Uncategorized

SALON SO BOOK 1 PAGE 19-20

gaba d’aya sashen suka gyara itada imaan”suka wuce kitchen had’a break fast”

yasmeen na tsaye a kitchen tana soya dankali”tana sanye da kayanta na jiya”siket d’in yaka ma mara jiki sosai”yyinda imaan na juye ruwan zafi sukaji sanyayyar muryarsa yamusu sallama”

Imaan na murmushi tace”.,yay ana ina kwana?lfy qlau my baby”

yafad’a gaba d’aya idanuwansa nakan yasmeen”wacce kejin kunyar yaganta ahakan..

Ahankali ta juyo kanta,batare data yarda sun kalli juna ba tace”.ina kwana?”yi yayi tamkar bejiba”

yaya Aliyu ina kwana?takoma maimai tawa”lafiya qlau yajikin naki? alhmdllh tafad’a tana juyawa”

Kuyi sauri ku gama atare dake zamuje office”dan Allah nidai yau amun hak’uri gida zan wuce dg nan pls”

Idan nak’ifa?ai zaka amince kaji dan Allah? tafad’a murya amarairaice”

Tab’e baki yyi yana kallon ta yad’age gira yace”.nagama mgn karki b’atan lokaci”idan nazo baki shiryaba kinsan sauran”

yana fad’in hakan yafita dg kitchen d’in”

sashen daddy ya wuce sbd maganar aymaan”

Ab’angaren anty amarya kuwa✍️

[ad_2]

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button