NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Bai taɓa yin zato ba saiji yayi Afra tafaɗo cikin jikinsa kamar wacce aka jefo,   baikai ga buɗe idanunsa ba yaji ta saki wani irin munafukin ƙara..

“Wayyo Allah ƙafa ta honey kataimakeni na karya ƙafa ta” abun da Afrah ke faɗa kenan cikin iyayi.

Wani irin kallon takaici Zaid keyi mata,  waishi zata gwadawa bariki, tafaɗo kansa da gangan sannan kuma tana yi masa ihun banza wai yataimaketa.   

Da sauri yasake maida kallonsa gareta alokacin da zuciyarsa ta ƙitsa masa wani abu akanta.

“Tabbas hakanne ma, sai yanzu yasake lura da ita, amma ba ya gwadata ya gani” yafaɗi haka acikin zuciyarsa..

Da ƙyar ya iya buɗe bakinsa yaƙira sunanta   “Afrah”

Dasauri Afrah dake yashe aƙasa tana kukan ƙarya ta ɗago kanta tana kallonsa jin da tayi yaƙira sunanta.  “Kodai Target ɗina yafara aiki ne?” ta tambayi kanta .

“Ba ƙiranki nake ba da bazaki amsa minba!”  yafaɗa murya aɗan kausashe.

“Kayi haƙuri honey ƙafa ta ce kemin zafi shiyasa”  tafaɗi haka cikin yanayi na shagwaɓa tana wani yayyarfe hannu, ita adole so take ya faɗa cikin tarkonta.

Cike da tsananin takaicin ƙiransa da sunan  honey da takeyi yasanyasa rumtse idanunsa da ƙarfi, ji yake kamar yaje ya shaƙeta bazai saketaba harsai yaga bata numfashi, amma akwai abun da yakeson ganowa a tattare da ita dolensa saiya daure.

“Zo muga me yasamu ƙafartaki”

Jiki na rawa Afrah ta matso garesa  dama haka takeso yace,  tana matuƙar so taganta akusa dashi,  haɗa jiki dashi kuma shine burinta batun yau ba.

Hanu yasa ya kama ƙafarta ta, a hankali yashiga shafawa cike da wani irin salo,   wayyo Allah Afrah dama haka takeso, ita kanta batasan sanda ta lumshe idanunta ba,  wani irin daɗi takeji acikin jikinta,   “Gaskiya shawarar Asma tayi aiki”  tafaɗi haka acikin zuciyarta,      cigaba yayi da shafa ƙafannata ahankali harzuwa wajen cinyoyinta,   tuni ta narkemasa ajiki taƙara kusanto da kanta garesa,   hanu tasanya akan faffaɗan  ƙirjinsa tashiga shafawa ahankali,   duk iskanci irin na Zaid saida ya tsaya yana kallonta,    tabbas yanzu ya gano abun dayakeson ganowa atattare da ita, wani irin baƙinciki da ɓacin raine suka tokare masa maƙoshinsa.

“Hakan da Afrah keyi masa alamace dake nuna ita babaƙuwa bace a harkan tasan namiji kenan kome?” tambayar da yake tayiwa kansa kenan,       shiba ƙaramin ɗan iska bane, yanda  Afrah keyi masa alama ne dake nuna cewa tasaba irin haka da wasu mazan.  “Kenan ita ƴar iska ce?” still yakuma tambayar kansa.     Hanunsa yasanya ya damƙi gashinta  haɗe da miƙar da ita tsaye,  da fari ta ɗan tsorita amma ganin irin kallon dayakeyi mata yasa taɗanji sanyi acikin ranta, ganin sunnufi hanyar ɗakinsa yasa ta shiga sakin murmushi, daɗi taƙeji yau Allah zai cika mata burinta..

Suna shiga cikin ɗakin yasanya hanunsa da ƙarfi ya yaga ƴar fingilan rigar dake jikinta, take komai nata ya bayyana,  hankaɗata yayi kan gado haɗe da soma yunƙurin  zare belt ɗin dake jikin wandonsa,, idanu Afrah ta zaro waje amatuƙar tsorace, bata taɓa tsammanin haka daga garesaba ta ɗauka kasheta zaiyi da soyayya amma meyake shirin yi matane haka “Dukanta zaiyi ne ko kuma turmusheta zaiyi batare dayatsaya sunɗanyin romancing juna ba?” waƴannan tambayoyin sune suka cika zuciyarta fal…  

(Me  Zaid yakeyi hakane????  hahhhh da’alama dai yau amarci za’aci agidan Baba Zaid, team Zaid karkuyi nisa saboda nan gaba kaɗan Zaid zai buƙaci taimakonku, yayinda komai ya wakana  tsakaninsa da amarya, inaga dole saikun shigo cikin lamarin????)

       
  (Thank you my wattpadfans???? Comment da vote ɗinku suna ƙaramin ƙarfin guiwa sosai, SON SO nake muku)

   Vote and Comment please????

           6/February/2020

            Fatymasardauna
????????????????????????????????????????

        SHU’UMIN NAMIJI!!

   Written By
Phatymasardauna

Dedicated To My Brother KHABIER

????Kainuwa Writers Association

{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motive the mind of readers}

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation

            WATTPAD
     @fatymasardauna

Editing is not allowed????

          CHAPTER 107

Tana ganin yagama zare belt ɗin jikinshi, tasoma ƙyaf ƙyaf ta idanu, kamar wacce aka kamata tana sata,  tsoronsa ne ƙarara, ya bayyana akan fuskarta,   ganin sa a haka tun farko, ya isa ruɗata, amma kuma dayake  bariki ne a gabanta, ya sanya bata fuskanci hakan ba, sai yanzune taga, gaba ɗaya yacika mata idanu.

Cike da tsantsar rashin mutumci irin nasa, yasanya hanunsa ya jawo ƙafarta, zama yayi akan gadon, haɗe da sanya hanunsa akan fuskarta, ya matse mata baki,   idanunsa yaɗaura akan ƙirjinta,  wani irin murmushi yasake, haɗe da cije laɓɓansa,  wai wannan tatsitsiyar yarinyarne, takeson ɗaukar hankalinsa,      yaga waƴanda suka fita komai, bai kuma ji wani abu akan su ba, balle kuma ita ƙaramar alhaki,  yanaji ajikinsa cewa.   “A yanzu ba ayi wata mace wacce zata ɗau hankalinsa sama da Zahrah ba”   

Hanunsa yakai kan wuyanta, yashiga shafawa a hankali,    tsuru Afrah tayi tana kalllonsa, karo na farko a rayuwarta, da taji wani irin mugun fargaba ya daki zuciyarta, akan abun da ta aikata,    “Me zata ce masa yanzu idan har yanemi haƙƙinsa awajenta?”    take idanunta suka kawo ruwa taɗago ta kallesa.

Ko kallonta baiyi ba, ya ci gaba da shafa wuyanta,  lumshe idanunta tayi, a zahirin gaskiya tana amsar saƙonsa, amma kuma acikin zuciyarta, tsoro ne yayi tasiri.

Ɗayan hanunsa yasanya ya yakice duk wani abu na sutura dayayi saura ajikinta.

Kamar wata mutum mutumi haka Afrah ta tsaya tana kallonsa.    
“Tashiga ukunta idan wannan ingarman namijin ya haiƙe mata, batare da ya tsaya yayi romancing ɗinta ba”
ta faɗi haka acikin zuciyarta, bata ida tunanin nata ba, taga yayi off na wutan ɗakin..

Kwanciya yayi akanta, haɗe da sake mata gaba ɗaya nauyinsa,  da ƙyar take iya fidda numfashi, sosai yayi mata nauyi,  idan ba mugunta bama, taya zai kwanta akanta haka, aiko katifa ce saita lotse balle kuma ita.

Cikin zafi zafi yashiga kissing lips ɗinta.   Yi yake kamar zai cijeta, dagani kai kasan muguntane ke cinsa,  baƙaramin zafi kuwa hakan keyi mata ba, gaba ɗaya ya taune mata baki,   lokacin daya ɗaura hanunsa akan breast ɗinta kuwa, saida tasaki kukan wahala,  komai bayayi mata shi cikin nutsuwa, duk wani abu da ƙarfi yake yi mata,  abu yake kamar me huce haushi.

Ganin da yayi zata cika masa kunne da kuka ne,  yasanyasa sanya hanunsa ya matse mata baki.   Yunƙurin ƙwace kanta takeyi amma ina bazata iya ba riƙon Zaid ba wasa ba. 


Wani juyawa kansa keyi masa lokaci ɗaya ya firgice,  idanunsa ne suka kaɗa sukayi jajur dasu, yayinda jikinsa ke ɓari kamar wani mazari, iya ƙololuwar ɓacin rai a yau Zaid yashigesa,  da ƙyar ya iya laluɓawa, ya sauƙa akan gadon,  jefa ƙafafunsa kawai yake batare daya koda kalli gabansa bane, yana shiga cikin bathroom ya banko ƙofar da ƙarfin gaske.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button