LabaraiTech

Yadda Zakuyi Unlimited Free Browsing A Layin Airtel 2022

Ad

_____

Assalamu alaikum barkan ku da sake kasancewa damu a wannan shafin LastNg kamar yadda muka kawo muku garabasa na free browsing a layin mtn  shekaran jiya sai aka samu yau ya daina aiki.

To yanxu munyi iya kokarin mu mun sake samo wani hanyar da zakuyi unlimited free browsing din amma a layin Airtel ne masu layin Airtel yau suma zasu more wannan garabasa.

Wannan da wannan vpn din me suna Stark Vpn  zamuyi amfani nasan dayawa sun san da wannan vpn din dan muna yawan kawo muku yadda ake free browsing ta cikin vpn.

Da farko idan kanada vpn din kaje play kayi updated nasa idan kuma bakada shi ka sauke anan DOWNLOAD.

Idan kunyi download saiku bude app din kuna budewa zai nuna muku Ng smile Unlimited 2022 saiku danna Okay

Idan kuma be nuna muku wanna Ng smile Unlimited 2022 ba saiku danna wannan wajen dana nuna muku da zanen

Saiku danna inda aka rubuta Upgrade Tweaks 

Ad

Zai nuna muku kuyi update din idan kuma ya nuna muku haka to kun riga kunyi ne.

Saiku taba wannan waje dana nuna da zanen nan.

Sai kuyi kasa ku zabi Airtel Unlimited zaku ga na 1 dana 2 duk wanda kuka zaba zaiyi.

Saiku taba inda na nuna sa zanen nan kudan jira zaku ga yayi connected.

Zaku ga yayi connected kamar haka saiku cigaba da amfani dashi.

               

Ad

_____

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Related Articles

Back to top button