Toffa Babbar Magana; Malam Aminu Daurawa Yayi Allah Ya’isa ga Masu Yada Hoton Amaryar Sa Ana Tsakada yi Mata….
Masu Yada Hoton Matar da Zai Aura Mai Suna Haulat Aminu Ishaq.
Allahu Akbar Tabbas Ran Malam Aminu Daurawa Babu Shakka Ya
Baci Saboda Wasu Bata Gari da Suke Yada Wani Hoton Amaryar Sa
Inda Aka Dauki Wannan Hoton Tana Yin Kwalliya a Gidan Su.
An Dauke ta Tana Kwalliya Ne Batare da Ta Sani ba Sannan Kuma
Aka Fara Yada Hoton a Kafafan Sada Zumun ta Inda Jama’a Suke ta
Maga akai Har Malam Yayi Karoda Wannan Hoton Kuma Ran Sa Baiyi
Dadi Ba.
Yanzu Haka dai Zamusa Muku Wannan Bidiyo Na Wannan Malami
Domin Kuji Abunda Yace Bayan Sakin Wannan Hoton Nata Inda Har
yake Cewa du wanda Yasan Yaka Sa Yaji Ya Gogi.
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan sakin Hoton Amaryar
Malam Aminu Daurawa Tana Kwalliya Allah Ya Shirya Masu Aikata
Irin Wannan Abu.