SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

“Kizo kici abinci” yana faɗa mata haka yafice daga cikin ɗakin.
Wani irin kunyan sa ne yaka mata, amma kuma babu yanda zatayi, abundake cikin zuciyarta ta faɗa.
Miƙewa tayi sumi sumi ko hijab ɗin dake jikinta bata cire ba ta fita zuwa falo.
Zama tayi akan sofa kusa da inda yake zaune, haɗe da takure jikinta waje ɗaya, shawarma ne da gasashshen kifi (roasted fish) ya sayo musu, tura mata plate ɗin yayi gabanta.
“Kici sai kisha magani” yafaɗi haka fuskarsa ɗauke da ɗan murmushi, kallonsa tayi kamar zatace dashi wani abu kuma saita fasa tasoma cin abincin da kaɗan kaɗan. Shikuwa sannu a hankali yake sipping country yoghurt ɗinsa yana me kuma latsa wayarsa.
Haka suka zauna shiru babu me cewa da ɗan uwansa ƙala.
Tana kammala cin abincin ya bata wasu magunguna daya shigo dasu, babu musu ta amsa tasha. Ganin yatashi yabar falonne yasanya itama ta tashi ta koma ɗaki, wanka tayi kana ta fito ta sanya wata sleeping gown wacce ta tsaya iyaka cinyarta, ko guiwa bata ƙarasa ba, sosai rigar tayi mata kyau ta kuma fito da farar fatarta fili, dogon gashinta ta kama ta tubke a tsakiyar kanta haɗe da ɗaureshi da ribbon, turarenta me daɗin ƙamshi ta shafa, tana nan tsaye a cikin ɗakin yaturo ƙofar ɗakin yashigo.
Wani irin yawu ya haɗiye a maƙoshinsa, sanda idanunsa sukayi masa tozali da ita, sosai tayi kyau acikin rigar, ga fararen cinyoyinta sun bayyana kansu a fili, da ƙyar ya iya daure zuciyarsa, murmushi kawai yayi mata haɗe da kawar da kansa gefe, shi kaɗai yasan me yakeji acikin zuciyarsa, yana tsananin kishin matarsa, kamar yanda yake tsananin sonta.
Kan gado ta koma ta kwanta, agogon hanunsa yacire haɗe da cire rigarsa, 3 guater jeans yasanya..
Zama yayi a gefen gadon haɗe da jawo laptop ɗinsa yasamo dannawa, dama yanada ayyukan da suka masa yawa yanaso ya ɗan ragesu, bayaso ya kwanta shiru tunani ya damesa.
Hanu tasa ta share hawayen dake fitowa daga cikin idanunta.
“fushi Dr.Sadeeq yakeyi da ita kenan?” tambayar da take ta yiwa kanta tun ɗazu kenan, bazata iya jure fushinsa akanta ba, duk da baifito ya nuna mata hakan afili ba, amma duk wasu alamu sun nuna hakan, bayason yi mata magana me tsawo sannan kuma baya sake mata kamar yanda ya saba, idan tabarsa haka batayi masa adalci ba, ayanzu bata da wani wanda ya wuce mata shi, shi ɗinne dai komai nata, bazata iya ɗaukar fushinsa akanta ba.
Aikinsa yake cikin nutsuwa amma kuma gaba ɗaya tunaninsa akanta yake, ba abun dayafi damunsa kamar cutar hawanjini dake da munta, yasani sarai cutar hawan jini bata da kyau tana cutarwa sosai, musamman ma ga yarinya kamarta hakan yasa yake tsananin tausayinta.
Baizataba saiji yayi ta rungumeshi ta baya, haɗe da ɗaura kanta akan wuyanshi, me makon tace wani abu sai kawai ta fashe masa da kukan shagawaɓa.
Lumshe idanunsa yayi har a cikin zuciyarsa bayason kukanta idan tana kuka hankalinsa tashi yake.
Jawota yayi ta dawo gabansa.
“Menene?” yatambayeta yana me ɗora idanunsa akanta.
“Bazan iya jure fushinka ba, dan Allah kayi haƙuri wallahi inasonka banason kajuyamin baya, banda kowa sama da kai, idan kajuyamin baya bansan yanda rayuwata zata kasance ba, kayi hakuri kaji!!” kuka take sosai alokacin da take faɗar maganar.
Wani irin sanyine yaji yana ratsa zuciyarsa kalmar “Wallahi tana son shi” da ta faɗa yafi komai da ɗaɗa masa rai, yaji daɗin maganar sosai, amma sai ya dake bainuna mata hakan afili ba.
“Ni nace miki ina fushi dake ne?” abunda yatambaya kenan.
Da sauri tashiga kaɗa kanta alamar “Eh”
Cike da mamaki yace “yaushe nace haka?”
“Kaine kake bani abinci abakina harsai na ƙoshi, amma yau turamin abincin gabana kayi kace naci ni kaɗai, sannan tunda kafita baka dawo gidan nan ba, gashi kazo baka kulani ba saima laptop ɗinka daka fara latsawa, kasabarmin bazan iya jurewa ba, dan Allah kada kayi fushi dani naroƙeka, bazan iya samun nutsuwa ba matuƙar baka tare dani, bazan iya zama dakowa ba bayan kai, inasonka sosai!”
Tunda ta fara maganar yake kallon ɗan ƙaramin bakinta hartakai ƙarshe.
Jawota yayi jikinsa, haɗe da sake lumshe idanunsa, sun kai kusan mintuna uku a haka, babu wanda yasakeyin magana kafun ta ɗago kanta daga cikin ƙirjinsa. Buɗe idanunsa yayi ya sauƙesu acikin nata, kallon juna sukeyi cikin wani irin yanayi me wuyar fassaruwa, ahankali ta matso da fuskarta daf da tashi haɗe da lumshe idanunta, bakinta ta buɗe ahankali ta ɗaura harshenta akan lips ɗinsa, jiyayi kamar anjona masa shocking ajikinsa, ahankali ta tura harshenta cikin bakinsa tana me yawo dashi, kasa jurewa yayi cikin hali na zaƙuwa ya kama harshenta yashiga tsotsa.. Sosai suke kissing ɗin junansu, numfashinsu har ƙoƙarin ƙwace musu yake. Igiyar dake gaban rigarta yaja take rigar ta buɗe ta gaba, sake lumshe idanunsa yayi haɗe da fitar da wani irin numfashi me sauti alokacin da idanunsa suka sauƙa akan breast ɗinta, kansa ya cusa acikin ƙirjinta yana kai mata kiss tako ina.. Cikin mintuna ƙalilan Dr.Sadeeq da Zahrah suka fice a cikin hayyacinsu babu ma kamar doctor, gaba ɗaya idanunsa sun rufe numfashi kawai yake fitarwa ta bakinsa… Soyayyar su tayau ta da bance, yau tsantsar soyayya ya gwada mata wacce tasa ta manta komai acikin duniya har batasan sanda hawaye suka gama wanke mata fuska ba, shi ma kansa yau yazautu da tsananin kulawan data basa, ita kanta mamakin yanda yake shiɗewa akanta take, sai dai kuma idan ta tuno cewa ko wacce mace da irin baiwar da ALLAH ya mata saitaji sanyi acikin ranta, ko a iya nan aka tsaya, zata ta godemawa ALLAH …
Cike da shagwaɓa ta ture kanshi dake kan breast ɗinta. “So kake ka ciremin nipples ɗina ne wai?”
Duk da haryanzu yana acikin magagin duniyar daɗin dayashiga bai sake saba amma saida yayi dariya.
“Dama Nipples yana fita ne?” shima yatambayeta cike da mamaki, domin a iya tsawon rayuwarsa shi bai taɓajin inda akace nipples yafita daga jikin breast ba.
“To bakai bane tun ɗazu fa kaketa sha, kuma zafi yakemin!” araunace tafaɗi maganar.
“To ba nipples din bane yace yana sona!” yafaɗi haka yana me kwaikwayon yanayin maganarta.
Dariyane yakamata sosai, da ƙyar ta samu ta zame hanunsa dake kan breast ɗin nata, tana ƙoƙarin tashi yayi saurin kamota ya kwantar da ita, kwanciya yayi asamanta haɗe da sakarmata duka nauyinsa.
Ɗan ƙaran wahala tasake haɗe da lumshe idanunta.
“Ina da nauyi ne? ke ɗazu da kika hau kaina ai bance kina da nauyi ba”
“To ae ɗazu banice na hau kanka ba kaine ka ɗaukeni ka ɗaurani akan ka batare da nace inaso ba”
“To amma dana ɗauraki wayace ki sakemin duka nauyinki harma da kama min…..”
Da sauri ta sanya hanu ta toshemai baki bataso ya faɗi abun da tayi masa, ita kanta batasan tayi masa haka ba alokacin tana wata duniyarne na daban. (Khair uwar gulma harkin baza kunnuwa kiji metayi ko, to bazakiji ba nima banji ba balle ke????)
“INASONKA!!!” Zahrah tafaɗa cikin wata irin murya me ɗauke da tsananin shauƙi.
“Nima INASONKI!!!” shima yafaɗa cike da tsananin ƙauna, wani irin kallo sukayiwa junansu, cike da sha’awar juna suka sake haɗe bakinsu waje ɗaya…….
(Zahrah da Doctor fa sun zama one love ga soyayya ga jaraba, doctor ya koya mata????)
Vote
Vote
Voted please????
(Comment and vote please my lovely fans, my wattpadians idan kun karanta kuna min vote kunji????)