Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 17-18

 ????????????????????????????????????????            ???? SALON SO ????

????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

wannan shafin nakune ZUMUNTA NOVELS,SALON SO FANS,MMN SHUKRA NOVELS,NOVELS GRP ONLY & AWESOME WRITERS ASS……love you wujuga wujuga????????????????????????ina mugun yinku guys acigaba da zazzafan sharhi

   ????️17&18

……..yasmeen ta k’wallah wata gigitacciyar k’ara”wacce imaan data fito dg toilet taji”

          wani wawan mari aymaan yad’auke yasmeen dashi….atake bakinta yafashe yakama jini”ya rik’e mata hannuwa”takoma fasa k’ara”yasake d’auke ta da wani marin dayafi na farko”yana fisgo d’an kwalinta yad’aure mata baki”hawaye kawai ke zuba afuskarta”jikinta na rawa”aymaan na k’ok’ari cire rigarsa imaan tafara jijjiga k’ofar tana kiran sunan yasmeen”amma shiru babu ko motsinta”yasmeen nason tayi mgn amma  yad’aure mata baki”addua kawai yasmeen keyi aranta sbd ganin Ayman dg shi sai boxer yarage yana k’okarin hawa jikinta”tayi saurin mirginowa dg kan kujerar…jikake tim”k’arar fad’uwar ta ya ankarar da imaan da akwai matsala”dressing mirror ta d’auko da sauri  ta taka” ta zuro kanta ta yar hudar glass dake saman k’ofar” ….gabanta yyi mugun fad’uwa sbd ganin aymaan dg shi sai gajeran wando yana k’okarin ketawa yasmeen rigar jikinta….. arud’e imaan ta duro tajawo wayarta”hannuwanta na kirma ta shiga kiran mr Aliyu”bugu 2 yad’aga yana cewa “baby kinjini shir…..yaya akwai matsala babba fa!kana ina yanzun dan Allah? tafad’a akidime”menene imaan?? Anty yasmeen yaya!!! what’s?meya faru da ita??”

      Aymaan ne keshirin yimata fyade wlh ayanzun!kayi wani abu akai yaya mutuncinta…. bansan tayaya yashigo ba ina dai wanka najiyo ihunta”innalillahi wa inna ilaihir raju’un!!”kina ina imaan?gani ad’akina amma yarufe da key shida ita suna a parlou”maza imaan ki bubbuga k’ofar kice masa yabarta koki sanarmun….ganinan ahanya nanda 7 minit zan iso gida”bara nakira police”yana fad’in hakan yakashe wayar”

Imaan ta cillar da wayar ,takoma lek’awa tasamu aymaan yaketawa yasmeen riga dg ita sai vest da bra”da siket d’in jikinta”

suma vest d’in yana k’okarin rabata da ita”ita kuma tana k’okarin kare kanta”duk yanata dukanta sbd tak’i bada had’in kai…..ihu imaan ta k’wallah iya k’arfinta”

wlh kokazo kabude k’ofar nan kona kira yaya awaya nasanar masa”

Cewar imaan cikin ihu”gaban aymaan yafad’i”

Amma shaid’an naraya masa yyi saurin biyan buk’atar sa yagudu”sai yace”.sharri aka masa, su kawo shaidar su”

Da wannan tunanin ya damk’o yasmeen yasake mayar da ita kan kujera d’in”yayo kanta zai haye samanta”yasmeen cikin zafin nama ta kauce”yana juyowa ta rarumi flower d’in dake kan center table ta kwad’a masa”

tana yin saurin tashi tsaye arikice tana kwance bakinta daya d’aure mata”yyinda aymaan dukan be wani shigesaba”

Aganinsa gara yagwada mata k’wanji kafin asirinsa yatonu”

ganin yasmeen ta nufi k’ofar da zata sadaka da sashen mr Aliyu aguje”yasaka yabita aguje shima”kafin ta bud’e k’ofar harya fisgota”

yad’aga hannu da niyar ya mareta aka hankad’o k’ofar shigowa parlourn”da wani fitinan nan k’arfi……arikice aymaan yakalli k’ofar”

Mr Aliyu yabayyana acikin parlourn yana huci”idanuwansa sunyi jajir”

Kallo d’aya yyi wa yasmeen yyi saurin d’auke kansa”da sauri yazare suit d’in jikinsa ta sama”ya wurga mata”

Tayi saurin cafewa tana kuka tarufe jikinta”

Yyinda aymaan nadama da dana sani suka rufesa”

Mr Aliyu yaja ajiyar zuciya sbd ganin abinda yaguda be faruba”

saidai yafahimci rashin faruwar nada alak’a da yasmeen taso k’watar kanta”

gadan gadan yanufi aymaan fuskarsa bbu annuri”

Yaya Ali…..girgiza kansa mr Aliyu yyi cikin dakkiyar muryarsa yace”.niba yayanka bane! sbd banida d’an uwa d’an iska”

yana fad’in hakan yafisgo aymaan yafara bashi punches tako ina”yanata zuba ihu….

Jin ihun aymaan da imaan taji” yasaka tasaka kaya da sauri tazo tana jijjiga k’ofar”

yasmeen taje ta murd’a key d’in ta bud’e”imaan na fitowa yasmeen ta fad’a jikin ta ta fashe da kuka gwanin ban tausayi”

hakan yyi daidai da shigowar police guda 3 cikin parlourn”

duk yaya Aliyu ya kumburawa aymaan fuska”yafashe masa hanci da  baki.

Kusaka masa ankwa afita dashi ahaka” da dare zanzo nida daddy” kugana masa azaba sosai”

nina san meye zan baku”police da son kud’i”sukace ai bbu matsala”suka saka masa ankwa”ayadda yake dg shi sai boxer suka fice dashi dg parlourn”

yasmeen ta fashe da kuka aguje tazo tafad’a jikin mr Aliyu tana kuka gwanin ban tausayi….

wani irin mugun electric shock mr Aliyu yaji”tunda yake mace bata tab’a yin hugging nasaba irin haka”inba imaan y’ar uwarsaba”

Lumshe ido yyi yana shafa kan yasmeen”cikin cool voice yace”.ya isa haka kiyi shiru”

zansaka amasa hukunci “kuma shida gidan nan har abada bazai dawo”

Imaan itama tana share hawayenta ta matso jikinsa tace”.yaya dukanta fa yadingayi gashi fuskarta duk shatin marinsa….mr Aliyu na k’ok’arin mgn anty amarya ta shigo parlourn arikice” sbd suna a parlourn aka zo za’a wuce da aymaan” taga wannan tashin hankali”ta tsayar dasu amma basu sauraretaba”sundai fad’a mata mr Aliyu ne yakirasu sbd yaron yyi yunk’urin yiwa y’ar mutane fyad’e….

Aliyu me aymaan ya aikata maka haka?daka zab’i yimasa sharri da tozarci agaban bainar jama’a??”

Mr Aliyu yi yayi tamkar beson da shogowarta da maganar ta acikin parlourn ba”

saima janye yasmeen dake kuka ajikinsa yyi”yakama hannun ta suka zauna kan kujera”

yad’auki wayarsa yafara k’okarin kiran family doctor d’in su”

Anty amarya na tsaye tana binsu da wani irin mugun kallo”

Taja kwafa tajuya tana cewa idan kai kak’i kulani ai ubanka zai kulani….

Cikin shasshekar kuka yasmeen ta kalli imaan tace”.gida zanje nidai yanxun” bazan koma zuwaba nadena aikin”

Ah ah dan Allah anty yasmeen”maganar ki ajiye yiwa yaya aiki be tasoba”ai yaya zai d’auki mataki sosai akansa ko?

yasmeen batace komaiba tana sauraron wayar da mr Aliyu keyi da doctor d’in”

kallon imaan mr Aliyu yyi bayan yagama wayar  yace”.baby jeki kiramun inna me kuka “nasan sai magrib take tafiya gida”

dato imaan ta amsa ta tashi ta fita”

yasmeen dake zaune a gefensa ta matsa sosai dg kusa dashi”

Kanta ak’asa tace”.yaya Aliyu gida zantafi dan Allah”

Babu Inda zakije doctor zaizo yadubaki”abaki magani”zan sanar wa inna me kuka”cewa tasanar agidanku bana gari….zaki tsaya anan ku kwana da imaan sbd gujewa mamanki tasani bazataji dad’i ba”

Kayi hak’uri dan Allah kabarni naje”

.yasmeeennnnnnnnn!kina wahalar da kanki nariga nagama mgn”aymaan yabar gidan nan har abada”sannan zan saka amasa hukunci”zan kuma yiwa security d’in gidan nan mgn sbd basusan aikinsu ba”

magana ta k’arshe kinsan bana son musu ko gaddama ko?

Amma yaya Aliyu da wuya ummana ta yarda”

saiki kirata kimata bayani kafin inna me kuka taje”yasmeen na k’ok’arin mgn inna me kuka tashigo itada imaan”

Kallo d’aya tayiwa yasmeen taji gabanta yafad’i sbd ganin fuskarta da leb’onta na sama akumbure”

zama tayi suka gaisa da mr Aliyu”kafin anutse yamata bayanin abinda yafaru”

yad’ora da fad’in zamansa yak’are agidan nan”za’a masa hukunci”zanyi mgn da security d’in gidan nan”

yanzun idan yasmeeen ta koma gida k’ila mamanta tama hanata aikin baki d’aya”nikuma bazanso tasaniba bbu dad’i gsky…hakan yasa na yanke hukuncin ta kwana da yasmeen zuwa safe insha Allah fuskarta ta daidaita”

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *


The reCAPTCHA verification period has expired. Please reload the page.

Back to top button