SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Kansa ya kaɗa kamar wani ƙaramin yaro, ajiyar zuciya Dad ya sauƙe haɗe da ƙara riƙe hanun Zaid ɗin.
“Shikenan ka kwantar da hankalinka gobe zamu koma Nigeria”
Wani irin sanyi Zaid yaji acikin zuciyarsa, badon komai ba saidon zaije yaga Zahrah’n sa, babu ruwansa da wani tayi aure, shi so yarufe masa ido, hargidan nata zaije… (????♀????♀ Anya Zaid bai samu matsala a ƙwaƙwalwarsa ba kuwa? )
Dad kuwa yayanke wannan hukuncinne saboda suna zuwa Nigeria zai ɗaurawa Zaid ɗin aure da ƴar abokinsa, wannan shi kaɗaine zaisanya Zaid ya nutsu yakuma dawo cikin hankalinsa….
24/January/2020
Fatymasardauna
????????????????????????????????????????
SHU’UMIN NAMIJI !!
Written By
Phatymasardauna
Dedicated To My Brother KHABIER
????Kainuwa Writers Association
{United we stand and succeed; our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}
WATTPAD
@fatymasardauna
Editing is not allowed????
CHAPTER 98 to 99
Tana idar da sallan isha, ta ɗauki wata doguwar riga marar nauyi ta zura ajikinta, rigace irin shara shara ɗin nan, gashi kuma yaɗan kamata ta ƙasa, yayinda saman rigan kuwa ya buɗe, zura rigar kawai tayi batare da koda ta kalli kanta a madubi ba tafice zuwa falo. Sauri take batason Bollywood sufara haska film ɗin Bajrangi Bhaijaan bata kusa, ƙarfe takwas kuma dai dai zasu saka film ɗin, gashi yanzu bakwai ne hadda wasu mintuna, direct kitchine ta wuce taɗauko wani ɗan ƙaramin cup, fridge ta buɗe ta ta ɗauko babban cup ɗin milk shake dake cikin fridge’n ta tsiyaya, ahankali take tafiya tana ɗan zuƙan milk shake ɗin a bakinta, yajima yana jingine jikin ƙofa, kan ƙirjinta kawai yaketa kallo tun fitowarta daga cikin ɗakin, daga kan fatar cikinta har brezia’n dake sanye a jikinta, duk sun bayyana kansu a fili kasancewar rigar bata wani ɓoye sirri, sam bata lura dashi ba, hankalinta yana ga tv, hanu yasanya ya jawota jikinsa, saura kaɗan cup ɗin hanunta ya suɓuce ya faɗi ƙasa. Da sauri ta kalleshi haɗe da ɗan turo ɗan ƙaramin bakinta gaba.
Ta baya ya rungumeta, haɗe da ɗaura kansa akan wuyanta, cikin wata murya me sanyi yace “Ɗaukar alhaki ne, ko kuma kawai anyi danni ne?”
Cikin rashin fahimtan inda kalamansa suka dosa tace
“Bangane ba”
“Ummmm nima so nake nagane saina baki amsa” yafaɗi haka yana me ƙoƙarin zame wuyar rigar daga kan kafaɗunta.
Dasauri ta nemi matsawa daga jikinsa, amma saidai bata samu daman hakan ba, domin kuwa ya riƙeta gam.. Baidamu da yanda takeyi ba yasanya hanunsa yazame wuyar rigan, dake rigan dama tana da faɗin wuya sai gashi yakawo wuyan har kusan ƙasa da kafaɗunta, bakinsa ya ɗaura adai dai saitin wuyanta ta baya, wani irin lafiyayyen kiss yabata wanda saida yasanya tsikar jikinta suka tashi, da sauri ta juyo tana fuskantarsa, idanunsa da suka koma kamar na mejin bacci, ya ɗago ya watsa mata su, wani dokawa taji ƙirjinta yayi, yanayin da taga ƙwayan idanunsa shiyafi komai sanya mata faɗuwar gaba, har abada bazata taɓa manta mutumin data fara ganin irin wannan yanayin acikin idanunsa ba, kusan nasakamma har yafi na Doctor tsanani, domin kuwa bata taɓa mantawa da yanda idanun suka riƙiɗe suka zama jajaye suke kuma lumshewa alokaci guda ba, Zaid shine mutum na farko da ya fara kallonta da irin wannan yanayin, “mekenan hakan yake nufi? me yasa idanun suka sauya launi alokaci ɗaya?” tayi mawa kanta duka waƴannan tambayoyin da bata da me amsa mata su..
A hankali yake ƙara matseta haɗe da kusanto da fuskarsa daf da tata, burinsa kawai shine yaji bakinta acikin nasa. Kawar da kanta gefe tayi tana me sauƙe numfashi ahankali, gaba ɗaya tunowa da tayi da Zaid ya sanja mata yanayinta, Zaid ba mutum ne da zata manta dashi ba, lallai dole harta mutu yana cikin rai da zuciyarta, kodan abun da ya aikata a gareta.
Hanu yasa ya juyo da fuskarta, yazama suna fuskantar juna, baijirayi komaiba ya ɗaura bakinsa akan wuyanta, kissing ɗin wuyanta yake sosai, wanda hakan ya haifarmata da mutuwar jiki, cikin nutsuwa ya dawo da bakinsa kan nata bakin, ahankali yake sucking lips ɗinta, lumshe idanunta tayi tana me karɓan saƙon sa, karo na farko a rayuwarta da taji hakan dayakeyi mata yayi mata daɗi, batasan lokacin da ta gama sakar masa jikinta ba haɗe da sake buɗe masa bakinta, shikuwa dama abun da yake jira kenan, ba ɓata lokaci ya kamo tongue ɗinta yashiga tsotsa a hankali.. Wani irin numfashi kawai yake fitarwa, ko a iya haka idan ya tsaya yasan zaisamu gamsuwa, har abada shikam yanaji ajikinsa bazai taɓa gajiyawa da tsotsan baki da kuma harshenta ba, wani ɗanɗano na musamman yakeji acikin bakinsa idan yana tsotsan harshenta, yakan rasa duk wata nutsuwarsa idan laɓɓansu suka haɗe waje guda,yakan tsinci kansa cikin matsanancin shauƙi dakuma wani irin yanayi me daɗin gaske.
Ƙafafunta ne suka soma saƙewa, gaba ɗaya tsayuwar ta gagareta, yayinda shikuwa yaketa jifanta da salonsa iri iri, idan zasu shekara a haka sai dai ƙafafunsa su gaji suƙi ɗaukarsa, amma bawai shi ya gajiya da shan tausassun laɓɓanta ba, ƙoƙarin zamewa ƙasa takeyi da sauri ya riƙota haɗe da ɗagata caɗak kamar wata ƴar ƙaramar yarinya… Direct ɗaki yanufa da ita, bai direta ako inaba sai akan gado, ɗan ƙaramin ƙara tasanya haɗe da cewa “Wayyo nauyi!”
Dariya yayi haɗe da jan hancinta cikin muryarsa da ta soma sarƙewa yace
“Waye ne me nauyin?”
“Kai mana!” tafaɗa a shagwaɓance. Gaba ɗaya rigan jikin nata ya zame ƙasa, haɗe da soma bin ko wani ɓangare na jikinta da hot kiss, shiru tayi tanajin yanda yake tsotseta kamar wani maye, amma kuma fa saƙon nasa na yau yana shiga inda ya kamata domin kuwa tun ɗazu jikinta yagama mutuwa.
Kissing ɗin bakinta yaci gaba dayi, batasan lokacin da itama ta soma tayasa ba, baitaɓa tunanin zata taya saba, shiyasa sanda takama harshensa tana tsotsa a hankali, yaji gaba ɗaya ya ruɗe haɗe da zaucewa, jiyake kamar awata duniyar aka tsoma shi.. Yanayin yanda yake romancing ɗinta ne yasa har kuka sai da tayi masa wanda batasan na menene ba, jitakeyi kamar kan nipples ɗinta zasu cire, tsabar anbasu kyakkyawan sucking.
“wallahi doctor ma mugu ne” tafaɗi haka acikin zuciyarta….. Yau dai ba iya Dr.Sadeeq bane kaɗai yaji daɗin kasancewarsu tare ba, hadda ita kanta me daɗi’n nasa, sai dai kuma gaba ɗaya zautar dashi takeyi, yauma da ƙyar yasamu ya iya dawowa cikin duniyarmu, bawai don yasoba saidon gudun wahalar da ita… A hankali yasa hanu yashafa gashin kanta, haɗe da manna mata kiss akan goshinta, Zahrah dake kwance luf acikin ƙirjinsa ta lumshe idanunta haɗe da sake cusa kanta acikin ƙirjin nasa..
“I’am sorry me daɗi na na gajiyar dake ko? ba laifi na bane, inata so nayi controlling ɗin kaina amma nakasa, ke ɗince kin cika da….” saurin toshe masa baki tayi haɗe da sake ɓoye kanta acikin ƙirjinsa, kunya takeji tsantsa idan yaƙirata da sunan me daɗi’n nan, sai taji gaba ɗa tazama wata iri da ita.. Tsotsan hanunta dake kan bakinsa yasoma yi, da sauri tacire hanun nata haɗe da tashi zaune, bargo ta rufa ajikinta tayi toilet da sauri gudun kar ya tsaidata, jingina tayi da jikin ƙofar toilet ɗin tana sauƙe numfashi ahankali, gaba ɗaya abun daya wakana a tsakaninsu ne yashiga dawowa cikin kanta, tanaso ƙwarai taga tana farantawa mijinta rai, zatayi iyaka ƙoƙarinta wajen ganin tayi yaƙi da zuciyarta, wajen ganin ta basa farinciki me ɗorewa yanda ya kamata. Wanka tayi haɗe da zura rigan wanka tafito…