Labaran Kannywood
SANARWA AKAN SHIRIN LABARINA SEASON 6 – Aminu Saira

SANARWA AKAN SHIRIN #LABARINA SEASON 6.
Assalamu alaikum Masoya wannan Shiri, Kamar yadda muka sanar a karshen Episode din da ya gaba cewa mun kammala Season 5. In sha Allah 16 ga Wannan watan na December Da muke ciki, zamu cigaba da kawo muku Season 6. a wuraran da muka saba Haskawa. Muna godiya Sosai a gare ku Masoya, Allah ya bar zumunci. Allah kuma ya bamu ikon fita kunyar masu Kallo.????❤️???? Saira Movies AREWA24 #LABARINA #Labarinaseries