SALON SO COMPLETE HAUSA NOVEL

SALON SO BOOK 1 PAGE 27-28

 

????????????????????????????????????????            ???? SALON SO ????

????????????????????????????????????????

    BOOK ONE ????

Story & written by

Mommyn fareesa

   ????️27&28

……..wata iriyar gigitacciyar k’ara yasmeen tasaka tana dafe k’uncin ta”ta juyo bayansu da nufin taga ko akwai wanda ke kallonsu….tsab idanuwanta cikin na mr Aliyu dayake tunkarosu…. k’amshin turarensa yacika wajen”cikin k’unar rai sanusi yace”.ke kin isa kigayan maganar banzane?”yasmeen na sake fashewa da kuka ta fisge hannunta”mr Aliyu na isowa gurin tayi saurin b’uya abayansa”sanusi fuska bbu walwala yabi mr Aliyu da wani irin kallo”waye wannan wawan??”yafad’a cikin dakakkiyar

muryarsa”yana nuna sanusi”yaya Aliyu kasaka akamashi mugune” yana jifana da kalaman banza….wata dariyar rainin hankali sanusi yasaki”yana kallon mutanan dasuka Fara taruwa suna kallonsu”kafin yace”.ai da kansa yakamata yad’auki mataki ba wai yyi amfani da kud’i yasaka akamaniba”y’ar iska kawai…..wata iriyar zuciya tazowa mr Aliyu”cire malun malun d’in jikinsa yyi da sauri ya azawa yasmeen a saman hannuwanta”yana huci yace”.zan nuna maka kai d’an iskan k’arya ne!meka isa kamun ne?”saidai kasaka akamani sbd kanada kud’i kayi kuma suna ko?”yasmeen na share hawayenta tace”.yaya Aliyu karama mun marina da yayi….ai tamkar yasmeen zuga mr Aliyu tayi”yayiwa sanusi wata iriyar fincika yad’auketa da gigitaccen mari atake hancinsa yafashe”sanusi shima yakawo duka”dukda mr Aliyu yafisa k’arfi”amma zuciyarsa adake take…mani driver ya iso gurin yana salati”atake yayiwa police waya”umma na cikin gida sukafara jin hayaniyi”aikuwa asma’u da Ahmed sukayo waje suka ga abinda ke faruwa”mr Aliyu nayiwa sanusi duka nafitar hankali”mani driver na k’ok’arin rabasu da wasu matasa 2″

yasmeen data lura bazai barshiba”dakanta ta matso tana kiran sunansa”yaya Aliyu kayi hak’uri kabarshi ahakan dan Allah!!jiniyar motar y’an sanda tasaka mr Aliyu sakin sanusi”

gaba d’aya fuskarsa akumbure take”police suka iso suna tambayar ba’a si “yasmeen tafara musu bayani da marinta da yayi”da kalaman daya dinga jifarta dasu”mr Aliyu yace”.kuje dashi abi mata hakk’inta”nikuma rashin kunya yamun na sakashi asaiti sbd naga ya karkace”yana fad’in hakan yabar wajen”

      Police d’in suka kama sanusi da tsawatarwa mutanan dasuka taru”akan kowa yayi tafiyarsa”asma’u da Ahmed suka shige gida da gudu suka korama umma bayani….police d’in kuwa saida suka saka sanusi amota sukabar gurin dashi”

yasmeen kuwa bin bayan mr Aliyu tayi”yana jingine ajikin motar”malun malun nashi ta mik’a masa batare data yarda sun had’a Ido ba”

Ahankali tace”ina wuni?”yanata kallon ta yace”.bazan amsaba”to meyasa yaya Aliyu?”sbd banida k’ima da matsayi agunki….wlh ba haka bane”dan Allah kayi hak’uri”kadena fushi dani duk jiya acikin damuwa na wuni”ajiyar zuciya yasaki sbd jin bashi kad’ai ne tasaka adamuwarba harda ita”Hmmm!meyasa baki d’aga kiran imaan ba?”ko itama abun yashafeta ne? nidai yanxun ya wuce dan Allah bazan koma ba”kima sake komawar kigani”ko yanzun ma dake zantafi office…. yafad’a yana amsar malun malun nashi”kafin tayi mgn taji muryar Ahmed na cewa anty yasmeen kixo inji ummah”kallonsa yamayar akan yaron”Ahmed yyi saurin duk’awa yagaishesa”mr Aliyu na murmushi ya amsa yakama hannun sa”yasmeen tad’ago kanta da nufin tayi mgn”suka had’a ido”yaya Aliyu bara naje  nadawo pls”,okay yafad’a yana kallonta da son yaga wane gida zata shiga….

wani irin tausayinsu yaji sbd ganin gidan da yasmeen tashiga”

Aransa shi harga Allah bemata zaton acikin irin wa’annan an guwannin takeba”dole gsky yacanza  musu gida sbd Allah”

Kallon Ahmed yyi da suturar jikin yaron” dukda acikin tsabta yake,amma suturar sa na nuna shi d’an talakawane lik’is”

Surutu Ahmed yadinga yiwa mr Aliyu”har yatambayesa ajinsa nawa a skul da shekarunsa??,yace”8 yrs garesa”mr Aliyu na murmushi yace”.bana son k’arya ai a fuska shekarunka basu wuce 5 yrs ko?”ai inada sicler ne shiyasa bani girma”

sosai yakebin yaron da kallo”yana k’okarin sake mgn asma’u ta kwala masa kira”d’ago kansa mr Aliyu yyi yakalleta yaga suna kama da yasmeen”

Duk’awa tayi ta gaisheshi tana kama hannun Ahmed tace”.kazo inji umma”

Uncle sai anjima ana kirana agida”yafad’a yana kallon mr Aliyu dake musu kallon tausayi”

kud’i yafito dasu y’an dubu duba masu yawa bemasan konawa bane yamik’a ma Ahmed”

girgiza kansa Ahmed yyi yace”.kabarsu nagode umma nah ta hanani rok’on kud’i ko amsa agun mutane”

yana fad’in hakan yajuya aguje yabi bayan asma’u”

Mr Aliyu kuwa beyi mamakin k’in amsar kud’in sa da Ahmed yayi ba”sbd dama azamansa da yasmeen yatabbatar gidan tarbiya da mutunci ta fito”bata tab’a rok’onsa ba ko nuna had’ama akqn abinsa”albashinta kawai take amsa shikenan….

sosai yaji tausayinsu dason taimakawa rayuwarsu”yanaso yakuma tambayi yasmeen waye wancan d’an iskan daya mareta akofar gidan su??”

yasmeen kuwa tana shiga ciki umma ta fara tambayarta meke faruwa awaje??

takwashe yadda sukayi da sanusi da dukanta da yayi da dukan da mr Aliyu yamasa duk tasar mata”

Kafin ta nuna d’ahara dake duk’e tana Iza wutar iccen datake girki”

Tace”.kema ayau saikinje  cell kin fad’a mana a ina kika kamamu muna aikata bad’ala?”tir da mugun halinki na gulma da saka ido”insha Allah bak’in fatanki akanki zai koma”

yasmeen ni kike gayawa mgn haka ban girmekiba??”ina girman yake?nasaka k’afa natakesa tunda baki rik’e saba”bakida sauran mutunci a idona”

Umma ta karb’e zancen da cewa” k’warai kuwa sai nayi k’ararki nayiwa y’ata sharri”kuma insha Allah da wata yak’are zamubar gidan nan gaba d’aya”bazamu iya zama da munafuka irinki ba” me fuska 2…

kukan munafurci d’ahara tasaka jin sunce za’a kamata”

yasmeen taja tsaki ta tura asma’u takira Ahmed tasanshi da surutun tsiya”

Itakuma ta wuce d’aki ta d’auki abinda zata d’auka”ta kalli umma data shigo yanzun tace”.dama umma zuwa yyi yamun bayani nataho gun aiki, yasamu hakan yafaru”zanje office ayau amma sai antafi da matar can wlh”ina goyan bayanki yasmeen “duk wanda zai aibanta munku sai Inda k’arfina yak’are dukda muna talaka….

hakane umma insha Allah bazamu zibda tarbiyar dakika bamu ba”

Fitowa yasmeen tayi d’aga d’akin,bata ko kalli gefen da d’ahara ke zaune tana kukan munafurci kar azo akamata”tayi ficewarta dg gidan”

mr Aliyu na zaune a back sit”yasmeen ta iso ta bud’e murfin motar”

Had’a Ido sukayi tayi saurin yin k’asa da kanta”kallon mani driver mr Aliyu yyi yace”.masa kawai yaje zasu dawo da yasmeen d’in”

mazaunin driver mr Aliyu yakoma yazauna”yasmeen ta zauna agefensa”

kansa yad’ago yana kallonta yace”.tun d’azun nake jiranki kizo kisanarmun, tambayoyina akan wannan k’aramin d’an iskan”

kanta ak’asa tashiga sanar masa wanene sanusi da matsayin zumunci su”da k’udurin ubansa (baba d’ahiru)akan ya aura matashi…. tak’arasa zancen tana sakin kuka”

Kinga kiyi shiru bazan bari ki auri wanda bakyasoba kuma d’an iska”

Ai yaya Aliyu bacin shi akwai wacce muke zaune a gida d’aya da ita”taje tasanar masa gulmar ina yawon bansa”shine nakeso abimun hakk’ina akan sharrinsu agareni….

Karki damu zamuje police station muyi mgn da commissioner of police d’in”nasan zasu turo atafi da ita”kuma shima wancan zasu tambayesa shaidarsa”idan babu abi miki hakk’inki….

1 2Next page

Leave a Reply

Back to top button