 500k

Suna tura da sakon kamar Haka
Ga yadda hoton sakon yake kasancewa Nan

A duk lokacin da kaga an turo maka da sako kalar wannan kayi watsi da su kada ka dauki abin da mahimmanci ko Kuma ka tambayi masana kafin ka saka details naka

saboda Haka nirsal sun tsaya da yin approve na mutane duk Wanda kaga an Masa approve to tsohon approve me ba sabo ba

Yanzu an shiga wani yanayi da ake samun Bata gari suna amfani da Hanyoyi da dama domin su Sami satar kudi a account din mutane idan Kuma sunga account naka babu kudi sai su ci maka bashi a bankin da kake
Wanda kuma dole ne Kaine zaka biya wannan bashin

Muna Kara tunatarwa mutanen mu a guji saka details a kowane lokaci

Fatan alkhairi

Ad

_____

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button