Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 17-18

inna me kuka tace”. hakane gsky zan mata bayanin insha Allah yanzun dana koma”tayi zamanta anan”Allah yak’ara tsarewa baki d’aya”

suka amsa da Ameen”yasmeen kanta ak’asa tana share k’wallarta”tana godewa Allah daya karb’e ta yakawo mata agaji”

Tashi inna me kuka tayi ta fita”imaan dake zaune kusada yasmeen”tace”.anty yasmeen tashi muje ciki

yasmeen kallon mr Aliyu tayi tace”.zakayi wankan?ta lafiyarki akeyi ba wani aikiba”ku zauna dr yakusa k’arasowa”yana fad’in hakan yatashi tsaye yyi hanyar sashensa”sbd agajiye yake yasamu wannan tashin hankalin”

Jakarsa ya ajiye yarage kayan jikin sa”yad’auki remote yakunna kallo”atake duk abinda yafaru tsakanin aymaan da yasmeen ya bayyana acikin TV d’in”

sosai yasmeen tabashi tausayi”takuma burgesa ayadda tayi k’okarin k’watar kanta”

Ayanzun yaji ya yadda da yasmeen????bisa????”

wayarsa tayi ringing”yaduba yaga doctor Fahad ne”

Tashi tsaye yyi yasaka jallabiya brown ya fito”

D’akin imaan ya wuce yasamesu zaune gefen bed”yasmeen tayi tagumi”

kanta bbu d’an kwali”tulin parking gashin kanta atsakkiyar kanta”

Kwata kwata bataji sallamar saba”saidai kawai taji anjanye mata tagumi d’in data yi”tana kokarin d’ago kanta taga yad’auki d’an kwalin ta dake gefenta ya yafa mata asaman kanta”

Ido cikin ido yace”.ga doctor zaishigo yadubaki”

yana fad’in hakan yajuya yafita”itadai yasmeen tana mamakin sauya mata d’in da yayi ayau”gashi ayau yafara kiran sunanta”saitaji sunan yamafi dad’i abakinsa”

sallama dr fahad yyi anutse suka shigo” bayan sun gaisa”

mr Aliyu yanuna yasmeen yace”.kisanarwa dr yadda kikejin jikin naki”

Kodai abamu guri muyi mgn”atake mr Aliyu yahad’e girar sama data k’asa”kaga doctor meye abin abaku guri?”kadubata karubuta magani mana”

yasmeen kanta ak’asa tasanar wa dr yadda takeji”

Okay za’a yi miki allura”atsorace ta kalli mr Aliyu ta wani narke murya harda shasshekar kuka”nidai yaya Aliyu banaso amun allura dan Allah”

 kaga doctor tunda bataso inaga abari kawai “kabata magunguna d’in”

shidai doctor kallon yasmeen da mr Aliyu yakeyi”yarubuta magani yasanarwa mr Aliyu agasa mata fuskarta da leb’onta da ruwan d’umi”haka zaisa fuskar tayi saurin saki”kafin yamusu sallama yatafi…

Atake mr Aliyu yyi waya yafad’i sunan magungunan”

ya kalli imaan yace”.baby ki had’a mata ruwan d’umi tayi wanka”

Anjima zandawo idan an amso magungunan”kikuma gasa mata wurin”

Dato imaan ta amsa yasaka kai ya fice”

Acikin 30 minit”yasmeen tayi wanka tasaka doguwar riga ta material acikin kayan imaan”

zama tayi gefen bed”aranta tana yabon kirkin mr Aliyu”

Imaan ta shigo d’akin,d’auke da bowl da ruwan zafi aciki da towel”

zama gefen yasmeen tayi”ta tatsoma towel d’in ta matse, tana k’okarin fara gasa mata wurin”tana fara gasa mata”

yasmeen tasaki k’ara ahhhhhhh!!wlh da zafi imaan”dan Allah kidena”kibarshi kawai idan nasha magani normal gurin zaiyi…

Imaan na k’okarin mgn mr Aliyu yashigo bed room d’in”

Tab’e baki yyi yana kallon imaan yace”.kin gadai ragguwace ko”tun a main 

parlour nakejin rakinta”bani nan nagasa mata da kaina” sai taji dad’in yin ihun da hujjah”yafad’a yana zama gefen yasmeen….✍️

   Comments kawai guys

yanxun za’a fara buga game d’in????????????

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button