SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Kuyi hakuri wallahi kwata kwata banjin yin typing dinne, abubuwa sunmin yawa, nasoma ace 2 weeks nayi, amma sai wasunku suka nuna rashin jin dadin hakan, so please kunamin uzuri duk dama nasan wasunku bazasu so hakan ba, a gaskia bako da yaushe zanna typing ba, saboda kowani ɗan adam yana buƙatar hutu a rayuwarsa, kuyi haƙuri duk bayan kwana ɗaya zandingayin new update….
27/October/2019
MRS SARDAUNA
????????????????????????????????????????
*SHU'UMIN NA MIJI !!*
*WRITTEN by*
phatymasardauna
????Mrs Sardauna????
Dedicated to my lovely brother Khabier
????Kainuwa Writers Association
*WATTPAD*
@fatymasardauna
Editing is not allowed ????
Chapter 14
Wani irin kallo mai ta da tsikar jiki Zaid yayi mawa Zahrah, still fuskarsa ɗauke da wannan sheɗanin murmushinnasa, sadda kanta ƙasa tayi haɗi da soma wasa da yatsun hanunta,, Sunanta yaƙira da wata irin murya mai kwantar da zuciya, bata iya amsa masa ba saima ɗago kanta da tayi ta kallesa, wani irin baƙon yanayi ta tsinci kanta aciki mai wuyar fassaruwa, a hankali ya lumshe kyawawan idanunsa masu kalar bacci haɗe da buɗesu a lokaci guda,, “Zantafi !!” yafaɗa daidai lokacin dayake ɗaura sit belt a jikinsa, kasa ce dashi komai tayi saima wani iri taji dayace zaitafi ita a sonta bataƙi su tabbata a haka ba, domin ganinsa kaɗai yakansa taji wani irin nishaɗi a cikin zuciyarta,, wata ƙatuwar leda mai ɗauke da tambarin wani makeken mall yamiƙo mata, sadda kanta ƙasa tayi haɗe da girgiza kanta, alaman bazata karɓa ba,, ɗan ɓata fuska Zaid yayi haɗe da cewa ” idan baki karɓa ba bazanji daɗi ba, kuma kinsan cewa bakyau maida hanun kyauta baya ” wani irin sanyi taji a cikin ranta tabbas ko bakomai tasamu mai kulawa da rayuwarta, cike da girmamawa ta karɓi ledar, haɗe dayi masa godia,, murmushi kawai yayi mata haɗe dayi mata nuni da tashiga gida,, ba musu tajuya cikin takunta mai ɗauke da nutsuwa tashige cikin gidan,, tana shigewa cikin gida Zaid ya ɗaura hanunsa akan mararsa dayakeji tayi masa tauri kamar ansanya dutse, lumshe idanunsa yayi, haɗe da gangaro hanunnsa zuwa kan joy stick ɗinsa cikin wata irin murya yace “idan kika kama sugar baby baki mata kaca kaca ba bazan yafe miki ba, because ta wahalarni da yawa, tasa inata abubuwan daba halina ba, wato ƙasƙantar dakai dakuma yawan magana ” wani munafukin murmushi yayi haɗe dayi mawa motar tasa key, kaitsaye guest house ɗinsa yanufa, domin kuwa a yanda yakeji yau bazai iya kwana bai yi sex ba, dole yasamu wata yayi mata cin kaca, saboda yakai ƙololuwa wajen sha’awa ga wannan ƴar iskan Zahrah’n takunna sa, domin ganinta ma kaɗai tayar masa da hankali yake…..
Yauma dai wata sabuwar karuwar yasamu mai suna Salima, tun da Salima ta sanya idanun ta akan Zaid soyayyarsa tatafi da ita, Salima yarinya ce ƙarama don bazata wuce 21 year ba, sosai ta liƙemawa Zaid, burinta a duniya shine Zaid yasota, amma kwata kwata Zaid bai damu da lamuranta ba, amma duk da haka bata fasa bibiyar sa ba,, Zaid kuwa fuskanta da yayi cewa Salima bata taɓa iskanci ba, yasanyashi fara sauraranta haɗe da ɗana mata tarkon shu’umancinsa, yaci alwashi cewa sai ya tarwatsa budurcin Salima,,, itama dayake soyayya tarufe mata ido, yasanya tayi saurin amincewa dashi,, zaune suke a tsakiyar tangamemen falonnasa dagashi sai dogon wandon jeans, yayinda Salima ke kwance a jikinsa, daga ita sai wata baƙar doguwar riga marar nauyi, gaba ɗaya Salima tasusuce game da soyayyar Zaid, a yanda takejinsa acikin zuciyarta zata iya mallaka masa komai nata a duniya,, a hankali yasanya hanunsa cikin kanta, wanda yasha kitson ƙari da akayishi da gashin doki,, wato attachment,, wani irin kallo yajefi Salima dashi, take ta langwaɓe kai, haɗe da matso da fuskarta dai dai da tasa,, bakinsu take ƙoƙarin haɗewa waje ɗaya, saurin kauda kansa gefe yayi haɗe da jawota jikinsa, lafewa tayi a cikin jikinsa haɗe dayin ƙasa da kanta, bakinta ta ɗaura a dai dai kan nipple ɗinsa, a hankali ta soma tsotson nipple ɗin nasa, saurin lumshe idanu Zaid yayi domin kuwa sosai yakejin wani iri acikin jikinsa,, kwalbar giyan dake gefensa ya ɗauka haɗe da kafawa abakinsa, sosai ya tuttula wa cikinsa giya,, domin yafijin daɗin sex idan a buge yake, hannayensa yasa ya zame rigan dake jikin Salima,, take surarta ya bayyana,, sake waro idanunsa yayi, domin kuwa gaba ɗaya Salima ta rikiɗe takoma masa Zahrah sak,, hmm giya tafara aiki,, wani irin shu’umin murmushi Zaid yayi haɗe da lasan laɓɓansa, duka hannayensa ya buɗe alamar ta taho garesa, cike da ɗoki Salima ta faɗa jikin Zaid, haɗe da ɗaura hanunta kan joy stick ɗinsa tasoma murzawa a hankali, abunku da tashen balaga itama dama tajima tana buƙatar wanda zai jagwalgwalata,to yanzu gashi tasamu baban ƴan iska, gaba ɗaya hannayensa ya ɗaura a kan breast ɗinta, bayan yacire mata duk wani kaya dake jikinta, balaifi tanada big breast, duk da cewa breast ɗinta bai kasance yanda yakeso ba, bakinsa ya ɗaura akan wuyanta yashiga bata wani irin kiss mai ta da hankali, still kuma hannayensa nakan breast ɗinta, yana murzasu a hankali,, tuni Salima ta shiɗe tafice a hayyacinta, domin kuwa salon Zaid na daban ne, ɗa gata Zaid yayi caɗak, haɗe da nufar bedroom ɗinsa da’ita, domin kuwa tuni tanarke, haɗi da sallama masa kanta,, gaba ɗaya Zaid yafice a hayyacinsa domin kuwa Surar Zahrah kawai yake hangowa a jikin Salima, cikin rawar jiki yafar mawa Salima, da ƙarfin gaske Zaid ya ratsa hanyar Salima ya wuce,, duk irin ihun da Salima keyi Zaid bayako jinta, Zahrah kawai yake hangowa, a maimakon Salima,, sosai Zaid ya gurji Salima son ransa har saida yaji mata ciwo, tun Salima na ihu har muryarta tadaina fita, sam batai zaton haka zafin sex yake ba, a tunaninta daɗi kawai a keji,,, saida yasamu nutsuwa kafun ya sauƙa daga kanta, kai tsaye toilet yashige, yasakar mawa kansa shower, yajima tsaye ruwa na dukansa, daga bisani yayi wankan tsarki, yafito daga cikin toilet ɗin,, sanye yake da rigan wanka hanunsa riƙe da ɗan ƙaramin towel yana goge kansa,, kallon inda Salima ke kwance shame shame tamkar gawa yayi, wani munafukin murmushi yasakar mata haɗe da kashe mata ido ɗaya, “ƴan matana !” yafaɗa da muryarsa ta yaudara,, da ƙyar Salima ta’iya ɗago idanunta dasuka kumbura saboda kuka ta kalleshi,, murmushi yasake yi mata haɗe da nufar inda mirror ɗinsa yake,, mai ya shafa a jikinsa sama sama, wata maroon jallabiya, ya zura ajikinsa, haɗe da feshe jikinsa da turarensa mai daɗin ƙamshi,, kan gadon da Salima ke kwance yanufa, kwanciya yayi a ɗan nesa da’ita haɗe da juya mata baya, sakayau yakejinsa, tamkar an sauƙe masa babban nauyin dake kansa, dan haka mintuna ƙalilan bacci yayi awon gaba dashi,, da kyar Salima ta’iya tashi ta shiga bathroom, ruwan zafi ta tara a cikin bath tub ɗin wanka, tashiga ta zauna, saida tayi kuka tsabar azaba, da kyar dai tasamu ta’iya gasa kanta,, kuka kam tayishi badon komai ba kuwa saidon azaba’n da tasha a wajen SHU’UMIN NAMIJI,ZAID kwanciya tayi itama a gefensa, take baccin wahala yayi gaba da’ita……..
ZAHRAH kuwa a daren ranan nan sam bacci ƙaurace mawa idanunta yayi, wata irin soyayyar Zaid mai ƙarfine yake huda zuciyarta, sam takasa manta irin kallon da Zaid keyi mata, ga murmushinsa, daya tsaya mata a zuciya, haƙiƙa Zaid yacika SHU’UMIN NA MIJI domin kuwa ya shammaceta ya ɗauke mata zuciya batare da ta ankaraba,, har kusan ƙarfe 2 na dare kafun Zahrah tasamu bacci ya ɗauketa,, washe gari kuwa da dassafe ta shirya kanta cikin riga da sket na a tamfa, balaifi kuma ta ɗanyi kyau cikin shigarta ta,, ƙarfe 7 dai dai ta nufi makaranta, domin kuwa yau suna da lecture 7:30, sa’anta ɗaya yanzu Inna bata hanata zuwa makaranta akan lokaci, saboda haka yanzu bata latti……