NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

Slowly haka yake fingering ɗinta, yana me ƙara tsotse laɓɓanta,  duk yanda Zahrah taso daurewa kasawa tayi, saida tasakar masa kuka, gaba ɗaya ya gigita ta, bata da wani buri wanda ya wuce ta jishi acikin jikinta,   shiɗin ma dai hakanne ya kasance, a ɓangarensa, burinsa kawai shine, yaji wannan daddaɗan ɗumin nata, na ratsa cikin jikinsa, gaba ɗaya taushin breast ɗinta, sungama gigita masa tunani.

Ahankali yaja bargo ya rufe musu duka jikinsu, ɗakin ne ya ɗauki shiru, ba abun dake tashi, sai sautin numfashinsu, dake sauƙa akai akai, babuma kamar na Dr.Sadeeq, dayake abu kamar zai shiɗe, da’alama, Zahrah ta wullasa cikin duniyarta, wanda yayi matuƙar zautar dashi, yayinda itakuwa keta zuba masa kukan shagwaɓa, wanda ke ƙara rikitasa..   

     (LOVE IS SO SWEET!!!)

✅ote me on Wattpad
fatymasardauna

         11/february/2020   
   ????????????????????????????????????????

     SHU’UMIN NAMIJI !!

    Written By
Phatymasardauna

Dedicated To My Brother KHABIER

????Kainuwa Writers Association

{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}

https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation

           WATTPAD
    @fatymasardauna

Editing is not allowed????

        CHAPTER 109

Da wani irin zazzafan zazzaɓi,  ta wayi gari, a jikinta, ga kuma wani iri ciwon kai me tsanani, daya rusketa, harta kai, da ƙyarma take iya ɗaga kanta.  Gaba ɗaya Dr.Sadeeq ya ruɗe, saiwani tarairaya, haɗe da shagawaɓata, yake yi, magani ya bata da ƙyar ma ta iya sha, taɓara, kawai take ta yi masa,    zama yayi akan gadon, haɗe da jawota jikinsa, ahankali yake shafa lallausan gashin kanta,  cike da tausayawa yake kallonta.

Cikin yanayi na lumshe idanu, haɗi da sanyin murya tace
“Ya kamata ace kafita office, lokaci yana ta ƙurewa fa”

“Banjin zan iya tafiya ko ina, nabarki acikin wannan halin Zahrah!” yafaɗi haka murya a raunane.

Murmushi ta ƙaƙalo, haɗe da ƙoƙarin ɓoye ciwon nata, tace “Nifa namaji sauƙi, yanzu ma bacci, nakeso na koma”

“Um um banyarda ba, nidai zan zauna dake, gashi kinƙi yarda kuma na gwadaki naga meke damunki”

“Dan Allah Kashirya, ka tafi office, sannan  nidai banason ka gwadani, ciwon kaine fa da zazzaɓi, kawai ke damuna, kuma nasan sanyin AC n daya bugeni, daren jiya ne, ya haifarmin da hakan!” aɗan shagwaɓe ta faɗi haka, tana me wani narkar masa da idanunta.

Hanu yasa, ya shafa, kan kumatunta, cike da tsananin ƙaunarta yace.  “Baby jiya  da dare na matsamiki ko? kiyi haƙuri kinji, wallahi idan ina tare dake, banason abun dazai rabani, da wannan ɗumi, da kuma daɗin naki, amma kimin afuwa, idan ina takuraki, kinji”  yaƙare maganar, yana me kama kunnuwansa, da hanunsa, alamar roƙo.

Murmushi tayi masa, haɗe da ɗan juya masa idanunta, duk da batajin daɗin jikinta, amma halin nata, nason ɗaukar hankalinsa na nan.
“Babu wani matsamin da ka ka keyi, kuma ma ae kawai kana sani nishaɗi ne!” tafaɗi haka tana ƙara faɗaɗa murmushinta, domin tunawa da daren su, na  jiya da tayi, hakan kuwa yasa, taji wani sanyi a ranta.

Murmushi Dr.Sadeeq yayi, haɗe da kama dogon hancinta ya ɗan ja.   “Nidai bansan yaushe, Zahrah na, ta zama haka ba,  wannan shine nakoyar dake, kin fini iyawa!”

Fuskarta, ta cusa acikin ƙirjinsa, haɗe da ɗan muntsininsa kaɗan. cike da sabon shagwaɓa tace
“To bakaine,  kasabarmin da hakan ba”

“Kuma kinajin daɗin hakan ko?” yatambayeta, yana me kafeta da beutyful eyes ɗinsa.

“Eh mana”
tabasa amsa ko kunya babu.

Murmushi kawai yayi, yana me mamakinta, lokaci ƙanƙani ta sauya, yanason haka ƙwarai, bayason macen da zatana nuna, tsananin kunyarta garesa, musamman idan akazo, wannan ɓangaren, wato ɓangaren (sex) gaskiya jiya, yaga salo iri iri, awajen Zahrah, har saida ya shiɗe mata.

“Tunanin mekake?” ta tambayesa tahanyar katse masa tunanin dayake.

“Ina tunanin yanda, zan karɓi abun daɗina anjima ne!” yafaɗa yana me kashe mata idanunsa ɗaya.

Haƙorinta ta sanya ta ɗan danne laɓɓanta na ƙasa kaɗan, kashe masa nata  idon itama tayi.

Dariya yayi kawai, haɗe da miƙewa tsaye,  yana cewa “Wayyo Hajiya, Zahrah zata lalata miki yaro!”

Dariya itama tayi, haɗe da maida kanta, cikin bargo.

Tsab yashirya kansa, cikin wani navy blue suit, me tsananin kyaun gaske, wanda taƙara bayyana hasken fatarsa,  white parking shirt yasanya aciki, yayinda necktie ɗinsa yakasance, navy blue colour, ankuma ɗanyi masa ado da ɗigo ɗigon fari,  italian bally shoe, masu kalan suit ɗinsa, yasanya aƙafarsa, take yasake fitowa ɗas dashi, agogo yake ƙoƙarin ɗaurawa, a tsintsiyar hanunsa, yajuyo da kallonsa gareta.

“Baby!!” yaƙira sunanta, cikin wani, slowly sound.

Zahrah da idanunta, ke lumshe ta amsa da  “Ummm!” murya akasalance.

Takowa yayi, yaƙaraso jikin gadon, haɗe da ranƙwafo da kansa, dai dai saitin fuskarta,  bakinsa ya ɗaura akan, kumatunta, haɗe da manna mata kiss,  hanunta yakama yashiga murzawa a hankali.

Buɗe idanunta tayi, haɗe da sakar masa murmushi.

“I love you!!!”  tafaɗa cikin murya me kama da raɗa.

“I love you too!!!” shima yamaida mata da amsa cikin muryar raɗa, kamar yanda tayi masa.

Zama yayi, yashiga shafa kanta, cikin mintuna kaɗan yaji, sauƙar numfashinta, na fita a hankali, alamar tayi bacci.
Gyara mata kwanciyan nata yayi, haɗe da rufe mata, jiki da blanket, kissing ɗinta yayi akan lips ɗinta, kana ya miƙe tsaye,  wayarsa dakuma, jakar office ɗinsa, ya ɗauka, kana yafice daga cikin ɗakin.

Sabuwar motarsa, ƙiran  4matic,  black colour yashiga,  maigadi na buɗe masa gate, ya cilla motar kan titi, tafiya yake shikaɗai yana zuba murmushi, sosai yake tsananin son matarsa, yanajin kansa acikin farinciki, marar misaltuwa,  aduk sanda yake tare da Zahrah,  yasan yana son Zahrah, amma bai tabbatar da cewa ƙaunarta, tayi masa babban kamuba, saida ya aureta,  jiyake idan babu Zahrah atare dashi, rayuwarsa, bazata taɓayi masa daɗi ba, son Zahrah ya mamaye gaba ɗaya, kusurwan jikinsa, yanakuma matuƙar sake jin daɗi, idan ya hango, soyayyarsa, dake kwance, acikin idanunta, yasan yanzu kam yasamu soyayyar matarsa, duk da haryau, yasan akwai wani abu,  na soyayyar Zaid, dake shumfuɗe acikin zuciyarta, amma asannu komai zai washe, zai zamana shi kaɗaine, tauraron dake haskawa, acikin ruhinta.

(Nasan har yanzu akwai wasu, dayawa  daga cikin ku, waƴanda  suke fatan Zahrah, ta koma ga Zaid,  amma inaso kufahimci wani abu, ba komaine aduniya, idan kanaso, kake samu ba,  ba komaine zai zamana, ace kasameshi ya zama naka ba,  sannan kuma bakowace soyayya, bace take samun cikar burinta ba,  haƙiƙa Zaid, SON SO yake yiwa Zahrah, haka kuma Zahrah itama tana son sa, amma kuma baizama dole ace sai sun mallaki juna ba, idan Zaid bai rasa Zahrah ba, taya kuke tunanin zai koyi sawa zuciyarsa dangana? idan bairasata ba, taya kuke tunnin zaidaina banzan tinƙahonsa, daya keyi ako da yaushe, nacewa baya neman abu ya rasa?   rasa Zahrah yana ɗaya daga cikin ƙaddarorinsa, wanda Allah Ya tsara masa a rayuwarsa, zasu faru dashi,   yace bazai taɓa iya rayuwa ba idan babu ita, amma kuma saigashi cikin ikon Allah, Duk jinyar da yayi Allah Bai ɗauki rayuwarsa ba, saboda kwanansa, bai ƙare ba,  kada kace idan babu wani bazaka iya rayuwa ba,   dayawan masoya, suna cewa, idan har suka rasa abun sonsu, to bazasu iya rayuwa ba, tabbas SO gaskiyane, amma kada ka/ki ce haka,  mutum baya mutuwa  har sai kwanansa ya ƙare,  kuyi haƙuri team Zaid, nasan yanda kukeji,  saidai  kuma babu amfanin nuna son zuciya, idan nabawa Zaid auren Zahrah, haƙiƙa nayi babban son kai, da kuma na zuciya, shikansa Zaid, yafaɗa cewa, sam baidace da Zahrah ba, kada kumanta, da girma irin na aikata laifin fyaɗe, wanda yayi maka fyaɗe sam baidace da kaci gaba da rayuwa dashi ba, saboda yawanci son zuciya ne, ke jawo hakan,  sannan kuma ako da yaushe, yin abun daya dace shine yafi, son zuciya dakuma bin umarninta, yana haifar da dana sani, Allah Yarabamu da aikata, abun da zamu zo, muyi dana sani Ameen.)

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button