NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin sassanyar murya Zahrah ta gaida ta, tana me sake sunne kanta ƙasa.

Babu wata alama ta tsana kota tsangwama, Hajiya ta amsa gaisuwar Zahrah haɗe da cewa “Tashi ki zauna akusa da mijinki kinji” 

Kunyan Hajiyane yasake kamata, hakan da tace ya tabbatar mata cewa duk taga abun da sukayi.

Murmushi Hajiya tayi, haɗe da cewa “Kidaina jin kunyata, ni kamar uwa nake agareki, tashi daga ƙasan nan kinji”

Wani irin daɗin kalaman Hajiya, Zahrah taji, jikinta a sanyaye ta zauna akan kujeran da Dr.Sadeeq ke zaune, sai dai bata yarda sunyi gaf da juna ba.

Lokaci guda Hajiya tasa aka cika musu gabansu da kayan ciye ciye, daɗine yashiga ɗawainiya da Dr.Sadeeq, bai taɓa tunanin Hajiyarsa zata nuna wa Zahrah wannan ƙaunar ba, musamman idan yayi la’akari da cewa bason aurenshi da ita takeyi ba, amma haƙiƙa yaji daɗin kulawan da yaga Hajiyarsa ta nunawa Zahrah.

Basket ɗin da suka shigo dashi, ya ɗauka yakai har gaban Hajiya, zama yayi akusa da ita haɗe dayin ƙasa da muryarshi.

“Hajiyata abinci fa surukarki tayi miki, me daɗin gaske” yafaɗi haka yana me buɗe coolers ɗin da abincin ke ciki.

Murmushin jindaɗi, Hajiya tayi haɗe da kallon Zahrah cike da jin daɗi tace.

“To Matar likita, harda sanya kanki a wahala haka, Allah yayi albarka, nagode sosai!”

Wani irin daɗi Zahrah taji, lokaci ɗaya girma dakuma ƙiman Hajiyan ya ƙaru acikin idanunta.

Shikansa likita yaji daɗi marar misaltuwa, kana kallonsa kuwa zaka fuskanci hakan.

Sun ɗan jima agidan Hajiya, kuma sun samu ƙauna daga wajenta sosai,  koda suka zo tafiya,  jaka guda Hajiya tabawa Zahrah, wanda ke ɗauke da kayan shafa dakuma daɗaɗan turaruka, Zahrah tayi godiya gareta sosai, cike da farinciki suka bar gidan..

Bayan sun ɗauki hanyar gidan Inna, Zahrah ta sauƙe wata irin ajiyar zuciya, haɗe da sakin murmushi akaro na barkatai.

“Bazan iya misalta maka, irin tarin farincikin danake ciki ba a yau, naji daɗin samun soyayyar Hajiyarka da nayi!” tafaɗi haka cike da nuna jin daɗinta a fili.

Murmushi yayi shima haɗe da jinjina kansa “Kema kenan, inaga nikuma? gaskiya naji daɗi sosai da Hajiyata ta gwada miki ƙauna, dama nasan wata rana dole komai zai wuce, saboda nasan Hajiyata, tanason abunda nake so sosai”

Murmushi sukayi su dukansu…

Fuskarta ɗauke da mamaki take kallon gidansu, wanda yasha gyara aka kuma rantaɓamasa sabon fenti me ɗaukar idanu.

“Da gaske nan gidan mune?” tatambayi Dr.Sadeeq.

Dariyane yakamashi, amma sai kawai ya matse, haɗe da cewa “Nima dai ina kokonto, kodai munyi ɓatan hanya ne? amma mushiga mutambaya ko nan ne”

Jiki asanyaye tashige gaba, shi kuma ya bita a baya, tundaga  zauren gidan mamakinta ya ƙara tsananta, komai na gidan an gyarashi ya zama tsab,    da sallama ɗauke abakinta, ta kutsa kanta cikin gidan, tabbas gidan sune, saidai kuma ko wani lungu da saƙo nacikin gidan nasu yasha fenti,   Inna dake cikin ɗaki tana kallo, tafito sakamakon jin murya irin ta Zahrah da tayi.

Da gudu Zahrah ta taho ta rungume Inna, haƙiƙa tayi kewar Inna, duk da bawani zaman daɗi sukayi ba, amma dai naka naka ne.

Cike da farinciki Inna ta ce “Zahrah Amarya, sai yau aka leƙo mu?”

Dariya Zahrah tayi haɗe da yiwa Inna nuni da Dr.Sadeeq dake tsaye.

“A’a likita ashe tare kuke? ku iso ciki”

Sosai Zahrah tasha mamakin ganin falon Inna,  gaba ɗaya falon an mamaye ƙasan sa da tiles, gashi yasha fenti, hadda wani ɗan ƙaramin tv plasma ne manne ajikin bangon falon. “Lallai su Inna sunsamu ƙaton ci gaba” tafaɗi haka acikin ranta.

Inna dakanta takawo musu ruwansha, hadda lemon fanta.

Daɗi ne gaba ɗaya ya cika zuciyar Zahrah,  bayan Dr.Sadeeq sun gaisa da Inna, yafita ya basu waje don su tattauna, yasan dole bazasu rasa maganar da zasu tattauna su biyun ba.

Yana fita Zahrah kamar an zungureta tace “Inna wai wayamuku wannan gyaranne haka?”

Murmushi Inna tayi haɗe da cewa “Waye kuwa zaiyi mana wannan aikin haka idan ba ɗan albarkan mijinki ba”

“Doctor?” Zahrah ta tambaya cike da mamaki.

“Ƙwarai kuwa shi, ai bamu da bakin godiya agaresa, harfa kuɗi yabawa Baffanki, ya ƙara jari, acikin sana’arsa,  mukam yanzu rayuwarmu tamana daɗi Alhamdulillah!” Inna tafaɗi haka cike da jin daɗi.

Wani irin girman sane yasake cika idanunta, lallai Dr.Sadeeq yacika mutumin kirki, koda wasa kuma baitaɓa gaya mata cewa, yasa anyimusu gyaran gida ba, lallai dole zatayi masa godiya ta musamman. 

Koda Zahrah ta bawa Inna delicious ɗin da tayi mata, sosai taji daɗi, dama Inna kurace wajen cin nama, tuni ta raɓashe tashiga cin pepper chicken ɗin da  Zahrah takawo mata, sai santi take, tana cewa wai batasan sanda Zahrah ta koyi girki har haka ba.
Itadai Zahrah murmushi kawai take tayiwa Inna. Koda Baffa yadawo yaga Zahrah, baƙaramin daɗi yaji ba, kowa yaganta yasan Alhamdulillah tana cikin jin daɗi, koda Zahrah tazo tafiya, Sosai Baffa yaƙarayi mata nasiha, ya nusar da ita cewa bin mijinta dayi masa ladabi, haɗi da haƙuri, yanada matuƙar mahimmanci acikin rayuwar aurenta, sosai taji daɗin nasiharsa, cike da farinciki sukayi musu sallama…

Basu suka isa gida ba sai ƙarfe 9 na dare.

Yana zaune akan gado yana danna laptop ɗinsa, Zahrah tashigo cikin ɗakin, sanye take da wata fitinanniyar sleeping gown ajikinta,    kallo ɗaya yayi mata ya kasa ɗauke idanunsa akanta, sosai ta tafi da duk wani tunaninsa.

Murmushinta me tsada ta sakarmasa haɗe da kashe masa idanunta, cikin wani irin tafiya taƙaraso garesa, ba yau yafara ganinta ba, amma haka yasake baki yana kallon ƙirjinta, dake matuƙar ɗaukar hankalinsa, sosai yakeson breast ɗinta, komai nata yabayyana kansa ta cikin rigar, dayake rigar irin me net ɗin nan ne,  wani irin yawu ya haɗiya a maƙoshin sa, alokacin data ƙaraso daf dashi, ta zauna acikin jikinsa, hanu tasanya ta saƙalo wuyansa, kanta ta ɗaura akan ƙirjinsa, cikin wata irin murya me sanyi ta ce.

“Kamar yanda banida kamarka aduniyar nan, haka banida bakin da zanyi maka godiya,  nagode sosai, kataimakeni, kakuma taimaki iyayena, bansan dame zan biyaka ba, ka bani kulawa alokacin danake tsananin buƙatarta,  ka ƙaunace ni da zuciya ɗaya, kaso farincikina, Inasonka sosai, ina kuma alfahari dakai ako da yaushe,  nagode sosai….”

Hanunsa yasanya ya rufemata baki, haɗe da girgiza kansa.

“Kada kice haka my princess, kin wuce haka a wajena, kin cancanci nayi miki komai aduniyar nan,  banason godiyarki, Inna da Baffa iyayenane nima, saboda haka babu wani godiya da zakimin,  Soyayyarki ce tasanya hakan, ina sonki Zahrah na!!” yaƙare maganar yana me jifanta da wani irin kallo.

Murmushi tayi domin tafuskanci, ma’anar kallon dayake yi mata, hanu tasanya ta zuge zip ɗin dake gaban rigarta, take kyawawan  breast ɗinta suka bayyana,   harwani juyawa yaji kansa yayi alokaci guda, ɗago tsumammun idanunsa yayi ya kalli fuskarta,  idanunta ɗaya ta kashe masa.

Ɗagota yayi ya ɗaurata akan cinyarsa, a hankali ya cusa kansa cikin ƙirjinta, wani irin numfashi su dukansu suka sauƙe alokaci guda.  Cike da nutsuwa, ya sanya harshensa, yana me lasan kan nipples ɗinta, kamar wanda yasamu alawa, cike da salo ta nutsa hanunta, acikin gashin kansa, tana meyi masa wani irin abu,   lokacin daya soma sucking breast ɗinta, saida taji numfashinta ya soma seizing, kukan shagwaɓa tasanya masa, alokacin daya rabata da rigar jikinta,   wannan kukan da takeyi masa shi ya sanya sa, ƙara ficewa acikin hayyacinsa, gaba ɗaya Zahrah tagama gano rauninsa, da zaran tasoma wannan kukan shagwaɓan nata, susucewa yake, wutar sha’awarta ne ke, sake ruruwa acikin jikinsa, kwantar da ita yayi flat akan gadon, haɗe da soma bin kowani sashi na jikinta da hot kiss, sai sauƙe wani sexual erection sound yake. Lokaci guda idanunsa sun rikiɗe daga farare zuwa ja, wani irin sha’awarta ne ke azalzalansa,    bakinsa ya ɗaura akan nata, haɗe da laluɓo harshenta yasoma sucking,  take itama tasoma mayar masa da martani, lokaci guda, suka fara manta kawunansu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button