Labaran Kannywood

Sabon Rikici, Jama’a Nata Yiwa Zainab Sambisa Tofin Allah Tsine bayan Data Saki Sabuwar Wakarta Me suna (Mahaukaciya)

Jama’a Da dama nata Maida bakaken Maganganu, zagi, wasu ma harda Tsinuwa bayan da Jaruma Zainab Sambisa ta saka wata gasa akan Sabuwar wakarta data fitar me suna Mahaukaciya.

Hakan yasa jarumar ta fito ta maida martani akan irin abubuwan da mutane suke cewa akan Sabuwar wakar tata.

Ku kalli cikakken vedion anan

 

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button