NOVELSSHU'UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

SHU’UMIN NAMIJI COMPLETE HAUSA NOVEL

“To kaji abun da matarka ma tace, saboda haka, sai kayi haƙuri” inji cewar Hajiya.

“To ya na’iya, idan banyi haƙuri ba,  kuma tunda kikace haka, saina gayawa Hajiya komai” yafaɗi haka yana kallon Zahrah.

Wayyo Allah, Zahrah ina ƙasa ta ɓule tashige ciki, tsabar kunya, tasani, ƙaramin aikinsa ne, ya gayawa Hajiya, cewa ta nada ciki, amma ko daya kunyatata.

Kallon tuhuma, Hajiya tashigayi musu dukansu biyu.
“Me kuke ɓoyewa?” ta tambayesu.

“Hajiya waifa kwaɗayin gurasa take, kuma wai na gida takeso, shine na kawota ki mata” Dr.Sadeeq yafaɗi haka, yana me ƙara faɗaɗa fari’arsa.

Kallon Zahrah, Hajiya tashiga yi, na ƴan wasu sakanni, tsab tafahimci abun da take son fahimta,  take wani irin farinciki, ya ɗarsu acikin zuciyarta, hakanan taji ƙaunar Zahrah, ta sake shiga zuciyarta.

“Alhamdulillah! Masha Allah!! aikuwa yanzu zakici gurasa, da kaina ma zanyi miki” Hajiya tafaɗi haka cike da tsananin jin daɗi.   ” Ashe dai akwai, tsananin rabo, dake tsakanin Dr.Sadeeq, da kuma Zahrah,  yanzu da ace ta dage, ta kafe kai da fata, ta hanasu aure, shikenan kuma da wannan cikin, alayi za’a sameshi, daga nan kuma, ta ɓata  sunan zuri’arta, domin kuwa aje azo yaro ko yarinyar da aka haifa wajensu zai dawo, tunda Sadeeq shine uban sa” Hajiya tafaɗi haka acikin zuciyarta.

Zama Zahrah tayi, acikin falon, tana me hararan Dr.Sadeeq ƙasa ƙasa, Allah ma yasota da bai ce ciki ne da ita ba, da itakam yagama kasheta, sam bata fahimci cewa Hajiya, ta gane hakan ba.

Bayan mintunan da basu da wani yawa sai ga Hajiya, hanunta ɗauke da plate, wanda ke shaƙe da gurasa, sosai yaji ƙuli, da kuma mangyaɗa, gashi an ƙawata samansa, da dangin su albasa da kuma tumatur, hadda kabeji, ga kuma cocumber,  wayyo wannan gurasar fa tayi, tuni yawun Zahrah ya tsinke, haka ta shiga lasan bakinta, kamar wata mayya, ai Hajiya na aje plate ɗin gurasan, Zahrah ta jawo shi gabanta, sam tama manta da cewa Hajiya surukarta ce,  hanu baka hanu ƙwarya, haka Zahrah kecin gurasan, abun daya yi matuƙar bawa, Dr.Sadeeq mamaki kenan, shidai yasanta, ita ba mutum bace, me cin abinci da yawa, hasalima idan zataci abinci, aɗan ƙaramin kwano take  ɗebowa, amma yau gashi tana cin gurasa, tana wani lumshe idanunta,  kamar bata taɓa, cin abinciba, haka takeyi, idanu kawai, ya zuba mata, aduk ko wani minti ɗaya ƙaunarta sake cika zuciyarsa take.

Sosai Zahrah, taci gurasan nan, sai da tajita ta ƙoshi nak, kamar tunbinta, zaiyi bindiga, kafun ta ɗauki, goran ruwan faro, takai bakinta, ajiyar zuciya tashiga sauƙewa, akai akai, kamar wacce tayi tsere.

“Sannu” Dr.Sadeeq, yafaɗa mata haka, cike da kulawa.
Murmushi tasakar masa haɗe da  ɗan matsowa kusa dashi, dayake Hajiya bata falon.

“Naci gurasa saura shaka” taƙare maganar tana tanɗe ɗan ƙaramin bakinta.

Idanunsa ya zuba mata, haɗe da cewa.
“Wani irin baby ne haka na samiki, me masifar ci, da kuma kwaɗayi?”

Ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba haɗe da cewa.
“Wallahi inaji, idan bansha shaka ba, akwai matsala, batun yauba nake jin kwaɗayi matsananci, amma na yau ɗin dai yayi over, har inajin idan bansamu, abun da nakeso ba, bazan iya koda yin  bacci ba ” taƙare maganar tana me shagwaɓe fuska.

Murmushi yayi, haɗe da sanya hanu, yashafi kan kumatunta, cike da kulawa yace.
“Allah Yasauƙeki lafiya, My Acici na!”

Dariya suka saka, su dukansu biyun.  
Hajiya dake tsaye, tana kallonsu, batare da saninsu ba, itama ta saki murmushi.
“Ashe da tahana Sadeeq auren Zahrah, ƙwarai da ta tauye, musu haƙƙinsu, Allah sarki, ashe suna son junansu har haka?”
Da wannan zancen zucin taƙaraso cikin falon.

“A’a Hajiyar gurasa, kin ƙoshine kodai a ƙaro miki?” Hajiya tatambayi Zahrah.

Ƙasa tayi da kanta,  haɗe da cewa “Naƙoshi Hajiya, saidai zan tafi da sauran gida, saboda inaso naci kafun na kwanta”

“Wannan ai me sauƙi ne, na aje miki wani ma a kula, idan kin tashi saiki tafi dashi” Inji cewar Hajiya.

“Hajiya bakida Shaka acikin gidan nan ne?  kinsanfa mutumiyar taki, kwaɗayi ta koya, yanzu kuma wai shaka take son sha” Dr.Sadeeq, ya tambayi Hajiyarsa.

“Ai kuwa akwai shaka, acikin fridge, domin kuwa jiya da dare, banajin daɗin bakina, shine na haɗa nasha, to akwai ragowan, yayi sanyi ma sosai, ae inaga” Hajiya tafaɗi haka tana me nufar wajen da fridge ɗinta ke aje.

Shaka’n ta ɗauko, ta kawowa Zahrah, wayyo Zahrah tasamu abun da takeso,  gyara zama tayi daɓas, tashiga zuƙan shakanta abunta, daɗi kamar kunnenta zai fita haka takeji.

Hmmm Zahrah, dai basu bar gidan Hajiya ba, saida tayi ƙat,  har guzuri, na gurasa, da kuma, kayan ƙwalama, Hajiya tayi mata,  tatafi dashi,  koda sukazo tafiya, Dr.Sadeeq ya keɓe da mahaifiyarsa, inda ya gayamata cewa,  Zahrah na ɗauke da ciki, duk da tagane hakan, tun kafun ya faɗa mata,  amma sai jin datayi daga bakinsa, yasanya taƙara jin daɗi, sosai,  takuma ƙarfafa masa guiwa, akan cewa kome Zahrah takeso, yayi mata waya, ya sanar da ita, zatayi mata shi ko menene, ta bawa driver, yakai mata har gida, sosai yaji daɗin hakan…

Suna komawa gida, ta faɗa toilet,  wanka tayi, kana ta ɗauro wani ɗan ƙaramin towel, wanda ya tsaya iyaka cinyarta, tafito, yana zaune akan gado, yana danna laptop ɗinsa, sanye yake da dogon wando, da kuma wata farar riga me shara shara,    tana fitowa daga cikin toilet ɗin, ya sauƙe idanunsa akanta, murmushinsa dake, ƙarawa fuskarsa kyau, yayi mata, itama ta mayar masa da martani,  duka hannayensa, ya buɗe mata, alamar ta taho garesa,   da gangan ta yada towel ɗin, dake ɗaure ajikinta, tashiga takowa zuwa garesa, wani irin abu yaji yashiga cikinsa, take yaji wani irin sha’awarta, me tsanani ta kamasa,  tana zuwa tafaɗa jikinsa, haɗe da haɗe ƙirjinsu waje guda, atare suka sauƙe ajiyar zuciya, rungumeshi tayi ƙam, haɗe da cusa kanta acikin ƙirjinsa, sosai ƙamshin turarensa, keyi mata daɗi fiye da da.
Bakinsa ya ɗaura akan wuyanta, haɗe da manna mata wani irin hot kiss,  hanunsa yasanya duka biyu, yana shafa bayanta, cikin wata irin murya yace.
“Idan naganki da kaya, nakan rasa nutsuwata wani lokacin, yanzu kuma da kikazomin a haka,  so kike na haukace miki ko Baby?” yaƙare maganar yana me sake cusa, kansa acikin wuyanta.  Hanunta ta nutsa acikin gashin kansa, yayinda take ya mutsa gashin nasa a hankali, kansa ya maida kan ƙirjinta, inda ya sauƙe bakinsa atsakiyan ƙirjinta, wato tsakankanun breast ɗinta kenan, lasan wajen yakeyi a hankali, yana me shafa kan mararta,  lumshe idanunta tayi haɗe da sake ƙanƙameshi, sosai takejin daɗin abun da yakeyi mata, hanu tasa ta zame masa riga haɗe da turasa kan gado, ta kwanta akansa,   ƙasa yayi da kansa still zuwa ƙirjinta, yasan abin da tafiso kenan, wata ayi sucking breast ɗinta,  yanda yake tsotson breast ɗinta, yana sucking ɗinsu, shine abun dayafi,  komai ɗaga mata hankali, wani irin sha’awa me ƙarfine yashiga ratsa jikinta,  jawo kansa tayi ta haɗe bakinsu waje ɗaya,  sucking laɓɓan juna suke cike da ƙauna, jin laɓɓan nata yake tamkar anshafa sugar, lokaci ɗaya ya birkice mata,  kwantar da ita yayi plat, haɗe da bin kowani kusurwa dake jikinta, da hot kiss,     hanunsa yaɗaura akan breast ɗinta yana murzawa a hankali, yayinda yake sucking ɗinta daga ƙasanta, kamar koda yaushe shiɗewa take idan yana mata haka, amma nayau shiɗewan nata na musamman ne, har wani zillo takeyi masa, saboba ya cireta acikin hayyacinta,  Zahrah da Doctor, sunyi nisa basajin ƙira,  babu wani ƙyanƙyami, haka yake tsotse duk wani ruwa daya fito daga jikinta,  idanunsa sun kaɗa sunyi jawur saboda tsabar jaraba, Zahrah kuwa kuka take amma bana wahala ba, haƙiƙa dole ta zauce, domin babu wata mace da za’ayiwa haka, tace bataji ajikinta ba,    wani irin juyawa yaji kansa nayi masa alokacin da yagama shiga cikin jikinta,  (kunsan daɗi ma nasawa, mutum yaji kamar, kansa baya jikinsa, lol)  to  haka Dr.Sadeeq, yakeji a kullum game da Zahrah’n sa, haƙiƙa Zahrah’nsa, ta da bance acikin mata,   yau kam dai, sun haukacewa juna, domin dukansu suntafi wata duniya, me daɗin gaske, akullum jinsu suke kamar sabin haɗuwa,  bakomai ke sashi yake liƙe mata ba, ako da yaushe, kamar daddaɗan ɗumin, da ke cikinta, wanda ke ratsashi yana sanyashi nishaɗi,  yana acikin jikinta, ya ɗaura bakinsa akan nata bakin,  harshenta yakama yashiga tsotsa a hankali, yana me ƙara shigewa can cikin jikinta,  (hope kungane irin shigewan danake nufi????)

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button